Home Taska Page 124

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Ƙarancin Man Fetur ya Jawo Zanga-Zanga a Sri Lanka

0
Ƙarancin Man Fetur ya Jawo Zanga-Zanga a Sri Lanka Masu zanga-zanga sun toshe hanyoyi a wasu sassan Colombo babban birnin Sri Lanka bayan gidajen mai da dama sun rasa mai. Hakan ya jawo cikas matuƙa ga motocin haya inda tuni wasu...

Rundunar Sojin Najeriya ta Gano Daya Daga Cikin ‘Yan Matan Chibok da Boko Haram...

0
Rundunar Sojin Najeriya ta Gano Daya Daga Cikin 'Yan Matan Chibok da Boko Haram Suka Sace Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cewa, ta gano wata mata da ke garari a wani yankin Borno, wacce 'yan Boko Haram suka sace. Rahoton...

Bayan Kashe Shi: Ma’aikatan Gidan Gona Sun Jefa Gawar Ubangidansu a Cikin Rijiya

0
Bayan Kashe Shi: Ma'aikatan Gidan Gona Sun Jefa Gawar Ubangidansu a Cikin Rijiya   Wasu ma’aikatan gidan gona da ke yankin Kuje na babban birnin tarayya sun kashe ubangidansu. Ma’aikatan da ke aiki karkashin matashin mai suna Aliyu Takuma sun kashe shi...

Laifukan da Lakcarori 2 Suka Aikata da ya yi Sanadiyyar Rasa Aikinsu

0
Laifukan da Lakcarori 2 Suka Aikata da ya yi Sanadiyyar Rasa Aikinsu    Jami'ar Kimiyya da Fasaha da ke Ozoro ta kori wasu malamai biyu daga aiki saboda samunsa da wasu laifuka. An kori Dr Bassy A. Ekanem da Dr Jacob A....

Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Mayaƙan ISWAP a Jihar Borno

0
Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Mayaƙan ISWAP a Jihar Borno Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kashe mayaƙan ƙungiyar ISWAP a Jihar Borno. A wani saƙo da rundunar ta wallafa a shafinta na Twitter, dakarun Operation Desert Sanity ne tare...

Hukuncin da Kotu ta Yanke wa ‘Mama Boko Haram’ Kan Damfarar N71.4m

0
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa 'Mama Boko Haram' Kan Damfarar N71.4m Kotu ta yanke wa Aisha Alkali Wakil aka 'Mama Boko Haram' da wasu mutane biyu daurin shekaru biyar a gidan gyaran hali kan laifin damfarar miliyoyin kudi. Hakan ya...

Mutum Mai Taimakon Al’Umma: Hanyar da ya bi da Kuma Abinda ya Samar

0
Mutum Mai Taimakon Al'Umma: Hanyar da ya bi da Kuma Abinda ya Samar "Tarbiyya ta na farawa daga gida" sun ce, amma akwai abubuwa tattare da ita. Ka da ka yi tunani kawai, aiwatar. Mafificin Mutum mai taimakon al'umma shi ne...

Shugaban NITDA ya Kai Ziyarar Gani da Ido Asibitin Gumel Tare da Ziyarar Girmamawa...

0
Shugaban NITDA ya Kai Ziyarar Gani da Ido Asibitin Gumel Tare da Ziyarar Girmamawa ga Mai Martaba Sarki Mai girma shugaban hukumar (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), a ya yin da ya kai ziyara garin Gumel a jiya domin...

Sanata Omo Agege ya Yaba wa Mutumin da ya Tuƙa Tankar Fetur da ke...

0
Sanata Omo Agege ya Yaba wa Mutumin da ya Tuƙa Tankar Fetur da ke ci da Wuta ya Fitar da Ita Daga Cikin Mutane a Jihar Delta. Wani mutumi ya ja hankalin mutane bayan ya nuna rashin tsoro, ya Tuƙa...

Kotu ta Yankewa Mutane 2 Daga Cikin Abokan Abba Kyari Hukunci

0
Kotu ta Yankewa Mutane 2 Daga Cikin Abokan Abba Kyari Hukunci A yau ne wata babbar kotu da ke zamanta a Abuja ta yankewa biyu daga cikin abokan harkallar Abba Kyari hukunci. Hakazalika, kotun ta bayyana ranakun da za ta zauna...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta