Home Taska Page 171

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

NARD: Likitoci Sun Janye Yajin Aiki

0
NARD: Likitoci Sun Janye Yajin Aiki Likitoci masu neman kwarewa a Najeriya sun janye yajin aikinsu a wannan Larabar. Tun a ranar 2 ga watan Agusta suka tsunduma yajin aikin, sai dai a cewar shugaban kungiyar likitocin Dr Godiya Ishaya, sun...

Pakistan za ta Maida Hankali Ranar Juma’a a Kan Huɗubar Sunnonin Annabi Muhammad(S.A.W)

0
Pakistan za ta Maida Hankali Ranar Juma'a a Kan Huɗubar Sunnonin Annabi Muhammad(S.A.W)   Mai bai wa Firai Ministan Pakistan shawara kan harkokin addini, Hafiz Tahir Mehmood Ashrafi ya ce a watannin Rabiul Awwal da Rabiul Saani, huɗuba a masallatan Juma'a...

Ambaliyar Ruwa: Kimanin Mutane 500,000 Sun Rasa Gidajensu a Sudan ta Kudu

0
Ambaliyar Ruwa: Kimanin Mutane 500,000 Sun Rasa Gidajensu a Sudan ta Kudu   Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce kimanin mutum 500,000 ambaliya ta shafa a kasar Sudan ta Kudu Ta ce kusan al'ummar ƙasar na rayuwa ne cikin ruwa, inda ruwan sama...

An kai Harin Bom a Masallacin Babban Birnin Afghanistan

0
An kai Harin Bom a Masallacin Babban Birnin Afghanistan Mutane da dama sun mutu a wani harin bom da aka kai a masallaci a Kabul babban birnin Afghanistan. Kakakin gwamnatin Taliban Zabihullah Mujahid ya tabbatar da harin a Twitter inda ya...

ɗaukar Cikin Wani: Miji ya Maka Matarsa a kotu

0
ɗaukar Cikin Wani: Miji ya Maka Matarsa a kotu Akinola Ikudola, mai shekaru 65 ya maka matar sa Funsho a kotu a ranar Alhamis. Hakan ya biyo bayan zargin ta da dauko cikin wani mutum daban da ta yi duk da...

Tsohon ‘Dan Majalisar Malawi, Clement Chiwaya ya Kashe Kansa

0
Tsohon 'Dan Majalisar Malawi, Clement Chiwaya ya Kashe Kansa   Tsohon dan majalisar Malawi Clement Chiwaya ya kashe kansa ta hanyar harbi a wajen majalisar kasar. Mr Chiwaya wanda yake amfani da keken masu matsalar kafa tun yana dan shekara biyu bayan...

Mahautan Jahar Kwara Sun Koka da Tsadar Shanu a Jahar

0
Mahautan Jahar Kwara Sun Koka da Tsadar Shanu a Jahar   A jahar Kwara, mahauta sun koka kan yadda shanu suka kara tsada sakamakon wasu dalilai. Sun koka cewa, a yanzu ba sa iya yanka shanu saboda irin asarar da suke tafkawa...

Matsalar Tsaro: Tsohon Gwamnan Sokoto, Bafarawa ya Nuna Damuwarsa Kan Halin da Yankin Yake...

0
Matsalar Tsaro: Tsohon Gwamnan Sokoto, Bafarawa ya Nuna Damuwarsa Kan Halin da Yankin Yake Ciki   Tsohon gwamnan jahar Sokoto, Attahiru Bafarawa, ya nuna damuwarsa kan halin da al'ummar yankin arewa maso yamma suke ciki. Bafarawa yace matsalar tsaro ta kai yadda...

Gaskiya Ban ga Illar Abinda Nake yi ba Tsawon Lokaci Har Sai da Jami’an...

0
Gaskiya Ban ga Illar Abinda Nake yi ba Tsawon Lokaci Har Sai da Jami’an Tsaro su ka Kama ni - Kasungurmin 'Dan Bindiga   Rundunar ‘yan sandan jahar Katsina ta kama wani kasurgumin dan bindiga, Surajo Mamman wanda aka fi sani...

Tsohon Jigon IPOB ya Zargi Kungiyar da Kashe Dr Chike Akunyili

0
Tsohon Jigon IPOB ya Zargi Kungiyar da Kashe Dr Chike Akunyili Wani tsohon jigo a haramtacciyar kungiyar IPOB ya bayyana IPOB a matsayin 'yan ta'adda. Ya bayyana cewa, 'yan IPOB ne suka kashe mijin marigayiya tsohuwar minista Dora Akunyili. Ya kuma ce,...
- Advertisement -
Latest News
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga