Home Taska Page 108

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kungiyar CAN ta Zabi Rev.Daniel Okoh a Matsayin Sabon Shugabanta

0
Kungiyar CAN ta Zabi Rev.Daniel Okoh a Matsayin Sabon Shugabanta   An zabi Babban Rev. Daniel Okoh a matsayin sabon shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya CAN. Wa’adin shugaban Kungiyar CAN mai Martaba Samson Olusupo-Ayokunle da sauran shugabannin zartarwa na kasa dake cikin...

Ban Taba Fuskantar Matsala Wajen Ciyar da Iyalina ko Biyan Kudin Makarantar Yarana ba...

0
Ban Taba Fuskantar Matsala Wajen Ciyar da Iyalina ko Biyan Kudin Makarantar Yarana ba - Magidanci Mai Yara 18 Magidanci wanda ke da mata uku a yanzu da yara 18 ya yiwa duniya albishir da cewa nan da watanni biyu...

An Kai wa ‘Dan Majalisar Daura, Fatuhu Muhammed Hari a Gidansa da ke Katsina

0
An Kai wa 'Dan Majalisar Daura, Fatuhu Muhammed Hari a Gidansa da ke Katsina   A makon da ya gabata ake zargin wasu ‘yan iskan gari sun kai wa Hon. Fatuhu Mohammed hari. Mai taimakawa Honarabul Fatuhu Mohammed a kan harkokin Majalisa,...

Kuna Gab da Fara Kallona a Cikin Fina-Finan Bollywood – Rahama Sadau ga Masoyanta

0
Kuna Gab da Fara Kallona a Cikin Fina-Finan Bollywood - Rahama Sadau ga Masoyanta   Jarumar fina-finan Kannywood Rahama Sadau ta ce tana shirin bayyana a fina-finan Bollywood na Indiya. Rahama ta bayyana cewa tuni suka zanta da Furodusa kuma Daraktar shirin,...

Rundunar Sojin Najeriya ta Sake Ceto ‘Yan Matan Chibok Biyu a Borno

0
Rundunar Sojin Najeriya ta Sake Ceto 'Yan Matan Chibok Biyu a Borno   Rundunar sojin Najeriya sun samu nasarar ceto wasu 'yan mata biyu daga cikin 'yan matan Chibok da aka sace. A baya an ceto wasu 'yan mata biyu daga cikin...

Zabiya: Jami’an Tsaro Sun Kama Mahaifin da Zai Sayar da ‘Ya’Yansa

0
Zabiya: Jami'an Tsaro Sun Kama Mahaifin da Zai Sayar da 'Ya'Yansa   'Yan-sanda sun kama wani mahaifi da ake zargi zai sayar da 'ya'yansa zabiya guda uku a Mozambique. An kama mutumin mai shekara 39 tare da kaninsa mai shekara 34, a...

Ma’aikatan Gwamnati Sun Shiga Yajin Aiki a Zimbabwe

0
Ma'aikatan Gwamnati Sun Shiga Yajin Aiki a Zimbabwe   Ma'aikatan gwamnati a Zimbabwe sun fara yajin aikin gargadi na kwana biyu domin neman karin albashi. Ma'aikatan dai na bukatar gwamnatin kasar ta rika biyansu albashi da dalar Amurka, a maimakokn kudin kasar...

Kwamishina Tare da Mutane 8 Sun Rasa Rayukansu a Harin Kunar Bakin Wake

0
Kwamishina Tare da Mutane 8 Sun Rasa Rayukansu a Harin Kunar Bakin Wake   Mutum tara sun mutu a wani harin kunar bakin wake a garin Marka na gundumar Lower Shebelle da ke kasar Somaliya Rahotonni na cewa za a iya samun...

Hukumar EFCC ta Bayyana Yadda Tsohon AGF, Ahmed Idris ya karɓi Cin Hancin N15bn

0
Hukumar EFCC ta Bayyana Yadda Tsohon AGF, Ahmed Idris ya karɓi Cin Hancin N15bn Abuja - Acanta Janar na ƙasa (AGF) da aka dakatar, Ahmed Idris, ya karɓi biliyan N15bn ta bayan fage domin ya gaggauta biyan jihohi masu fitar...

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta Kama Bama-Bamai a Cikin Mota Kirar Mercedes Benz

0
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano ta Kama Bama-Bamai a Cikin Mota Kirar Mercedes Benz Dorayi, Kano - Rundunar ‘yan sanda a ranar Alhamis ta ce ta kama wasu bama-bamai a cikin wata mota kirar Mercedes Benz da ke kan hanyar...
- Advertisement -
Latest News
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga