Mahaifina ne ya Ɗora ni Akan Cewa Duk Abin da na Samu ba Nawa...
Mahaifina ne ya Ɗora ni Akan Cewa Duk Abin da na Samu ba Nawa ne ni Kaɗai ba - Shugaban NITDA, Malam Kashifu Inuwa
A wani mataki da ke nuni da irin tarbiyyar da mahaifinsa ya ɗora shi a kai...
Ƙarancin Man Fetur ya Jawo Zanga-Zanga a Sri Lanka
Ƙarancin Man Fetur ya Jawo Zanga-Zanga a Sri Lanka
Masu zanga-zanga sun toshe hanyoyi a wasu sassan Colombo babban birnin Sri Lanka bayan gidajen mai da dama sun rasa mai.
Hakan ya jawo cikas matuƙa ga motocin haya inda tuni wasu...
Rundunar Sojin Najeriya ta Gano Daya Daga Cikin ‘Yan Matan Chibok da Boko Haram...
Rundunar Sojin Najeriya ta Gano Daya Daga Cikin 'Yan Matan Chibok da Boko Haram Suka Sace
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cewa, ta gano wata mata da ke garari a wani yankin Borno, wacce 'yan Boko Haram suka sace.
Rahoton...
Bayan Kashe Shi: Ma’aikatan Gidan Gona Sun Jefa Gawar Ubangidansu a Cikin Rijiya
Bayan Kashe Shi: Ma'aikatan Gidan Gona Sun Jefa Gawar Ubangidansu a Cikin Rijiya
Wasu ma’aikatan gidan gona da ke yankin Kuje na babban birnin tarayya sun kashe ubangidansu.
Ma’aikatan da ke aiki karkashin matashin mai suna Aliyu Takuma sun kashe shi...
Laifukan da Lakcarori 2 Suka Aikata da ya yi Sanadiyyar Rasa Aikinsu
Laifukan da Lakcarori 2 Suka Aikata da ya yi Sanadiyyar Rasa Aikinsu
Jami'ar Kimiyya da Fasaha da ke Ozoro ta kori wasu malamai biyu daga aiki saboda samunsa da wasu laifuka.
An kori Dr Bassy A. Ekanem da Dr Jacob A....
Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Mayaƙan ISWAP a Jihar Borno
Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Mayaƙan ISWAP a Jihar Borno
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kashe mayaƙan ƙungiyar ISWAP a Jihar Borno.
A wani saƙo da rundunar ta wallafa a shafinta na Twitter, dakarun Operation Desert Sanity ne tare...
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa ‘Mama Boko Haram’ Kan Damfarar N71.4m
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa 'Mama Boko Haram' Kan Damfarar N71.4m
Kotu ta yanke wa Aisha Alkali Wakil aka 'Mama Boko Haram' da wasu mutane biyu daurin shekaru biyar a gidan gyaran hali kan laifin damfarar miliyoyin kudi.
Hakan ya...
Mutum Mai Taimakon Al’Umma: Hanyar da ya bi da Kuma Abinda ya Samar
Mutum Mai Taimakon Al'Umma: Hanyar da ya bi da Kuma Abinda ya Samar
"Tarbiyya ta na farawa daga gida" sun ce, amma akwai abubuwa tattare da ita.
Ka da ka yi tunani kawai, aiwatar. Mafificin Mutum mai taimakon al'umma shi ne...
Shugaban NITDA ya Kai Ziyarar Gani da Ido Asibitin Gumel Tare da Ziyarar Girmamawa...
Shugaban NITDA ya Kai Ziyarar Gani da Ido Asibitin Gumel Tare da Ziyarar Girmamawa ga Mai Martaba Sarki
Mai girma shugaban hukumar (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), a ya yin da ya kai ziyara garin Gumel a jiya domin...
Sanata Omo Agege ya Yaba wa Mutumin da ya Tuƙa Tankar Fetur da ke...
Sanata Omo Agege ya Yaba wa Mutumin da ya Tuƙa Tankar Fetur da ke ci da Wuta ya Fitar da Ita Daga Cikin Mutane a Jihar Delta.
Wani mutumi ya ja hankalin mutane bayan ya nuna rashin tsoro, ya Tuƙa...