Home Taska Page 172

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

NAFDAC ta Gargadi ‘Yan Najeriya Kan Siyan Daskararrun Kaji

0
NAFDAC ta Gargadi 'Yan Najeriya Kan Siyan Daskararrun Kaji   Hukumar NAFDAC ta bayyana gargadi ga mutanen da ke sayen kajin kasar waje da ke zuwa a daskare. Hukumar ta ce, akwai illar da ke tattare da sinadarin da ake sanya wa...

Babban Alkalin Birnin Tarayya: Shugaba Buhari ya Nemi Majalisar Dattawa da ta Tabbatar da...

0
Babban Alkalin Birnin Tarayya: Shugaba Buhari ya Nemi Majalisar Dattawa da ta Tabbatar da Mai Shari'a Baba-Yusuf   Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata, 5 ga watan Oktoba, ya nemi Majalisar Dattawa da ta tabbatar da Mai Shari’a Hussein Baba-Yusuf...

Bayan EFCC ta Kama ta: An Bada Belin Matar Gwamna Ganduje, Hafsat Ganduje

0
Bayan EFCC ta Kama ta: An Bada Belin Matar Gwamna Ganduje, Hafsat Ganduje   An saki Hafsat Ganduje, matar gwamnan jahar Kano Abdullahi Umar Ganduje kan beli bayan hukumar yaki da rashawa da yi wa arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta kama...

Dakarun  Operation Hadin Kai Sun Dakile Yunkurin ISWAP na Kai Hari Kan Tubabbun  Ƴan...

0
Dakarun  Operation Hadin Kai Sun Dakile Yunkurin ISWAP na Kai Hari Kan Tubabbun  Ƴan Boko Haram a Damboa   Ƙungiyar ƴan ta'addan ISWAP sun yi yunƙurin kai hari a sansanin da aka tanada na musamman na tubabbun ƴan Boko Haram da...

Hatsarin Mota ya Hallaka Mutane 13 a Ghana

0
Hatsarin Mota ya Hallaka Mutane 13 a Ghana   Mutum 13 sun rasa rayukansu sakamakon wata tahomu-gama da aka yi tsakanin motoci biyu a babban titin Konongo da ke yankin Ashanti a Ghana. 'Yan sanda sun ce hadarin ya auku ne da...

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Zamfara ta Bayyana Yadda ta Kama ‘Yan Bindiga 21 a...

0
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Zamfara ta Bayyana Yadda ta Kama 'Yan Bindiga 21 a Jahar   A ranar Lahadi, rundunar ‘yan sandan jahar Zamfara ta bayyana yadda ta kama ‘yan bindiga 21 a jahar. Har ila yau, ta kama masu taimaka mu...

Ministan Tsaro Dauke da AK-47: Ma’aikatar Tsaro ta Musanta Jita-Jitar

0
Ministan Tsaro Dauke da AK-47: Ma'aikatar Tsaro ta Musanta Jita-Jitar   An yada jita-jitar cewa, an ga ministan tsaro a Najeriya dauke da bindiga AK-47 yayin shiga mota. Rahotanni da muke samu daga majiyoyi sun bayyana cewa, ba ministan bane, sannan ba...

‘Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kayyade wa Iyaye Cewa su Dinga Aurar da Yara...

0
'Yan Ta'addan Boko Haram Sun Kayyade wa Iyaye Cewa su Dinga Aurar da Yara Mata a Shekaru 12 a Jahar Neja   'Yan ta'addan Boko Haram sun kwace mulki a wasu yankunan jahar Neja inda suka koma hukuma baki daya. 'Yan Boko...

Majalisar Dokokin Japan ta Nada Sabon Firaminista

0
Majalisar Dokokin Japan ta Nada Sabon Firaminista   Majalisar dokoki a Japan ta nada Fumio Kishida a matsayin sabon firaminista. Mista Kishida, wanda ya dare shugabancin jam'iyyar masu sassaucin ra'ayi da ke mulki a makon da ya gabata, ya maye gurbin Yoshihide...

Guguwa: Mutane 9 Sun Rasa Rayukansu a Yankunan Iran da Oman

0
Guguwa: Mutane 9 Sun Rasa Rayukansu a Yankunan Iran da Oman   Aƙalla mutum 9 suka mutu sakamakon guguwa tafe da ruwan sama da wasu yankunan Iran da Oman. Guguwar ta sauka a yankunan a jiya Lahadi, tafe da iska mai gudu...
- Advertisement -
Latest News
Ukraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ilaAmurka/Iran: Sharuɗɗan da Iran ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen YaƙinKotu ta Kama Google da Meta Kan SakaciHare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da IranFaɗa ya kaure Tsakanin Sojojin Sudan da RSF a kan Iyakar HabashaAn Sauke Shugaban ƙaramar Hukumar Kumbotso Dake Jihar KanoTuhume-Tuhumen da ake yi wa El-RufaiAmurka/Iran: A Shirye Muke mu Karɓi Baƙuncin Tattaunawar Kawo ƙarshen Yaƙin - PakistanGobara: Gwamnatin Sokoto ta Gargaɗi Mata kan Amfani da Gas