Home Taska Page 165

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Abubuwa Game da Sakonnin da yake Yaɗawa Akan Manhajar WhatsApp 

0
Abubuwa Game da Sakonnin da yake Yaɗawa Akan Manhajar WhatsApp  A kwanan nan duk mai amfani da dandalin sada zumunta na Whatsapp to ya gamu da ɗaya daga cikin waɗannan sakonnin da zami bayani a kai.  Mutane na ta kokarin turawa...

 ISWAP: Sojojin Najeriya Sun Kashe Mayakan a Ngamdu

0
 ISWAP: Sojojin Najeriya Sun Kashe Mayakan a Ngamdu Wasu jiragen yakin sojin saman Najeriya sun dakile wani harin da kungiyar ISWAP ta shirya kai wa a garin Ngamdu mai iyaka da jahohin Yobe da Adamawa. Jaridar PRNigeria ta rawaito cewa baya...

‘Yan Sanda Sun Kashe Mai Sana’ar Walda da Sunan ‘Dan IPOB ne a Jahar...

0
'Yan Sanda Sun Kashe Mai Sana'ar Walda da Sunan 'Dan IPOB ne a Jahar Imo Wani wanda ya shaida faruwar wani lamari a jahar Imo ya bayyana yadda 'yan sanda suka hallaka wani da sunan shi dan IPOB ne.  Ya bayyana...

Kasar Zambia ta Bayyana Cewa Zata Taimakawa Najeriya Wajen Magance Matsalar Tsaro 

0
Kasar Zambia ta Bayyana Cewa Zata Taimakawa Najeriya Wajen Magance Matsalar Tsaro  Kasar Zambia ta bayyana niyyar taimakawa Najeriya wajen magance matsalar tsaro.  Jakadan Kasar ya bayyana cewa Zambia na da ilimi wajen kawar da matsalar tsaro.  Najeriya na fama da matsalar...

Mutane 30 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Mota a Nepal

0
Mutane 30 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Mota a Nepal Akalla mutun 30 ne suka mutu yayin da gwammai suka jikkata a wani hatsarin mota da ya faru a arewa maso yammacin Nepal. Hukumomi sun bayyana cewa motar kirar bas wadda...

Kasashe Masu Tasowa Sun fi Sauran Jin Radadin Bannar da corona ta yi –...

0
Kasashe Masu Tasowa Sun fi Sauran Jin Radadin Bannar da corona ta yi - IMF Asusun bada lamuni na duniya ya yi gargadin cewa akwai rashin tabbas game da farfadowar tattalin arzikin duniya bayan illar da annobar corona ta yi...

‘Yan Bindiga Sun Kaiwa Gwamna Willie Obiano da Tawagarsa Hari

0
'Yan Bindiga Sun Kaiwa Gwamna Willie Obiano da Tawagarsa Hari Yan bindiga sun kaiwa gwamnan jahar Anambra da tawagarsa hari.  An kwashe sama da awa guda ana artabu tsakaninsu da jami'an tsaro.  Akalla mutum shida sun rasa rayukansu a wannan mumunan hari. Anambra...

Babbar Kotu Dake Zamanta a Minna ta Umarci Mohammed Barau Kontagora ya Daina Kiran...

0
Babbar Kotu Dake Zamanta a Minna ta Umarci Mohammed Barau Kontagora ya Daina Kiran Kansa Sabon Sarkin Sudan na Kontagora. Zaben Sabon Sarkin Kontagora ya bar baya da kura.  Yarimomi 15 sun kai kara kotu kan zargin rashin adalci da magudi.  Gwamnan...

Rashin Tsaro: Matasa a Jahar Sokoto Sun Fito Zanga-Zanga

0
Rashin Tsaro: Matasa a Jahar Sokoto Sun Fito Zanga-Zanga Matasa sun fito zanga-zanga a kan titunan garin Goronyo da ke jahar Sokoto. Sun yi zanga-zangar ne domin neman gwamnati ta kawo musu dauki kan batun rashin tsaro. Yawan hare-haren 'yan bindiga yana...

Hukuncin da Kotun Jahar Kano ta Yanke wa Mutumin da ya Kashe Matarsa 

0
Hukuncin da Kotun Jahar Kano ta Yanke wa Mutumin da ya Kashe Matarsa  Wata kotu ta yanke wa wani mutumi hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa kama shi da laifin hallaka matarsa.  Mutumin mai suna, Aminu Inuwa, ya musanta abinda ake...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta