Kotu ta Saka Ranar Zartar da Hukunci Kan Dakatar da Kafar Sada Zumunta ta...
Kotu ta Saka Ranar Zartar da Hukunci Kan Dakatar da Kafar Sada Zumunta ta Twitter
Kotun kasashen yammacin Afrika da ke Abuja na shirin yanke hukunci kan dakatar da kafar sada zumunta ta Twitter da hukumonin Najeriya suka yi.
Kotun ta...
Amfani da Fasahar 5G za ta Taimaka Wajen Shawo Matsalar Tsaro – Pantami
Amfani da Fasahar 5G za ta Taimaka Wajen Shawo Matsalar Tsaro - Pantami
Ministan sadarwa a Najeriya ya ce gwamnatin na kokarin lalubo hanyoyin amfani da fasahar zamani wurin shawo kan matsalar tsaro, da ya hada da amfani da mutum...
kwalara: Mutane 2,791 a Najeriya Sun Rasa Rayukansu
kwalara: Mutane 2,791 a Najeriya Sun Rasa Rayukansu
Hukumar dakile cutuka masu yaduwa a Najeriya, NCDC ta ce cutar amai da gudawa ta kashe mutun 2,791 a jahohi 28 da kuma Birnin Tarayya Abuja, daga farkon shekara zuwa yanzu.
Rahoton na...
‘Yan Sandan Jahar Katsina Sun Ceto Mutane 10 da AKai Garkuwa da su, Sun...
'Yan Sandan Jahar Katsina Sun Ceto Mutane 10 da AKai Garkuwa da su, Sun Kama 'Yan Ta'adda 2
Rundunar ‘yan sandan jahar Katsina ta ce ta kama mutane 2 da ake zargin ‘yan ta’adda ne.
Har ila yau ta samu nasarar...
Nan Gaba Kaɗan Za’a Fara ɗaukar ƙananan Jami’ai 20,000 – Hukumar ‘Yan Sanda
Nan Gaba Kaɗan Za'a Fara ɗaukar ƙananan Jami'ai 20,000 - Hukumar 'Yan Sanda
Hukumar 'yan sanda ta bayyana cewa ba da jimawa ba zata fara shirin ɗaukar sababbin kananan jami'ai 20,000.
Sufeta janar na yan sandan ƙasar nan, IGP Usman Baba,...
‘Yan Bindiga Sun Buɗewa Jami’an ‘Yan Sanda Wuta a Jahar Ogun, Sun Kwace AK-47
'Yan Bindiga Sun Buɗewa Jami'an 'Yan Sanda Wuta a Jahar Ogun, Sun Kwace AK-47
Wasu miyagun yan bindiga sun mamayi tawagar jami'an yan sanda sun buɗe musu wuta a wurin binciken abun hawa a jahar Ogun.
Rahoto ya nuna cewa ɗaya...
Mutanen Yankin Madamai da Kacecere da ke Jahar Kaduna Sun Koka da Rashin Tsaro
Mutanen Yankin Madamai da Kacecere da ke Jahar Kaduna Sun Koka da Rashin Tsaro
Jami'an tsaro a kananan hukumomin Kaura da Zangon Kataf na jahar Kaduna sun sake gano gawawwaki 3 a yankunan.
Tuni mazauna kauyukan Madamai da Kacecere suka fara...
An Kashe Mijin Marigayiya Farfasa Dora Akunyili, Dr Chike Akunyili
An Kashe Mijin Marigayiya Farfasa Dora Akunyili, Dr Chike Akunyili
An kashe Dr Chike Akunyili, miji ga tsohuwar Shugabar Hukumar da ke kula da ingancin abinci da magunguna a Najeriya ta NAFDAC, marigayiya Farfesa Dora Akunyili.
An kashe shi ne tare...
Hukumar FAAN ta Shirya Rufe Filin Jirgin Saman Jahar Kebbi
Hukumar FAAN ta Shirya Rufe Filin Jirgin Saman Jahar Kebbi
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya ta kammala shirye-shiryen rufe filin jirgin saman jahar Kebbi da ke Birnin-Kebbi, saboda gaza biyan bashin da ya kai naira miliyan 33.
Rahotanni...
Jahar Kaduna Zata Datse Layukan Sadarwa a Sassan Jahar
Jahar Kaduna Zata Datse Layukan Sadarwa a Sassan Jahar
Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya sanar da al'ummar jaharsa cewa su shirya
ya domin za a katse layukan sadarwa a kokarin da jami'an tsaro ke yi na kaddamar da hari kan...