Home Taska Page 125

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Sojojin Najeriya Sun Cire Haramcin Hawa Keke a Borno

0
Sojojin Najeriya Sun Cire Haramcin Hawa Keke a Borno   Sojojin Najeriya a Jihar Borno sun cire haramcin da suka saka na hawa keke a Ƙaramar Hukumar Dikwa. Rundunar sojin haɗin gwiwa mai lamba 24 da ke Dikwa a Jihar Borno wadda...

Bayan Kashe Mutane 50: Gwamnatin Burkina Faso za tai Zaman Makoki na Kwana 3

0
Bayan Kashe Mutane 50: Gwamnatin Burkina Faso za tai Zaman Makoki na Kwana 3 Gwamnatin Burkina Faso ta sanar da zaman makoki na kwana uku daga yau Talata bayan kashe aƙalla mutum 50 a ƙarshen mako a arewacin ƙasar. Shugaban mulkin...

Ƴan Sandan Saudiyya Sun kama Ƴan ƙasar Biyu Kan Dukan Mai Tsaron Shago

0
Ƴan Sandan Saudiyya Sun kama Ƴan ƙasar Biyu Kan Dukan Mai Tsaron Shago   Ƴan sanda a birnin Riyadh na Saudiyya sun kama wasu ƴan ƙasar biyu sakamakon dukan da suka yi wa wani ma'aikaci a wani rukunin shaguna a birnin. A...

‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Shugaban CAN na Shiyyar Jos

0
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Shugaban CAN na Shiyyar Jos Daga karshen makon jiya zuwa yanzu, an dauke malaman addinin kirista biyar a Oyo, Kogi da Jos. A jihar Filato, ‘Yan bindiga sun je har gida ne sun yi awon-gaba...

Allah ya yi Basaraken Gargajiya a Jihar Kogi, Alhaji Muhammadu Kabir Isa II Rasuwa

0
Allah ya yi Basaraken Gargajiya a Jihar Kogi, Alhaji Muhammadu Kabir Isa II Rasuwa A yau ne muke samun labarin rasuwar basaraken gargajiya a jihar Kogi, Alhaji Muhammadu Kabir Isa (II). An ruwaito cewa, Allah ya yiwa Maiyaki rasuwa ne a...

Gwamnatin Togo ta Saka Dokar Ta-ɓa-ci a Arewacin ƙasar

0
Gwamnatin Togo ta Saka Dokar Ta-ɓa-ci a Arewacin ƙasar   Gwamnatin Togo ta saka dokar ta-ɓa-ci kan tsaro a yankin kan iyakarta ta arewacin ƙasar. Dokar za ta shafe wata uku tana aiki kuma ana sa ran majalisar tarayyar ƙasar za ta...

‘Yan Bindiga Sun yi Awon Gaba da ‘Yan Kasuwa 50 a Jihar Zamfara

0
'Yan Bindiga Sun yi Awon Gaba da 'Yan Kasuwa 50 a Jihar Zamfara Wani abun bakin ciki ya sake samun Najeriya bayan an yi garkuwa da wasu yan kasuwa 50 a Gusau, jihar Zamfara. An tattaro cewa mutanen da abun ya...

Damfarar Akanta Janar: EFCC ta Sako Babban Hadimin Gwamna Zulum

0
Damfarar Akanta Janar: EFCC ta Sako Babban Hadimin Gwamna Zulum Hukumar yaki da almundahana tare hana yiwa tattalin arzirkin kasa zagon kasa ta sako babban hadimin gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, wanda ta cafke. Kamen yazo ne bayan wata wallafa da...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Matasan Jam’iyyar APGA

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Matasan Jam'iyyar APGA Yan bindiga sun sake kai farmaki jihar Anambra inda suka kashe wani shugaban matasan jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA), Emeka Alaehobi. Miyagun sun kashe Alaehobi ne a garin Utuh da ke karamar...

Mako Guda ba Tare da Imam Shuaib Agaka, na Yushau A. Shuaib

0
Mako Guda ba Tare da Imam Shuaib Agaka, na Yushau A. Shuaib   Tick… ​​tick… kaska… Kuma numfashin ya tsaya kwatsam da karfe 11.33 na dare ranar Asabar, Yuni 4, 2022. A lokacin ne na rasa abin kaunata uba na uwa kuma...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta