Home Taska Page 169

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Yan Sanda Sun Kama Mai Shekaru 70 da Mutane 2 Dauke da Makamai

0
'Yan Sanda Sun Kama Mai Shekaru 70 da Mutane 2 Dauke da Makamai Rundunar 'yan sandan birnin tarayya ta ce ta cafke wasu mutane uku a karamar hukumar Kuje dauke da makamai.  Daga cikin wadanda aka kama akwai dattijo mai shekaru...

Taliban: Ƙungiyar ta Amince ta yi Aiki da Yarjejeniyar da ta ƙulla da Amurka

0
Taliban: Ƙungiyar ta Amince ta yi Aiki da Yarjejeniyar da ta ƙulla da Amurka Ƙungiyar Taliban ta ce ta amince Amurka ta yi aiki da yarjejeniyar zaman lafiyar da suka yi a bara. Wannan na zuwa ne bayan ganawar gaba da...

‘Ƴan bindiga sun Hallaka Mutum 21 a Sokoto

0
'Ƴan bindiga sun Hallaka Mutum 21 a Sokoto Rahotanni Sokoto da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya sun ce akalla mutum 21 aka kashe a harin da ƴan bindiga suka kai a yankin Sabon Birni. Ƴan bindiga sun buɗe wuta ne...

Kama Sojoji 7 Masu Alaƙa da ‘Yan Fashi: Rundunar ‘Yan Sandan Zamfara ta...

0
Kama Sojoji 7 Masu Alaƙa da 'Yan Fashi: Rundunar 'Yan Sandan Zamfara ta ƙaryata Rahotannin Rundunar ƴan sandan jahar Zamfara ta ƙaryata rahotannin da ke cewa ta kama wasu jami’an sojoji guda bakwai da ake zargi suna da alaƙa da...

Dakarun Sojojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Bindiga 3 a Jahar Enugu

0
Dakarun Sojojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Bindiga 3 a Jahar Enugu Dakarun sojojin Najeriya sun ce sun kashe ƴan bindiga uku a Jahar Enugu da ke kudancin ƙasar. Wata sanarwa daga kakakin rundunar, Onyema Nwachukwu, ta ce sun kashe ƴan bindigar...

Mutane da Dama Sun Rasa Rayakansu Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Ruwu a Kongo

0
Mutane da Dama Sun Rasa Rayakansu Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Ruwu a Kongo   An tabbatar da mutuwa ko ɓacewar mutum fiye da 100 bayan wani jirgin ruwa ya kife da su a Kogin Kongo, kamar yadda hukumomi a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo...

Mohammed Barau Kontagora: Gwamna Sani Bello ya Mika wa Sabon Sarkin Takardar Kama Aiki

0
Mohammed Barau Kontagora: Gwamna Sani Bello ya Mika wa Sabon Sarkin Takardar Kama Aiki   Gwamna Abubakar Sani Bello ya mika wa sabon sarkin masarautar Kontagora, Alhaji Mohammed Barau Kontagora takardar kama aiki. An yi taron mika takardar ne gidan gwamnati da...

Bayan Lamushe Kudin Fansa: ‘Yan Bindiga Sun ki Sako Mutane 20

0
Bayan Lamushe Kudin Fansa: 'Yan Bindiga Sun ki Sako Mutane 20   Yan bindiga su ka lamushe naira miliyan 2.2 na kudin fansar mutane 20 ba tare da sakin su ba. Sun tura wasika zuwa ga Hakimin Burkusuuma, Sarkin Rafi su na...

‘Yan Sakai Sun Kashe Mutane 10 da Limamin Masallaci a Jahar Sokoto

0
'Yan Sakai Sun Kashe Mutane 10 da Limamin Masallaci a Jahar Sokoto Yan sakai, waɗanda gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal, ya haramta sun kashe wani limami da wasu mutum 10. Rahotanni sun bayyana cewa an kashe mutanen ne baki ɗayansu a kasuwa,...

Yan Bindiga Sun Sake Sako Dalibai 5 na Makarantar Baptist Bethel

0
'Yan Bindiga Sun Sake Sako Dalibai 5 na Makarantar Baptist Bethel   'Yan bindiga a jahar Kaduna sun sake sako dalibai biyar na makarantar Baptist Bethel da ke Kaduna. Rabaren Israel Adelani Akanji, ya tabbatar da sakin daliban 5 da aka yi...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta