ɗan Sandan da Ake Zargi da Harbe Yarinya a Kamaru ya Shiga Hannun Hukuma
ɗan Sandan da Ake Zargi da Harbe Yarinya a Kamaru ya Shiga Hannun Hukuma
Hukumomi sun kama ɗan sandan da ake zargi da harbe wata yarinya mai shekara takwas a Kamaru.
Ɗan sandan ya yi harbi kan wata mota da ta...
Jirgin Yaƙin NAF ya yi Ruwan Bama-Bama Kan Taron Mayakan ISWAP a Borno
Jirgin Yaƙin NAF ya yi Ruwan Bama-Bamai Kan Taron Mayakan ISWAP a Borno
Rahotanni daga jahar Borno sun nuna cewa sojoji sun hallaka mayakan ISWAP da yawan gaske a wani harin sama da kasa.
A cewar wata majiya, jirgin yaƙin NAF...
An Tabbatar da Mutuwar Birgediya Janar Dzarma Zirkushi da Sojoji 3 da Mayakan ISWAP...
An Tabbatar da Mutuwar Birgediya Janar Dzarma Zirkushi da Sojoji 3 da Mayakan ISWAP Suka Kashe
Yan ta'adan ISWAP sun kai mumunan hari sansanin Sojojin Najeriya dake jahar Borno ranar Asabar.
Wannan ya biyo bayan kisan manyan kwamandojinsu da hukumar Soji...
Mutane 3 Sun Mutu a ƙasar Masar Sanadiyyar Harbin Kunama
Mutane 3 Sun Mutu a ƙasar Masar Sanadiyyar Harbin Kunama
Rahotanni daga Masar na cewa kunamu sun kashe mutum uku a kudancin birnin Aswan bayan ruwan sama mai ƙarfi ya jawo su kan tituna da cikin gidajen mutane.
Ma'aikatar lafiya ta...
‘Yan Bindiga Sun yi wa Dagaci Yankan Rago Sun Kuma Kashe Mutane 8 a...
'Yan Bindiga Sun yi wa Dagaci Yankan Rago Sun Kuma Kashe Mutane 8 a Zamfara
Wasu yan bindiga sun kutsa kauyen Tungar Ruwa a jahar Sokoto sun yi wa dagacin garin yankan rago.
Mai magana da yawun yan sandan jahar Mohammed...
Bayan Ciro Kudi: An Kama Masu Bin Sawun Mutane Zuwa Bankuna Don yi Musu...
Bayan Ciro Kudi: An Kama Masu Bin Sawun Mutane Zuwa Bankuna Don yi Musu Fashi a Jahar Kano
Jami’an tsaro na fararen kaya, SSS reshen jahar Kano sun kama wasu shu’umai 3, kwararru akan bin sawun mutane
zuwa bankuna don yi...
Crypto: Majalisar Malaman Indonesia ta Haramta Amfani da Tallata kuɗin Intanet a Matsayin Haja
Crypto: Majalisar Malaman Indonesia ta Haramta Amfani da Tallata kuɗin Intanet a Matsayin Haja
Majalisar malamai ta Indonesia ta yanke hukuncin cewa amfani da kuɗin intanet na crypto a matsayin hanyar ciniki, haramun ne a Musulunci, amma ta ce ana...
Shawarar da Aisha Yesufu ta ba wa ‘Yan Kungiyar IPOB
Shawarar da Aisha Yesufu ta ba wa 'Yan Kungiyar IPOB
Aisha Yesufu ta ba ‘Yan kungiyar IPOB su hada-kai da Jam’iyyar APGA a yankin Kudu maso gabas.
‘Yar gwagwarmayar tace IPOB za ta iya amfani da farin jininta, ta rika juya...
An Gurfanar da Malamin Jami’ar Jahar Kwara a Gaban Kotu Bisa Zargin sa da...
An Gurfanar da Malamin Jami'ar Jahar Kwara a Gaban Kotu Bisa Zargin sa da Yunkurin Yin Lalata da Dalibarsa
Pelumi Adewole, malamin jami’ar jahar Kwara, ya gurfana gaban wata kotun majistare da ke zama a Ilori bisa zargin sa da...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 8 a Harin da Suka Kai Zangon Kataf
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 8 a Harin da Suka Kai Zangon Kataf
Wasu yan bindiga da ake zargin fulani makiyaya ne sun kai hari kauyuka biyu dake ƙaramar hukumar Zangon Kataf a Kaduna.
Rahotanni sun tabbatar da cewa mutum 8...