Daliban Yauri: Yan bindiga Masu Garkuwa da Mutane Sun Sako Mutum 30
Daliban Yauri: Yan bindiga Masu Garkuwa da Mutane Sun Sako Mutum 30
Bayan sama da kwanaki 120, wasu cikin daliban Yauri sun samu kubuta.
Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun sako mutum 30; dalibai 27, Malamai 3.
Yanzu saura sama da...
Rikici ya Barke a Jahar Abia Bayan Sojoji Sun Harbe ‘Yan IPOB 5
Rikici ya Barke a Jahar Abia Bayan Sojoji Sun Harbe 'Yan IPOB 5
Rikici ya barke a wani yankin jahar Abia yayin da wasu 'yan IPOB suka fito yawon gangami.
Duk da cewa rahotanni ne da ba a tabbatar dasu ba,...
Dukkanin Hallitun Ruwa na Fuskantar Haɗarin Guba da Yunwa da Rashin iska -MDD
Dukkanin Hallitun Ruwa na Fuskantar Haɗarin Guba da Yunwa da Rashin iska -MDD
Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin cewa ana samun matukar karuwa a yawan robobin da ke gurɓata muhalli a cikin teku waɗanda ke haifar da babbar barazana...
MDD za ta Kafa Asusu na Musaman Don Taimakawa Afghanistan
MDD za ta Kafa Asusu na Musaman Don Taimakawa Afghanistan
Majalisar Dinkin Duniya ta ce ta kafa asusu na musaman dan samar da tsabar kudi da ake bukata cikin gaggawa ga yan Afghanistan bayan da Taliban ta karbe iko a...
Yan Tawaye: Zanga-Zangar na Daukar Sabon Salo a Sudan
'Yan Tawaye: Zanga-Zangar na Daukar Sabon Salo a Sudan
An tsaurara tsaro a babban birnin Sudan wato Khartoum, inda bangarorin masu goyon bayan sojoji da kuma masu adawa da su ke gudanar da zanga-zanga.
Daruruwan magoya bayan gwamntin riko sun cika...
Gidan Namun Dajin da Yafi Kyau a Afrika
Gidan Namun Dajin da Yafi Kyau a Afrika
Hukumar kula da tafiye-tafiye ta duniya ta bayyana gidan namun dajin Serengeti da ke Tanzania a matsayin wanda ya fi kowanne kyau a Afrika a 2021.
A 2019 da 2020 da 2021 shi...
Fidet Okhiria ya Musanta Rahotannin Cewa ‘Yan Fashi ko ‘Yan Ta’adda ne Suka Kai...
Fidet Okhiria ya Musanta Rahotannin Cewa 'Yan Fashi ko 'Yan Ta'adda ne Suka Kai wa Jirgin Abuja-Kaduna Hari
Shugaban Hukumar Zirga-Zirgar Jiragen Ƙasa a Najeriya ta Nigeria Railway Corporation (NRC), Fidet Okhiria ya musanta rahotannin cewa 'yan fashi ko 'yan...
Yanzu Mun ga Amfanin Matakan da Gwamnatin Kaduna ke ɗauka da Zummar Daƙile Ayyukan...
Yanzu Mun ga Amfanin Matakan da Gwamnatin Kaduna ke ɗauka da Zummar Daƙile Ayyukan 'Yan Bindiga Masu Garkuwa da Mutane - Sarkin Birnin Gwari
Sarkin Birnin Gwari da ke Jahar Kaduna a arewacin Najeriya ya ce zuwa yanzu sun ga...
Tattakin Maulidi: Mace ta Rasu a Abuja
Tattakin Maulidi: Mace ta Rasu a Abuja
Wata ƴar ƙungiyar agaji ta Matasa Musulmai ƴan Najeriya (YMCN) da aka fi sani da
Munazzamatul Fityanul Islam ta rasa ranta yayin tattakin murnar ranar Mauludi a Abuja, babban birnin Najeriya.
Jaridar Daily Trust ta...
MDD za ta yi Taron Gaggawa Kan Gwaji Sabon Nau’in Makami Mai Linzami da...
MDD za ta yi Taron Gaggawa Kan Gwaji Sabon Nau'in Makami Mai Linzami da Koriya ta Arewa ta yi
Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya zai yi wani taron gaggawa bayan da Koriya ta Arewa ta tabbatar da cewa ta...













