Shine ko Wayar ka/ki na ‘Daya Daga Cikin Wanda Manhajar WhatsApp Zata Daina...
Shine ko Wayar ka/ki na 'Daya Daga Cikin Wanda Manhajar WhatsApp Zata Daina yi a Watan Nuwamba ?
Miliyoyin wayoyi a fadin duniya na gab da daina WhatsApp daga Nuwamban shekarar nan.
Manhajar WhatsApp ta shahara cikin al'umma inda kusan kowa...
Kamfanin Google Zai Zuba Hannayen Jari a Afrika
Kamfanin Google Zai Zuba Hannayen Jari a Afrika
Kamfanin Google ya sanar da zuba hanayen jarin dala biliyan guda a Afirka a wani ɓangaren na bunkasa ayyukansa a nahiyar.
Shugaban kamfanin Sundar Pichai ya ce za a kashe waɗannan kudade ne...
Jami’an Tsaron Jami’ar Maiduguri Sun Kai Samame Dakunan ɗalibai Mata
Jami'an Tsaron Jami'ar Maiduguri Sun Kai Samame Dakunan ɗalibai Mata
Wani hoton bidiyo ya nuna yadda jami'an tsaro suka kai samame dakunan ɗalibai mata na jami'ar Maiduguri inda suka kwashe mutum 38.
Jaridar PRNigeria ta rawaito cewa waɗanda aka cafke sun...
‘Yan Kasuwar Kawo ta Jahar Kaduna Sun Bijirewa Umarnin Gwamnatin Jahar
'Yan Kasuwar Kawo ta Jahar Kaduna Sun Bijirewa Umarnin Gwamnatin Jahar
'Yan kasuwa masu cin kasuwar mako-mako a kasuwar Kawo ta jahar Kaduna sun bijirewa gwamnatin jahar.
Wasu daga ciki sun fito domin ci gaba da kasuwancin da suka saba na...
Mai Shafukan Sada Zumunta, Zuckerberg ya Bayyana Abinda ya Dame shi ya yin da...
Mai Shafukan Sada Zumunta, Zuckerberg ya Bayyana Abinda ya Dame shi ya yin da Kafofin Suka Tsaya na Tsawon Sa'o'i 7
Wanda ya kirkiri kamfanin Facebook ya bayyana halin da ya shiga yayin da hajarsa ta daina aiki.
Ya bayyana cewa,...
Magance Matsalar Tsaro: Burtaniya za ta Turo Sojojinta Najeriya
Magance Matsalar Tsaro: Burtaniya za ta Turo Sojojinta Najeriya
Burtaniya za ta turo sojojinta kan iyakokin ruwan kasashen Afrika a wani yunkuri na magance matsalar tsaro.
Najeriya na daga cikin kasashen da za su mori wannan ziyara ta sojojin ruwa Burtaniya...
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta Bayyana Yadda ta Kama Masu Garkuwa da Mutane 34
Rundunar 'Yan Sandan Najeriya ta Bayyana Yadda ta Kama Masu Garkuwa da Mutane 34
'Yan sandan Najeriya sun ce sun kama wani gungun masu satar mutane da ke zuwa har tashoshin mota suna kafa tarko ga matafiya.
Ta ce gungun na...
Mazauna Karkara na Babban Birnin Tarayya Sun Koka Kan ‘Yan Bindiga na Kafa Sansani...
Mazauna Karkara na Babban Birnin Tarayya Sun Koka Kan 'Yan Bindiga na Kafa Sansani a Yankunan su
Yayin da hare-haren bama-bamai na sojoji ke ci gaba da faruwa a jahohin arewacin kasar, rahotanni na cewa 'yan bindiga da ke tserewa...
Mayaƙan Ansaru Sun Hallaka ‘Yan Bindiga 30 a Karamar Hukumar Birnin Gwari
Mayaƙan Ansaru Sun Hallaka 'Yan Bindiga 30 a Karamar Hukumar Birnin Gwari
Rahotanni daga Kaduna sun nuna cewa mayaƙan Ansaru sun hallaka yan bindiga aƙalla 30 a karamar hukumar Birnin Gwari.
Bangarorin biyu sun fara gwabzawa da junansu ne tun bayan...
Allah ya yi wa Yayan Marigayiya Mama Taraba, Sanata Abdulazeez Rasuwa
Allah ya yi wa Yayan Marigayiya Mama Taraba, Sanata Abdulazeez Rasuwa
Allah ya yi wa Sanata Abdulazeez, yayan tsohuwar ministar mata, marigayiya Hajiya Aisha Jummai, rasuwa.
Abdulazeez ya rasu ne a ranar Talata, 5 ga watan Oktoba, bayan gajeriyar rashin lafiya.
Marigayin...