Home Taska Page 171

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

An yi Garkuwa da ɗalibar Jami’ar Bayero ta Kano

0
An yi Garkuwa da ɗalibar Jami'ar Bayero ta Kano Rundunar 'yan sanda a jahar Kano arewa maso yammacin Najeriya ta tabbatar da sace wata budurwa mai shekara 23, daliba a Jami’ar Bayero ta Kano da ake zargi masu garkuwa da...

Kungiyar ISWAP ta Kashe Mayakan Boko Haram 87 a Borno

0
Kungiyar ISWAP ta Kashe Mayakan Boko Haram 87 a Borno   Kungiyar ISWAP ta kai hari kan mayakan Boko Haram a wani lamari mai kama da ɗaukar fansa a yankin Tafkin Chadi. Hakan na zuwa ne kwana biyar bayan da wasu mayaƙan...

Hukuncin da Kotu ta Yanke wa ɗan Abdulrasheed Maina, Faisal Maina

0
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa ɗan Abdulrasheed Maina, Faisal Maina   Wata babbar kotun tarayya a babban birnin Najeriya Abuja ta yanke wa Faisal, ɗan Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban hukumar sauye-sauye ta fansho hukuncin ɗaurin shekara 24 a gidan...

China da Taiwan: Rashin Jituwa Tsakanin Kasashen 2 ya Kara Tsanani Cikin Shekaru 40

0
China da Taiwan: Rashin Jituwa Tsakanin Kasashen 2 ya Kara Tsanani Cikin Shekaru 40   Rashin jituwa tsakanin China da Taiwan ya yi tsanani a cikin shekaru 40, a cewar ministan tsaron Taiwan din, inda ya yi gargadin cewa hakan na...

Sarakunan Gargajiya da Iyayen ‘Yan Bindiga Sun San Masu Kai Hare-Hare da Inda Suke...

0
Sarakunan Gargajiya da Iyayen 'Yan Bindiga Sun San Masu Kai Hare-Hare da Inda Suke ɓuya, Amma Sun ƙi Tona su - Gwamna Umahi   Gwamnan jahar Ebonyi da ke kudu maso gabashin Najeriya, David Umahi, ya yi barazanar kama iyayen ƴan...

Yaƙar Zazzaɓin Cizon Sauro: Za’a Fara yi wa Yara Rigakafin Cutar

0
Yaƙar Zazzaɓin Cizon Sauro: Za'a Fara yi wa Yara Rigakafin Cutar   Za a fara yi wa yara rigakafin zazzaɓin cizon sauro na malariya a faɗin Afirka da zummar yaƙar cutar a duniya. Zazzaɓin maleriya na daga cikin cutuka mafi girma da...

DPR: An Rushe Hukumar Man Fetur a Najeriya

0
DPR: An Rushe Hukumar  Man Fetur a Najeriya   Majalisar Dattawan Najeriya ta tabbatar da naɗin mambobin kwamatin zartarwa na hukumar Nigerian Upstream Regulatory Commission da ke kula da ayyukan man fetur a ƙasar. Amincewar ta biyo bayan kammala nazarin wani rahoto...

Yan Bindiga Sun Kashe Mutane, ƙone Gidaje da Motoci a Zamfara

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane, ƙone Gidaje da Motoci a Zamfara   Rahotanni daga Jahar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya na cewa ƴan bindiga sun abka garin Kuryar Madaro da ke cikin ƙaramar hukumar Kauran Namoda inda suka kashe...

Kamfanin Mai a Peru ya Kwashe Ma’aikatansa Daga Yankin

0
Kamfanin Mai a Peru ya Kwashe Ma'aikatansa Daga Yankin   Masu zanga zanga a Peru sun karɓe iko da wata cibiyar mai da ke kusa da wani gandun daji a kusa da Amazon. Masu zanga -zangar sun ce gwamnati ta gaza cika...

Shine ko Wayar ka/ki na ‘Daya Daga Cikin Wanda Manhajar WhatsApp Zata Daina...

0
Shine ko Wayar ka/ki  na 'Daya Daga Cikin Wanda Manhajar WhatsApp Zata Daina yi a Watan Nuwamba ?   Miliyoyin wayoyi a fadin duniya na gab da daina WhatsApp daga Nuwamban shekarar nan. Manhajar WhatsApp ta shahara cikin al'umma inda kusan kowa...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta