Sokoto: Sojoji Sun Tabbatar da Mutuwar Jami’ansu a Hannun Mayakan ISWAP a Yankin...
Sokoto: Sojoji Sun Tabbatar da Mutuwar Jami'ansu a Hannun Mayakan ISWAP a Yankin Sabon Birni
Rundunar sojojin Najeriya ta ce jami'an sun murkushe wani hari da mayakan ISWAP da 'yan bindiga masu satar mutane suka kai a sansaninsu da ke...
An Jefi Shugaban Faransa, Emmanuel Macron da ɗanyen ƙwai
An Jefi Shugaban Faransa, Emmanuel Macron da ɗanyen ƙwai
Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron wanda wani ya wanke da mari kwanaki ya kara ganin wani tozarcin.
Yayin da Macron ya kai ziyara wani gidan cin abinci a ranar Litinin sai ya...
Fiye da kashi 42% Cikin 100% na ‘Yan Koriya ta Kudu Masu Shekaru 30...
Fiye da kashi 42% Cikin 100% na ‘Yan Koriya ta Kudu Masu Shekaru 30 ba su yi Aure ba
Sabbin alkaluman kidaya sun nuna cewa ana cigaba da samun matukar raguwa a yawan masu yin aure a kasar Koriya da...
Sojojin Chadi na Saida Makamai a Kan $20 Idan Suna Neman Kudi – Awwal...
Sojojin Chadi na Saida Makamai a Kan $20 Idan Suna Neman Kudi - Awwal Gambo
Shugaban hafsun sojan ruwa ya zargi sojojin wasu kasashe da saida makamai.
Awwal Gambo ya yi wannan bayani a lokacin da ya bayyana a zauren majalisa.
Gambo...
Dokokin Kayyade Kayan Aure a Gumel Dake Jahar Jigawa
Dokokin Kayyade Kayan Aure a Gumel Dake Jahar Jigawa
An kafa dokokin kayyade kayan aure a wata Masarauta dake jahar Jigawa.
Daga cikin dokokin an hana yin 'Gara' kuma lefe kada ya wuce N100,000.
Hakazalika an hana yin taro irinsu Kauye Day,...
Sojoji Sun Ragargaji ‘Yan Ta’addan ISWAP da ‘Yan Fashin Daji a Jahar Sokoto
Sojoji Sun Ragargaji 'Yan Ta'addan ISWAP da 'Yan Fashin Daji a Jahar Sokoto
Sojojin rundunar Operation Hadarin Daji tare da wasu cibiyoyin tsaron sun ragargaji 'yan ta'addan ISWAP da 'yan fashin daji.
Miyagun sun kai farmaki sansanin sojojin ne yayin da...
‘Yan Sandan Jahar Kaduna Sun Daƙile Harin ‘Yan Bindiga a Zariya, Sun Kama 5
'Yan Sandan Jahar Kaduna Sun Daƙile Harin 'Yan Bindiga a Zariya, Sun Kama 5
Gwarazan yan sanda sun cafke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne ɗauke da shanu maƙare da motar Bas a Kaduna.
Kakakin yan sandan Kaduna,...
Yi wa Mata Fyade a Tigray: Ministar Mata ta Habasha ta yi Murabus
Yi wa Mata Fyade a Tigray: Ministar Mata ta Habasha ta yi Murabus
Ministar mata ta Habasha ta yi murabus tana mai cewa ba ta shirya bata tarihinta ba.
Filsan Abdullahi Ahmed ita ce jami’ar gwamnatin kasar ta farko da ta...
Kotu na Tuhumar Jami’an Tsaron Falasdinu 14 Kan Kisan Fitattacen Mai Fafutika, Nizar Banat
Kotu na Tuhumar Jami'an Tsaron Falasdinu 14 Kan Kisan Fitattacen Mai Fafutika, Nizar Banat
An gurfanar da wasu jami'an tsaron Falasdinu su 14 gaban kotu dangane da tuhumar da ake yi musu kan kisan wani fitattacen mai fafutika, Nizar Banat.
An...
Tushen Matsalar Magudin Jarrabawa a Makarantun Arewacin Najeriya – Farfesa Salisu Shehu
Tushen Matsalar Magudin Jarrabawa a Makarantun Arewacin Najeriya - Farfesa Salisu Shehu
Shugaban jami'a a jahar Kano ya bayyana wasu matsalolin da suka jawo yawaitar satar jarrabawa a Arewa.
Ya bayyana wasu hanyoyi shida da su ne manyan dalilai da suka...