Hukumar Kwastam za ta ƙwace Jirage na ɗaiɗaikun Jama’a 29 a Najeriya
Hukumar Kwastam za ta ƙwace Jirage na ɗaiɗaikun Jama'a 29 a Najeriya
Hukumar kwastam a Najeriya ta yi barazanar ƙwace wasu jirage na ɗaiɗaikun jama'a 29 waɗanda masu su ba su biya kudaden fito ba.
A wani rahoto da ta fitar...
Abubuwa Game da Sakonnin da yake Yaɗawa Akan Manhajar WhatsApp
Abubuwa Game da Sakonnin da yake Yaɗawa Akan Manhajar WhatsApp
A kwanan nan duk mai amfani da dandalin sada zumunta na Whatsapp to ya gamu da ɗaya daga cikin waɗannan sakonnin da zami bayani a kai.
Mutane na ta kokarin turawa...
ISWAP: Sojojin Najeriya Sun Kashe Mayakan a Ngamdu
ISWAP: Sojojin Najeriya Sun Kashe Mayakan a Ngamdu
Wasu jiragen yakin sojin saman Najeriya sun dakile wani harin da kungiyar ISWAP ta shirya kai wa a garin Ngamdu mai iyaka da jahohin Yobe da Adamawa.
Jaridar PRNigeria ta rawaito cewa baya...
‘Yan Sanda Sun Kashe Mai Sana’ar Walda da Sunan ‘Dan IPOB ne a Jahar...
'Yan Sanda Sun Kashe Mai Sana'ar Walda da Sunan 'Dan IPOB ne a Jahar Imo
Wani wanda ya shaida faruwar wani lamari a jahar Imo ya bayyana yadda 'yan sanda suka hallaka wani da sunan shi dan IPOB ne.
Ya bayyana...
Kasar Zambia ta Bayyana Cewa Zata Taimakawa Najeriya Wajen Magance Matsalar Tsaro
Kasar Zambia ta Bayyana Cewa Zata Taimakawa Najeriya Wajen Magance Matsalar Tsaro
Kasar Zambia ta bayyana niyyar taimakawa Najeriya wajen magance matsalar tsaro.
Jakadan Kasar ya bayyana cewa Zambia na da ilimi wajen kawar da matsalar tsaro.
Najeriya na fama da matsalar...
Mutane 30 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Mota a Nepal
Mutane 30 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Mota a Nepal
Akalla mutun 30 ne suka mutu yayin da gwammai suka jikkata a wani hatsarin mota da ya faru a arewa maso yammacin Nepal.
Hukumomi sun bayyana cewa motar kirar bas wadda...
Kasashe Masu Tasowa Sun fi Sauran Jin Radadin Bannar da corona ta yi –...
Kasashe Masu Tasowa Sun fi Sauran Jin Radadin Bannar da corona ta yi - IMF
Asusun bada lamuni na duniya ya yi gargadin cewa akwai rashin tabbas game da farfadowar tattalin arzikin duniya bayan illar da annobar corona ta yi...
‘Yan Bindiga Sun Kaiwa Gwamna Willie Obiano da Tawagarsa Hari
'Yan Bindiga Sun Kaiwa Gwamna Willie Obiano da Tawagarsa Hari
Yan bindiga sun kaiwa gwamnan jahar Anambra da tawagarsa hari.
An kwashe sama da awa guda ana artabu tsakaninsu da jami'an tsaro.
Akalla mutum shida sun rasa rayukansu a wannan mumunan hari.
Anambra...
Babbar Kotu Dake Zamanta a Minna ta Umarci Mohammed Barau Kontagora ya Daina Kiran...
Babbar Kotu Dake Zamanta a Minna ta Umarci Mohammed Barau Kontagora ya Daina Kiran Kansa Sabon Sarkin Sudan na Kontagora.
Zaben Sabon Sarkin Kontagora ya bar baya da kura.
Yarimomi 15 sun kai kara kotu kan zargin rashin adalci da magudi.
Gwamnan...
Rashin Tsaro: Matasa a Jahar Sokoto Sun Fito Zanga-Zanga
Rashin Tsaro: Matasa a Jahar Sokoto Sun Fito Zanga-Zanga
Matasa sun fito zanga-zanga a kan titunan garin Goronyo da ke jahar Sokoto.
Sun yi zanga-zangar ne domin neman gwamnati ta kawo musu dauki kan batun rashin tsaro.
Yawan hare-haren 'yan bindiga yana...