An Cigaba da Harbe-Harben Bindiga a Gidan Gyaran Hali Dake Jos
An Cigaba da Harbe-Harben Bindiga a Gidan Gyaran Hali Dake Jos
Rahotanni sun bayyana cewa an jiyo karar harbe-harben bindiga a gidan gyaran hali dake Jos, babban birnin Filato ranar Lahadi .
Jami'in yaɗa labarai na rundunar sojin Operation Safe Haven,...
Hukuncin da Amurka ta Ɗauka Kan Matar da ta Zubar da Ciki
Hukuncin da Amurka ta Ɗauka Kan Matar da ta Zubar da Ciki
A lokacin da aka kama matashiyar Ba'amurkiyar nan yar Oklahoma da ke Amurka da laifin kisan kai bayan ta zubar da ciki, mutane sun rika ta da jijiyar...
‘Yan Bindiga Sun fi Kaunar a Kawo Karshen Ta’addanci Fiye da Gwamnati – Sheikh...
'Yan Bindiga Sun fi Kaunar a Kawo Karshen Ta'addanci Fiye da Gwamnati - Sheikh Gumi
Sheikh Gumi ya zargi gwamnatin Najeriya da kin son a tattauna da 'yan bindiga don kawo zaman lafiya a kasar.
Ya bayyana cewa, 'yan bindiga sun...
Babban Hafsan Sojin Ƙasa ya Ƙarfafa Gwiwar Dakarun sa Domin Magance Rashin Tsaro
Babban Hafsan Sojin Ƙasa ya Ƙarfafa Gwiwar Dakarun sa Domin Magance Rashin Tsaro
Babban hafsan sojin ƙasan Najeriya, Laftanar Janar Faruk Yahaya ya yi kira ga dakarun rundunar da su cigaba da jajircewa domin tabbatar da cewa ƴan ta'adda da...
Sunayen kamfanoni 5 da Mark Zuckerberg ya Mallaka
Sunayen kamfanoni 5 da Mark Zuckerberg ya Mallaka
Bayan shekaru 17, hamshakin attajirin dan kasuwan nan na kasar Amurka, Mark Zuckerberg ya canza sunan kamfaninsa na sada zumunta na Facebook zuwa Meta.
Canjin, Mark ya bayyana, an yi shi ne don...
Wurin Haƙar Zinare: An Kashe Mutane 4 a Harin ‘Yan Tawaye a Congo
Wurin Haƙar Zinare: An Kashe Mutane 4 a Harin 'Yan Tawaye a Congo
Mutum huɗu ciki har da ƴan ƙasar China biyu aka kashe a wani harin yan tawaye a wani wurin haƙar zinare a arewa maso gabashin Jamhuriyyar Dimokraɗiyyar...
Mutane(8,730) Sun Samu Gyaran Ido da Magani da Gilashi Kyauta a Kwanaki (4)
Mutane(8,730) Sun Samu Gyaran Ido da Magani da Gilashi Kyauta a Kwanaki (4)
A yau ne aka kammala gudanar da aikin gyaran ido da bada magani da gilashi kyauta wanda ƙungiyar matasa musulmai ta Duniya, "World Assembly Of Muslim Youth",...
Abinda Zamu yi da ‘Yan Mata 22 da Muka Sace a Jahar Neja –...
Abinda Zamu yi da 'Yan Mata 22 da Muka Sace a Jahar Neja - Mahara
Wasu yan ta'adda da ake tsammanin mayakan Boko Haram ne sun sace yan mata 22 a wani kauyen jahar Neja.
Rahotanni sun bayyana cewa maharan sun...
Ban Mutu ba Ina nan a Raye – Jarumi Sani Garba SK
Ban Mutu ba Ina nan a Raye - Jarumi Sani Garba SK
Jarumi Sani Garba SK na masana'antar shirya fina-finan Hausa Kannywood, ya musanta rahoton da ake yaɗawa cewa ya mutu.
Jarumin yace bai mutu ba yana nan a raye, amma...
Jafar Jafar ya Bayyana Abinda Zai yi da Tarar da Gwamna Ganduje ya Biya...
Jafar Jafar ya Bayyana Abinda Zai yi da Tarar da Gwamna Ganduje ya Biya Shi
Malam Jafar Jafar ya bayyana abin da zai yi da tarar da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya biya shi.
‘Dan jaridar yace zai bada wannan kudi...