Home Taska Page 167

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Gwamnatin Iraƙi ta Kama Jigon Kungiyar IS 

0
Gwamnatin Iraƙi ta Kama Jigon Kungiyar IS  Gwamnatin Iraki ta kama wani babban kusa a kungiyar Islamic State (IS) da ake zargi da kula da harkokin kudinta. Firaministan Irakin Mustafa al-Kadhimi ya bayar da sanarwar kama Sami Jasmin, yana mai cewa...

‘Yan IPOB ba su Kai ‘Yan Bindigan Arewa Gurbacewa ba – Gwamna Okezie Ikpeazu

0
'Yan IPOB ba su Kai 'Yan Bindigan Arewa Gurbacewa ba - Gwamna Okezie Ikpeazu Okezie Ikpeazu, gwamnan jahar Abia ya tabbatar da cewa a shirye ya ke da ya tattauna da 'yan awaren IPOB.  A cewar gwamnan jahar Nnamdi Kanu, 'yan...

Takardun Makaranta na Bogi:  ICPC ta Kara Gayyatar Okai Obono-Obla 

0
Takardun Makaranta na Bogi:  ICPC ta Kara Gayyatar Okai Obono-Obla  Hukumar bincike akan rashawa da sauran laifuka mai zaman kanta ta ICPC, ta kara karar tsohon hadimin Buhari, Okoi Obono-Obla.  Hakan ya faru ne a ranar Litinin bisa zargin sa da...

Bincike ya Nuna Yadda Auran Wuri ke yiwa Yara Mata Illa 

0
Bincike ya Nuna Yadda Auran Wuri ke yiwa Yara Mata Illa  Kungiyar Save The Children International ta ce auren wuri yana halaka fiye da yara mata 60 a ko wacce rana.  Kungiyar ta bayyana wannan rahoton ne a ranar yara mata...

Hukumar EFCC ta Tasa Keyar Shugaban KASUPDA, Ismail Umaru Dikko

0
Hukumar EFCC ta Tasa Keyar Shugaban KASUPDA,  Ismail Umaru Dikko Wasu jami’an hukumar EFCC sun shiga hedikwatar KASUPDA a safiyar Litinin.  Ma’aikatan EFCC sun tasa keyar, Malam Ismail Umaru Dikko, sun yi gaba da shi.  An yi gaba da shugaban hukumar yayin...

Tsere wa Daga Zamfara Zuwa Neja: An kashe ‘Yan bindiga 32, ‘Yan sanda 5...

0
Tsere wa Daga Zamfara Zuwa Neja: An kashe 'Yan bindiga 32, 'Yan sanda 5 Sun Rasu Rundunar tsaron Najeriya ta ce an kashe 'yan bindiga 32 a wasu hare-haren da ta kai kan maharan da ke tserewa Zamfara zuwa cikin...

Ban Taba Jin Cewa Shugaba Kim Jong-un Zai Mika Makaman Nukiliyar Koriya ta...

0
Ban Taba Jin Cewa Shugaba Kim Jong-un Zai Mika Makaman Nukiliyar Koriya ta Arewa ba  - Kim Kuk Song Wani tsohon babban hafsan sojoji a hukumar leken asirin Koriya Ta Arewa ya shaida wa BBC cewa bai taba jin cewa...

Sayar da Sirrikan Nukiliya: An kama sojan Ruwan Amurka da Iyalansa

0
Sayar da Sirrikan Nukiliya: An kama sojan Ruwan Amurka da Iyalansa An kama wani Injiniyan rundunar sojin ruwan Amurka da mai ɗakinsa bisa zarginsu da yunƙurin sayar da sirrikan nukiliya ga wata ƙasa. An kama Jonathan Tobe da matarsa Diana ne...

An kaddamar da Littafin ‘Boko Halal’ a Borno

0
An kaddamar da Littafin 'Boko Halal' a Borno Wata gidauniya ta Allamin mai zaman kanta a birnin Maidugurin Borno ta kaddamar da wani littafi mai suna Boko Halal domin daƙile al'adar kaifin kishin islama. Boko Halal da fari an soma rubuta...

Abinda ɓangaren Ilimi ya Samu a Kasafin 2022 

0
Abinda ɓangaren Ilimi ya Samu a Kasafin 2022  Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya gaza cika alkawarin da ya dauka na kara yawan kudaden da zai kashe a fanin ilimi da kashi 50 cikin 100 nan da shekaru biyu masu...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta