NAFDAC ta Gargadi ‘Yan Najeriya Kan Siyan Daskararrun Kaji
NAFDAC ta Gargadi 'Yan Najeriya Kan Siyan Daskararrun Kaji
Hukumar NAFDAC ta bayyana gargadi ga mutanen da ke sayen kajin kasar waje da ke zuwa a daskare.
Hukumar ta ce, akwai illar da ke tattare da sinadarin da ake sanya wa...
Babban Alkalin Birnin Tarayya: Shugaba Buhari ya Nemi Majalisar Dattawa da ta Tabbatar da...
Babban Alkalin Birnin Tarayya: Shugaba Buhari ya Nemi Majalisar Dattawa da ta Tabbatar da Mai Shari'a Baba-Yusuf
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata, 5 ga watan Oktoba, ya nemi Majalisar Dattawa da ta tabbatar da Mai Shari’a Hussein Baba-Yusuf...
Bayan EFCC ta Kama ta: An Bada Belin Matar Gwamna Ganduje, Hafsat Ganduje
Bayan EFCC ta Kama ta: An Bada Belin Matar Gwamna Ganduje, Hafsat Ganduje
An saki Hafsat Ganduje, matar gwamnan jahar Kano Abdullahi Umar Ganduje kan beli bayan hukumar yaki da rashawa da yi wa arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta kama...
Dakarun Operation Hadin Kai Sun Dakile Yunkurin ISWAP na Kai Hari Kan Tubabbun Ƴan...
Dakarun Operation Hadin Kai Sun Dakile Yunkurin ISWAP na Kai Hari Kan Tubabbun Ƴan Boko Haram a Damboa
Ƙungiyar ƴan ta'addan ISWAP sun yi yunƙurin kai hari a sansanin da aka tanada na musamman na tubabbun ƴan Boko Haram da...
Hatsarin Mota ya Hallaka Mutane 13 a Ghana
Hatsarin Mota ya Hallaka Mutane 13 a Ghana
Mutum 13 sun rasa rayukansu sakamakon wata tahomu-gama da aka yi tsakanin motoci biyu a babban titin Konongo da ke yankin Ashanti a Ghana.
'Yan sanda sun ce hadarin ya auku ne da...
Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Zamfara ta Bayyana Yadda ta Kama ‘Yan Bindiga 21 a...
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Zamfara ta Bayyana Yadda ta Kama 'Yan Bindiga 21 a Jahar
A ranar Lahadi, rundunar ‘yan sandan jahar Zamfara ta bayyana yadda ta kama ‘yan bindiga 21 a jahar.
Har ila yau, ta kama masu taimaka mu...
Ministan Tsaro Dauke da AK-47: Ma’aikatar Tsaro ta Musanta Jita-Jitar
Ministan Tsaro Dauke da AK-47: Ma'aikatar Tsaro ta Musanta Jita-Jitar
An yada jita-jitar cewa, an ga ministan tsaro a Najeriya dauke da bindiga AK-47 yayin shiga mota.
Rahotanni da muke samu daga majiyoyi sun bayyana cewa, ba ministan bane, sannan ba...
‘Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kayyade wa Iyaye Cewa su Dinga Aurar da Yara...
'Yan Ta'addan Boko Haram Sun Kayyade wa Iyaye Cewa su Dinga Aurar da Yara Mata a Shekaru 12 a Jahar Neja
'Yan ta'addan Boko Haram sun kwace mulki a wasu yankunan jahar Neja inda suka koma hukuma baki daya.
'Yan Boko...
Majalisar Dokokin Japan ta Nada Sabon Firaminista
Majalisar Dokokin Japan ta Nada Sabon Firaminista
Majalisar dokoki a Japan ta nada Fumio Kishida a matsayin sabon firaminista.
Mista Kishida, wanda ya dare shugabancin jam'iyyar masu sassaucin ra'ayi da ke mulki a makon da ya gabata, ya maye gurbin Yoshihide...
Guguwa: Mutane 9 Sun Rasa Rayukansu a Yankunan Iran da Oman
Guguwa: Mutane 9 Sun Rasa Rayukansu a Yankunan Iran da Oman
Aƙalla mutum 9 suka mutu sakamakon guguwa tafe da ruwan sama da wasu yankunan Iran da Oman.
Guguwar ta sauka a yankunan a jiya Lahadi, tafe da iska mai gudu...