Home Taska Page 166

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Dukan ‘Yarsa : ‘Yan Sanda Sun Kama Mahaifin da ya yi Hayar ‘Yan Daba...

0
Dukan 'Yarsa : 'Yan Sanda Sun Kama Mahaifin da ya yi Hayar 'Yan Daba Don su Doki Malamin Rundunar 'yan sanda sun cafke wani mutum bisa laifin kai 'yan daba makarantar 'yarsa don su doki malami.  Rahotanni sun bayyana cewa, malamin...

Bamu da Hannu Cikin Dakatar da Sheikh Ibrahim Khalil – Kungiyar Malamai ta Jahar...

0
Bamu da Hannu Cikin Dakatar da Sheikh Ibrahim Khalil - Kungiyar Malamai ta Jahar Kano Wata kungiyar malamai ta jahar Kano ta yi watsi tare da nisanta kanta da dakatar da Sheikh Ibrahim Khalil.  Kamar yadda takardar da ta samu sa...

EFCC ta Gurfanar da Tsohon Shugaban Jami’ar Gwamnatin Tarayya da ke Gusau, Farfesa Magaji...

0
EFCC ta Gurfanar da Tsohon Shugaban Jami'ar Gwamnatin Tarayya da ke Gusau, Farfesa Magaji Garba Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta gurfanar da tsohon shugaban jami'ar tarayya ta Gusau.  EFCC...

Hukumar Kwastam ta Bayyana Yadda ‘Yan Fasa ƙwaurin shinkafa ke Tallafawa ‘Yan Bindiga a...

0
Hukumar Kwastam ta Bayyana Yadda 'Yan Fasa ƙwaurin shinkafa ke Tallafawa 'Yan Bindiga a Katsina Hukumar kwastam (NCS) ta bankaɗo sirrin yadda yan sumoga ke kaiwa yan bindiga man fetur a jahar Katsina.  Shugaban hukumar, Wada Chedi, yace da farko sun...

Kashi 20 Cikin ‘Yan Najeriya ba su da Wayoyin Komai da Ruwanka – UNICEF

0
Kashi 20 Cikin 'Yan Najeriya ba su da Wayoyin Komai da Ruwanka - UNICEF Sama da kashi 50 cikin 100 na 'yan Najeriya ba su da damar samun intanet, yayinda kashi 20 ba su da wayoyin komai da ruwanka, wato...

‘Yan Bindiga Sun yi Awan Gaba da ɗalibai 3 a Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun yi Awan Gaba da ɗalibai 3 a Kaduna Ƴan bindiga sun kai hari wata makarantar Kirista ta ɗariƙar Katolika a jihar Kaduna da ae arewa maso yammacin Najeriya inda suka sace ɗalibai uku tare da ji wa...

An ɗage shari’ar  Tsohon Shugaban Burkina Faso, Thomas Sankara 

0
An ɗage shari'ar  Tsohon Shugaban Burkina Faso, Thomas Sankara  Kotun soji ta ɗage shari'ar da aka cimma ana dako kan kashe tsohon shugaban da aka hambarar Thomas Sankara. Bayan daukan lokaci mai tsaho na dambarwa kotun ta ɗage saurar shari'a zuwa...

Dole Duniya ta Taimakawa Afghanistan – MDD

0
Dole Duniya ta Taimakawa Afghanistan - MDD Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres, ya ce dole ne duniya ta dauki mataki don kaucewa rugujewar Afghanistan ta hanyar shigar da kudi kai tsaye cikin tattalin arzikinta. Wakilin BBC ya ce...

Mata 6 da Yara 9 Sun Tsere Daga Sansanin Mayakan Boko Haram a Borno

0
Mata 6 da Yara 9 Sun Tsere Daga Sansanin Mayakan Boko Haram a Borno Rahotanni daga Najeriya na cewa mata shida da yara 9 sun tsere daga sansanin mayakan Boko Haram da ke jahar Borno a arewa maso gabashin kasar. Tashar...

An Gurfanar da Mutane 10 a Gaban Kotu Kan Kashe Babba da Jaka

0
An Gurfanar da Mutane 10 a Gaban Kotu Kan Kashe Babba da Jaka An gurfanar da wasu matasa 'yan Australia biyu a gaban kotu, sakamakon zargin kashe babba da jaka fiye da goma. Wani guda daga cikinsu da ya ji rauni...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta