Home Taska Page 123

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Bincike: A Cikin Wata Bakwai an Kashe Mutane 3,478 a Fadin Najeriya

0
Bincike: A Cikin Wata Bakwai an Kashe Mutane 3,478 a Fadin Najeriya Akalla mutum 3,478 aka kashe, yayin da aka yi garkuwa da 2,256 a Najeriya daga watan Disambar 2021 zuwa watan Yunin 2022. Jaridar Punch ta ambato wasu alkaluma daga...

Birai Sun Kwace Jariri ‘Dan Wata ‘Daya Daga Hannun Mahaifiyarsa

0
Birai Sun Kwace Jariri 'Dan Wata 'Daya Daga Hannun Mahaifiyarsa 'Yan sanda a Tanzania sun ce wani gungun birai ya mamaye wani gida sannan ya kwace jariri dan wata daya daga hannun mahaifiyarsa. Biran sun kwace jaririn ne a lokacin da...

Sabon Hari: ‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Mutane 36 a Jihar Kaduna

0
Sabon Hari: 'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Mutane 36 a Jihar Kaduna Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai farmaki wani yankin jihar Kaduna. An tattaro cewa, sun hallaka wasu mutane a coci kana...

Ƙungiyar NUT Reshen Kaduna ta yi Martani Kan Korar Malamai 2,356

0
Ƙungiyar NUT Reshen Kaduna ta yi Martani Kan Korar Malamai 2,356 Ƙungiyar Malaman Makarantu NUT reshen Ƙaduna ta yi Alla-wadai da matakin sallamar Malamai 2,357 bayan sun faɗi jarabawar gwaji. Shugaban NUT reshen Kaduna, Ibrahim Ɗalhatu, ya ce jarabawar gwajin da...

Kwale-Kwale ya Nutse da Mutane 6 Ciki Har da Mai Juna Biyu a Bayelsa

0
Kwale-Kwale ya Nutse da Mutane 6 Ciki Har da Mai Juna Biyu a Bayelsa Rahotanni daga yankin karamar hukumar Ijaw ta Kudu a jihar Bayelsa da ke Kudancin Najeriya na cewa mutum shida da suka hada da wata mace mai...

Masarautar Kaltungo ta Yabawa Kungiyoyi Kan Tallafawa Masu-Bukata-ta-Musamman da Kekuna 250

0
Masarautar Kaltungo ta Yabawa Kungiyoyi Kan Tallafawa Masu-Bukata-ta-Musamman da Kekuna 250   Masu bukata ta musamman a masarautar Kaltungo a yau sun wayi gari cikin farin ciki a fadar Uban Kasa Mai Kaltungo Engr. Saleh Muhammad Umar OON (Mataimakin Shugaban Majalisan...

Mutane 2,107 Sun Samu Gyaran Ido da Magani da Gilashi Kyauta a Kwanaki 6

0
Mutane 2,107 Sun Samu Gyaran Ido da Magani da Gilashi Kyauta a Kwanaki 6 A yau ne alhamis aka kammala gudanar da aikin gyaran ido da bada magani da gilashi kyauta wanda Gidauniyar kasar Qatar da haɗin gwiwar gidauniyar Malam...

An Samu Damuwa Yayin da Injin Jirgin Sama ya Kama da Wuta a Legas

0
An Samu Damuwa Yayin da Injin Jirgin Sama ya Kama da Wuta a Legas   An samu tashin hankali yayin da wani jirgin sama ya samu tasgaro a sama a wani yankin jihar Legas. An ruwaito cewa, jirgin ya samu matsala, inda...

Masana’antu a Najeriya na Kokawa Kan Tsada da Kuma ƙarancin Man Dizal a Fadin...

0
Masana'antu a Najeriya na Kokawa Kan Tsada da Kuma ƙarancin Man Dizal a Fadin ƙasar   Masu masana’antu suna ci gaba da kokawa game tsada da kuma ƙarancin man dizal a Najeriya. Ƙungiyar dillalan man dizal a ƙasar ta yi gargadin cewa...

Mahaifina ne ya Ɗora ni Akan Cewa Duk Abin da na Samu ba Nawa...

0
Mahaifina ne ya Ɗora ni Akan Cewa Duk Abin da na Samu ba Nawa ne ni Kaɗai ba - Shugaban NITDA, Malam Kashifu Inuwa   A wani mataki da ke nuni da irin tarbiyyar da mahaifinsa ya ɗora shi a kai...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta