Jerin Sunayen Matasan da Suke da Makudan Kudi a Najeriya
Jerin Sunayen Matasan da Suke da Makudan Kudi a Najeriya
Hausawa su na cewa yaro da kudi, abokin tafiyar manya. Wannan rahoto na Legit.ng ya tattaro jerin matasan da suke da makudan kudi ne a Najeriya.
Kamar yadda za a gani,...
Hukumar FRSC Ta Nada Mataimakan ta Guda 4 Domin Yin Ritaya
Hukumar FRSC Ta Nada Mataimakan ta Guda 4 Domin Yin Ritaya
Hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC), ta amince da nadin sabbin mataimakan jami’an rundunar guda hudu, wadanda za su ci gaba da hutun tasha.
A cikin wata sanarwa a ranar...
Martanin ‘Yan Sanda ga Matashin da ya Turawa Matar Aure Sakon Soyaya
Martanin 'Yan Sanda ga Matashin da ya Turawa Matar Aure Sakon Soyaya
Wani matashi ya yi wa 'yan sanda magana a Twitter kan yadda ya turawa matar aure sakon yana son ta amma mijinta ya je ya lakada masa duka.
Sai...
Abduljabbar Kabbara ya Nemi Shugaban Alkalai na Jihar Kano da ya Sauya Masa Kotu
Abduljabbar Kabbara ya Nemi Shugaban Alkalai na Jihar Kano da ya Sauya Masa Kotu
Malam Abduljabbar ya nemi Shugaban Alkalai na Jihar Kano, Dokta Tijjani Yusuf Yakasai ya sauya masa kotun da ke sauraren shari’arsa.
Abduljabar Nasiru ya zargi Alkali Ibrahim...
‘Yan Bindiga Sun Kai Farmaki a Yankin Jihar Neja
'Yan Bindiga Sun Kai Farmaki a Yankin Jihar Neja
Rahoto daga majiya mai tushe ya bayyana yadda 'yan bindiga suka farmaki wani kauye a yankin jihar Neja.
An ga mazauna yankin da lamarin ya shafa suna gudun tsira, tare da boye...
NCAA ta Dakatar da Kamfanin Jiragen Sama na Dana Airlines Daga Aiki
NCAA ta Dakatar da Kamfanin Jiragen Sama na Dana Airlines Daga Aiki
Hukumar da ke kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najeriya, ta soke lasisin kamfanin jiragen sama na Dana Airlines, daga tsakar daren ranar Laraba, 20 ga watan Yulin...
An Umarci kasashen Turai su Rage Amfani da Gas da Kashi 15 Cikin 100
An Umarci kasashen Turai su Rage Amfani da Gas da Kashi 15 Cikin 100
Hukumar gudanarwar tarayyar Turai ta umarci mambobinta da su rage amfani da gas da kashi 15 cikin 100 nan da watan Maris, saboda fargabar janye shigar...
Dakarun Soji Sun Sake Gano ‘Yar Chibok Tare da ‘Danta a Borno
Dakarun Soji Sun Sake Gano 'Yar Chibok Tare da 'Danta a Borno
Dakarun soji na rundunar Hadin kai, da ke yaki da Boko Haram a Najeriya, sun tabbatar da sake gano wata 'yar makarantar Chibok mai suna Ruth Bitrus, wacce...
Kamfanin NNPC ya Daina Kula da Farashin Man fetur – Garba Deen Muhammad
Kamfanin NNPC ya Daina Kula da Farashin Man fetur - Garba Deen Muhammad
Kamfanin mai na Najeriya NNPC ya musanta cewa shi ne ya kara farashin man fetur, inda ta ce ba laifsa ba ne kawo sabon farashi.
Kamfanin NPPC ya...
Jigon Jam’iyyar APC, Godwin Aigbogun ya Tsere Daga Hannun ‘Yan Bindiga
Jigon Jam'iyyar APC, Godwin Aigbogun ya Tsere Daga Hannun 'Yan Bindiga
Shugaban jam’iyyar APC gunduma ta 9 a karamar hukumar Orhionmwon ta jihar Edo, Mista Godwin Aigbogun, ya kubuta daga maboyar wadanda suka sace shi.
Masu garkuwa da mutanen da ake...













