Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa
Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa
Yara marayu na daga cikin rukunin mutane waɗanda bakasafai al'umma ke damuwa da duba da halin da su ke ciki ba, balle har su kai ga tunanin...
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 19 a Jahar Benue
'Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 19 a Jahar Benue
Wasu tsagerun yan bindiga sun farmaki wasu garuruwa a jihar Benue inda suka hallaka mutane 19 da basu ji ba basu gani ba.
Faruwar lamarin ya sanya matasa yin zanga-zanga a babban...
Mun Gano Tushen Harin da ya yi Sanadin Rasa Shugaban Miyetti Allah – Rundunar...
Mun Gano Tushen Harin da ya yi Sanadin Rasa Shugaban Miyetti Allah - Rundunar 'Yan Sandan Najeriya
Rundunar yan sandan Najeriya a Abuja ta ce ta gano tushen harin da ya yi sanadin rasuwar shugaban Miyetti Allah.
Kwamishinan Yan Sanda na...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Benin Biyar
'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Benin Biyar
An kashe sojojin Benin biyar a cikin wani harin da 'yan bindiga suka kai a gandun dajin Pendjari da ke arewacin kasar.
Yankin arewacin Benin na fuskantar karuwar hare-haren masu ikirarin jihadi.
Kazalika yankin ya...
Sojojin Najeriya Sun Lalata Haramtattun Wuraren Tace Man Fetur 30 a Jahohi 3
Sojojin Najeriya Sun Lalata Haramtattun Wuraren Tace Man Fetur 30 a Jahohi 3
Dakarun sojan Najeriya sun lalata haramtattun wuraren tace man fetur 30, sannan suka kwashe sama da lita miliyan 12 na gas na ɗin ababen hawa a ayyukan...
‘Yan Sandan Isra’ila Sun Harbe ‘Dan Bindiga da ya Hallaka Mutane 2
'Yan Sandan Isra'ila Sun Harbe 'Dan Bindiga da ya Hallaka Mutane 2
'Yan sandan Isra'ila sun ce sun harbe wani dan bindiga da ya harbe mutum biyu tare da raunata wasu 12 a wani harbin kan mai-tsautsayi da ya yi...
Bincike ya Nuna Najeriya ce Kasa ta 3 da Aka fi Cin Naman Kare
Bincike ya Nuna Najeriya ce Kasa ta 3 da Aka fi Cin Naman Kare
Wani binciken masana ya bayyana cewar Najeriya ce kasa ta 3 da aka fi cin naman kare a duniya, bayan kasashen Koriya ta Kudu da Vietnam.
Rahotan...
Cryptocurrency: Babban Bankin Najeriya ya ci Tarar Bankuna 4 Kan Saɓa Umarnin da ya...
Cryptocurrency: Babban Bankin Najeriya ya ci Tarar Bankuna 4 Kan Saɓa Umarnin da ya Bayar
Babban Bankin Najeriya CBN ya ci tarar bankunan kasuwanci huɗu a ƙasar saboda saɓa umarnin da ya bayar na haramta gudanar da hulɗa da kuɗin...
Gwamnatin Tarayya ta Saka Mutane 98,000 a Cikin Shirin GEEP 2.0
Gwamnatin Tarayya ta Saka Mutane 98,000 a Cikin Shirin GEEP 2.0
Ma'aikatar kula da harkokin jin ƙai, Agaji da inganta rayuwar al'umma, ta kammala shirye-shiryen ƙaddamar da shirin GEEP 2.0 na kamfanonin gwamnati da shirin tallafi a dukkanin jihohi 36...
Gwamnoni da Shugabannin Majalisa za su Gana Kan Matsalolin Tsaro
Gwamnoni da Shugabannin Majalisa za su Gana Kan Matsalolin Tsaro
Gwamnonin Najeriya 36 za su yi ganawar gaggawa domin dinke matsalolin da suka addabi kasar nan.
Hakazalika, a ganawar tasu, shugabannin majalisu daga jihohi za su halarta, duk dai domin nemo...













