‘Yan Ta’addan ISWAP Sun Kashe Kwamandan Shekau
'Yan Ta'addan ISWAP Sun Kashe Kwamandan Shekau
Rahotannin da ke iso mu sun nuni da cewa, 'yan ta'addan ISWAP sun hallaka kwamandan Shekau a cikin dajin Sambisa.
Wannan na zuw ane bayan da 'yan ta'addan suka gano yana shirin tuba tare...
Jirgin ƙasa a Jahar Legas ya yi ciki da Motar Bus Dauke da Fasinjoji
Jirgin ƙasa a Jahar Legas ya yi ciki da Motar Bus Dauke da Fasinjoji
Lagos- Wasu Fasinjoji sun jikkata wasu kuma suka tsallake rijiya da baya bayan wani Jirgin ƙasa ya yi ciki da wata Motar Bus ta haya a...
An Tashi Bam a Babban Birnin Somalia
An Tashi Bam a Babban Birnin Somalia
Rahotanni sun ce wani ɗan ƙunar bakin wake ya kai hari kan ababan hawan da ke wajen binciken motoci a babbar hanyar zuwa filin jirgin saman Aden Adde.
Wasu majiyoyi daga wajen da lamarin...
Kungiyar IS ta Saki Bidiyo Mutane 20 da ta yi wa Kisan Gilla a...
Kungiyar IS ta Saki Bidiyon Mutane 20 da ta yi wa Kisan Gilla a Borno
Ƙungiyar IS ta wallafa wani bidiyo da take ikirarin kashe fararen hula 20 a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya.
Ƙungiyar ta masu tayar...
Sabon Hari: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 8 a Jahar Sokoto
Sabon Hari: 'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 8 a Jahar Sokoto
Tsagerun yan bindiga sun sake kai hari kan mutanen gari a yankin ƙaramar hukumar Goronyo da ke jihar Sokoto.
Mazauna ƙauyen sun yi kokarin tarbar maharan har suka kashe musu...
Ban Damu ba Don an Saka ni a Jahannama Bayan na Mutu – Elon...
Ban Damu ba Don an Saka ni a Jahannama Bayan na Mutu - Elon Musk
Babban attajirin duniya Elon Musk ya girgiza jama’a bayan ya bayyana cewa sam bai damu ba don an saka shi a jahannama bayan ya mutu.
Musk...
Ɗan Baiwa Haihuwar Sa’a : Malam kashifu Inuwa Abdullahi Shugaba Abin Koyi
Ɗan Baiwa Haihuwar Sa'a : Malam kashifu Inuwa Abdullahi Shugaba Abin Koyi
Jagora Nagari! Ƙarfin dogaro ga Allah Ya na daga sirrin samun nasarar Malam Kashif Inuwa a rayuwa, mutum ne wanda Allah Ya tsaye masa a rayuwarsa duba da...
Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa
Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa
Al'ummar Jihar Jigawa daga ɓangarori daban-daban, sun gamsu, sun yarda, sun yi imani cewa mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi,...
Gidauniyar Malam Inuwa ta ba da Gudunmawar Mota ga Kungiyar Mata Masu Yaki da...
Gidauniyar Malam Inuwa ta ba da Gudunmawar Mota ga Kungiyar Mata Masu Yaki da Cin Zarafin Mata da Kananan Yara
A ƙoƙarin da ta ke cigaba da yi wajen tallafawa rayuwar al'umma ta ɓangarori daban-daban, gidauniyar Malam Inuwa wacce mai...
Shugaban NITDA ya Halarci Bikin Sallah a Rana ta Biyu a Haɗejia
Shugaban NITDA ya Halarci Bikin Sallah a Rana ta Biyu a Haɗejia
A cigaba da ziyarar sallah da ya ke yi a mahaifarsa, (Haɗejia, Jihar Jigawa), mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa...