Home Taska Page 170

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

An Kashe Mutane 3, da Kona Gidaje 15 a Jahar Imo

0
An Kashe Mutane 3, da Kona Gidaje 15 a Jahar Imo Aƙalla mutum uku suka mutu da kona gidaje 15, ciki harda fadar masarautar Aborshi na al'ummar Izombe da ke karamar hukumar Oguta a jahar Imo da ke kudancin Najeriya. Shaidu...

Za’a Sake Fasalin Tsarin Biyan Haraji na Kasa da Kasa

0
Za'a Sake Fasalin Tsarin Biyan Haraji na Kasa da Kasa An bada sanarwar sa ke fasalin tsarin biyan haraji na kasa da kasa wanda shi ne mafi girma bayan watanni ana tattaunawa tsakanin kasashe 140. An kamala Tattaunawar da aka yi...

An Harbe Mutane 5 a Wajen ‘Yan Ci-rani a Tripoli

0
An Harbe Mutane 5 a Wajen 'Yan Ci-rani a Tripoli   Ma’aikatan agaji sun ce akalla mutum biyar aka harbe a wani wuri da ake tsare da 'yan cirani a Tripoli babban birnin kasar Libya. Hukumar kula da kaura ta duniya wato...

An Sako Chiwetalu Agu

0
An Sako Chiwetalu Agu Ƴan fim da dama a Najeriya sun yi Allah-wadai da kama wani fitaccen abokin aikinsu, Chiwetalu Agu, wanda rundunar sojin Najeriya ta kama shi sakamakon saka kaya mai zanne tutar ƴan awaren Biafra. Sai dai kafar yaɗa...

Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Bindiga a Dazukan Sokoto da Katsina

0
Sojojin Najeriya Sun Hallaka 'Yan Bindiga a Dazukan Sokoto da Katsina   Sojojin Najeriya sun yi nasarar hallaka ɓarayin daji da dama tare da lalata maɓoyarsu a dazukan jahohin Sokoto da Katsina a yankin arewa maso yamma, kamar yadda jaridar intanet...

Shugabannin Addinin Kirista Sun Kai wa Sheikh El-Zakzaky Ziyara

0
Shugabannin Addinin Kirista Sun Kai wa Sheikh El-Zakzaky Ziyara Wasu shugabannin addinin Kirista sun kai wa shugaban kungiyar ƴan Shi'a a Najeriya ta Harakar Islamiyya, IMN, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ziyarar goyon baya, sakamakon sakinsa da babbar kotun jahar Kaduna ta...

Ya Kamata Mutane su Saba da Tsadar Kayan Masarufi – Miguel Patricio

0
Ya Kamata Mutane su Saba da Tsadar Kayan Masarufi - Miguel Patricio   Shugaban daya daga cikin manyan kamfanonin samar da kayan abinci na duniya na Kraft Heinz, ya ce ya kamata mutane su saba da tsadar kayan masarufi. Miguel Patricio ya...

Shirin Dawo da Rundunar SARS: Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta Musanta Rahotan

0
Shirin Dawo da Rundunar SARS: Rundunar 'Yan Sandan Najeriya ta Musanta Rahotan   Rundunar ƴan sandan Najeriya ta musanta wasu rahotanni da ake yadawa a kafafe daban-daban cewa, shugaban rundunar Usman Alkali Baba ya bayar da umarnin sake kafa rundunar musamman...

Majalisar Dokokin Amurka ta Bai wa Gwamnatin ƙasar Damar ƙara Yawan Bashin da ya...

0
Majalisar Dokokin Amurka ta Bai wa Gwamnatin ƙasar Damar ƙara Yawan Bashin da ya Kamata ta Ciwo   'Yan majalisar dokokin Amurka ta bai wa gwamnatin kasar dama ta dan lokaci domin ƙara yawan bashin da a ƙa'ida ya kamata ta...

Rundunar Sojin Ƙasa ta Cafke Chiwetalu Agu Yayin Nuna Goyon Baya ga Ƙungiyar IPOB

0
Rundunar Sojin Ƙasa ta Cafke Chiwetalu Agu Yayin Nuna Goyon Baya ga Ƙungiyar IPOB   Rundunar sojojin ƙasan Najeriya ta cafke sanannan ɗan wasan ƙwaikwayon Nolly Wood, wato Chiwetalu Agu a yayin da ya ke tunzura al'umma da kuma neman goyo...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta