Home Taska Page 137

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Harin da Rasha ta Kai wa Ukraine Yana Gudana Yadda Aka Tsara Shi Tun...

0
Harin da Rasha ta Kai wa Ukraine Yana Gudana Yadda Aka Tsara Shi Tun Farko - Minista Sergei Lavrov Bayan tatatunawar da ministocin harkokin wajen Rasha da Ukraine suka yi kai tsaye a Turkiyya, minista Sergei Lavrov na Rasha ya...

Yanzu Haka Najeriya na da Lita 1.9bn na Man Fetur a Ajiye – Mista...

0
Yanzu Haka Najeriya na da Lita 1.9bn na Man Fetur a Ajiye - Mista Timipre Sylva Yanzu haka Najeriya tana da lita biliyan 1.9 na man fetur a cewar karamin ministan albarkatun man fetur na Najeriya, Mista Timipre Sylva. Ministan ya...

Rikicin Rasha da Ukraine: Kasar Burtaniya ta Daskarar da Kadarorin Mai Kungiyar Kwallon Kafa...

0
Rikicin Rasha da Ukraine: Kasar Burtaniya ta Daskarar da Kadarorin Mai Kungiyar Kwallon Kafa ta Chelsea Roman Abramovich Yayin da kasashen duniya ke ci gaba da kakaba takunkumi kan gwamnatin Putin da magoya bayansa, Burtaniya ta sake daukar mataki. Ta sanya...

‘Yan Sanda 4 Sun Rasa Rayukansu Yayin da Tawagar Motar Ministocin Buhari ta yi...

0
'Yan Sanda 4 Sun Rasa Rayukansu Yayin da Tawagar Motar Ministocin Buhari ta yi Hatsari a Jahar Delta Daya daga cikin motocin da ke cikin ayarin shugaban ma’aikatan Buhari, Ibrahim Gambari, da minista Fashola da takwaransa Ngige sun yi hatsari...

‘Yan Bindiga Sun Kai wa Tawagar Motocin Mataimakin Gwamnan Jahar Kebbi Hari

0
'Yan Bindiga Sun Kai wa Tawagar Motocin Mataimakin Gwamnan Jahar Kebbi Hari Yan bindiga sun farmaki tawagar motocin mataimakin gwamnan jihar Kebbi yayin da yaje ta'aziyyar kashe mutane a Kanya. Rahoto ya nuna cewa jami'an tsaron dake tare da shi sun...

Dakarun ‘Yan Sandan Jahar Kaduna Sun Kama ‘Yan Bindiga 200 da ‘Yan Fashi 20...

0
Dakarun 'Yan Sandan Jahar Kaduna Sun Kama 'Yan Bindiga 200 da 'Yan Fashi 20 a Faɗin Jahar Rundunar yan sanda ta jihar Kaduna tace ta samu nasarar yin ram da yan bindiga 200, yan fashi 20 a faɗin jihar. Kakakin yan...

Bani na Kashe ta ba: Kotu ta yi Watsi da Ikirarin Makashin Hanifa Abubakar

0
Bani na Kashe ta ba: Kotu ta yi Watsi da Ikirarin Makashin Hanifa Abubakar   Babbar Kotun Kano ta yi watsi da ikirarin shugaban makarantar su Hanifa Abubakar, Abdulmalik Tanko. Tanko, wanda da farko ya amsa cewa ya kashe Hanifa, ya bukaci...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an Tsaro 19 a Jahar Kebbi

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Tsaro 19 a Jahar Kebbi Kebbi- Yan bindiga sun sake kashe jami'an tsaro 19 cikinsu akwai sojoji 13, a jihar Kebbi, a cewar wata majiyar tsaro da mazauna gari a ranar Laraba, rahoton The Punch. An...

Abubuwa 5 da Kuke Bukata Kafin Shiga Aikin Soja a Najeriya

0
Abubuwa 5 da Kuke Bukata Kafin Shiga Aikin Soja a Najeriya   Rundunar sojojin Najeriya ta fitar da sanarwar daukar sabbin ma'aikata na shekarar 2022/2023. An nemi wadanda ke da sha'awar shiga aikin soja su ziyarci shafin rundunar na yanar gizo don...

‘Yan Sintiri Sun yi Ram da Masu Garkuwa 10 a Dajin Kwara

0
'Yan Sintiri Sun yi Ram da Masu Garkuwa 10 a Dajin Kwara 'Yan sintiri a jihar Kwara sun yi ram da wasu mutum goma wadanda ake zarginsu da addabar yankunan Obbo-Aiyegunle zuwa Ekiti. Kamar yadda kwamandan hukumar sintiri, Alhaji Saka Ibrahim...
- Advertisement -
Latest News
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga