Mutane 22 Sun Rasa Rayukansu Bayan Harin da Rasha ta Kai Birnin Sumy na...
Mutane 22 Sun Rasa Rayukansu Bayan Harin da Rasha ta Kai Birnin Sumy na UKraine
Mun sami karin bayani kan wani hari da Rasha ta kai da yayi sanadin mutuwar mutum 22 - cikinsu har da kananan yara uku -...
Kamfanonin Sufurin Jirgin Sama Sun Soke Sauka da Tashin Jiragen Saboda Tsadar Man Fetur...
Kamfanonin Sufurin Jirgin Sama Sun Soke Sauka da Tashin Jiragen Saboda Tsadar Man Fetur a Najeriya
Da alama babu sauki nan kusa kan batun tsadar man fetur a Najeriya, matsalar da ta tilasta wa kamfanonin sufurin jirgin sama kara farashin...
Muna Shirin Rage Dogaro da Arzikin Gas na Rasha – Tarayyar Turai
Muna Shirin Rage Dogaro da Arzikin Gas na Rasha - Tarayyar Turai
Kungiyar tarayyar Turai ta ce tana shirin rage dogaro kacokan akan gas din Rasha da kaso biyu bisa uku kafin nan da karshen shekarar da muke ciki.
Kwamishinonin kungiyar...
Rikicin Rasha da Ukraine: Fararen Hula Sun Fara Ficewa Daga Sumy na Ukraine
Rikicin Rasha da Ukraine: Fararen Hula Sun Fara Ficewa Daga Sumy na Ukraine
Fararen hula sun fara ficewa dagakofar ragon da Rasha ta yi wa birnin Sumy na Ukraine bayan da Rasha ta amince ta daina yi wa birnin lugudan...
Mafi Munin Abu a Jikin Mace: Dr Mansur Sokoto ya yi Karin Bayani Kan...
Mafi Munin Abu a Jikin Mace: Dr Mansur Sokoto ya yi Karin Bayani Kan Maganar Sheikh Daurawa
Dr Mansur Sokoto ya yi karin bayani kan maganar Sheikh Daurawa game da abin da wasu mata suka kira kushe halittarsu.
Dr Mansur ya...
Yadda Mai Shayi ya Halaka Kwastoman sa Saboda N10 a Jahar Ogun
Yadda Mai Shayi ya Halaka Kwastoman sa Saboda N10 a Jahar Ogun
Wani mai shayi mai suna Hamidu, yana hannun hukuma bayan ya halaka wani kwastoman shi a anguwar Arepo, karkashin karamar hukumar Obafemi Owode cikin Jihar Ogun.
An samu bayanai...
Jami’an Hukumar ‘Yan Sanda a Jahar Kano Sun Kama ‘Dan Sandan Bogi da ke...
Jami'an Hukumar 'Yan Sanda a Jahar Kano Sun Kama 'Dan Sandan Bogi da ke Damfarar Mutane
An damke wani matashi mai amfani da kayan yan sanda wajen damfarar yan kasuwa a jihar Kano.
Yan kasuwan sun bayyana cewa yana zuwa ya...
‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Sa Kai 63 a Jahar Kebbi
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Sa Kai 63 a Jahar Kebbi
An gudanar da jana'izar kimanin mutum 60 da suka rasa rayukansu sanadiyyar wani harin kwanton ɓauna da ƴan bindiga suka kai wa ƴan sa kai a yankin Zuru da...
‘Yan Ta’addan ISWAP Sun Kai Hari Karamar Hukumar Damboa da ke Jahar Borno
'Yan Ta'addan ISWAP Sun Kai Hari Karamar Hukumar Damboa da ke Jahar Borno
Yan ta'addan ISWAP sun kai hari kauyen Sabon-Gari da ke karamar hukumar Damboa ta jihar Borno.
Maharan sun halaka manoma 11 ciki harda mace a farmakin wanda suka...
‘Yan Bindiga Sun yi Awon Gaba da Limamin Coci da Mutane 7 a Jahar...
'Yan Bindiga Sun yi Awon Gaba da Limamin Coci da Mutane 7 a Jahar Neja
Yan bindiga sun farmaki cocin Salama Baptist Church da ke kauyen Gidigori a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja.
Maharan sun yi awon gaba da limamin...