Masu Garkuwa Sun Saki Tsohon Shugaban NFF, Sani Ahmed Toro
Masu Garkuwa Sun Saki Tsohon Shugaban NFF, Sani Ahmed Toro
Rundunar yan sandan Najeriya ta sanar da cewa masu garkuwa da mutane sun saki tsofaffin Shugabannin Hukumar Kwallon kafa ta kasar NFF.
Tun da farko masu garkuwar sun bukaci kudin fansar...
Bincike: A Cikin Wata Bakwai an Kashe Mutane 3,478 a Fadin Najeriya
Bincike: A Cikin Wata Bakwai an Kashe Mutane 3,478 a Fadin Najeriya
Akalla mutum 3,478 aka kashe, yayin da aka yi garkuwa da 2,256 a Najeriya daga watan Disambar 2021 zuwa watan Yunin 2022.
Jaridar Punch ta ambato wasu alkaluma daga...
Birai Sun Kwace Jariri ‘Dan Wata ‘Daya Daga Hannun Mahaifiyarsa
Birai Sun Kwace Jariri 'Dan Wata 'Daya Daga Hannun Mahaifiyarsa
'Yan sanda a Tanzania sun ce wani gungun birai ya mamaye wani gida sannan ya kwace jariri dan wata daya daga hannun mahaifiyarsa.
Biran sun kwace jaririn ne a lokacin da...
Sabon Hari: ‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Mutane 36 a Jihar Kaduna
Sabon Hari: 'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Mutane 36 a Jihar Kaduna
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai farmaki wani yankin jihar Kaduna.
An tattaro cewa, sun hallaka wasu mutane a coci kana...
Ƙungiyar NUT Reshen Kaduna ta yi Martani Kan Korar Malamai 2,356
Ƙungiyar NUT Reshen Kaduna ta yi Martani Kan Korar Malamai 2,356
Ƙungiyar Malaman Makarantu NUT reshen Ƙaduna ta yi Alla-wadai da matakin sallamar Malamai 2,357 bayan sun faɗi jarabawar gwaji.
Shugaban NUT reshen Kaduna, Ibrahim Ɗalhatu, ya ce jarabawar gwajin da...
Kwale-Kwale ya Nutse da Mutane 6 Ciki Har da Mai Juna Biyu a Bayelsa
Kwale-Kwale ya Nutse da Mutane 6 Ciki Har da Mai Juna Biyu a Bayelsa
Rahotanni daga yankin karamar hukumar Ijaw ta Kudu a jihar Bayelsa da ke Kudancin Najeriya na cewa mutum shida da suka hada da wata mace mai...
Masarautar Kaltungo ta Yabawa Kungiyoyi Kan Tallafawa Masu-Bukata-ta-Musamman da Kekuna 250
Masarautar Kaltungo ta Yabawa Kungiyoyi Kan Tallafawa Masu-Bukata-ta-Musamman da Kekuna 250
Masu bukata ta musamman a masarautar Kaltungo a yau sun wayi gari cikin farin ciki a fadar Uban Kasa Mai Kaltungo Engr. Saleh Muhammad Umar OON (Mataimakin Shugaban Majalisan...
Mutane 2,107 Sun Samu Gyaran Ido da Magani da Gilashi Kyauta a Kwanaki 6
Mutane 2,107 Sun Samu Gyaran Ido da Magani da Gilashi Kyauta a Kwanaki 6
A yau ne alhamis aka kammala gudanar da aikin gyaran ido da bada magani da gilashi kyauta wanda Gidauniyar kasar Qatar da haɗin gwiwar gidauniyar Malam...
An Samu Damuwa Yayin da Injin Jirgin Sama ya Kama da Wuta a Legas
An Samu Damuwa Yayin da Injin Jirgin Sama ya Kama da Wuta a Legas
An samu tashin hankali yayin da wani jirgin sama ya samu tasgaro a sama a wani yankin jihar Legas.
An ruwaito cewa, jirgin ya samu matsala, inda...
Masana’antu a Najeriya na Kokawa Kan Tsada da Kuma ƙarancin Man Dizal a Fadin...
Masana'antu a Najeriya na Kokawa Kan Tsada da Kuma ƙarancin Man Dizal a Fadin ƙasar
Masu masana’antu suna ci gaba da kokawa game tsada da kuma ƙarancin man dizal a Najeriya.
Ƙungiyar dillalan man dizal a ƙasar ta yi gargadin cewa...