Home Taska Page 178

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Maganin ƙarfin Maza: NAFDAC ta Kama Mutane 24 a Sokoto

0
Maganin ƙarfin Maza: NAFDAC ta Kama Mutane 24 a Sokoto   An kama masu sayar da magungunan karfin maza marasa rajista a jahar Sokoto. NAFDAC ta ce kayan da aka kama a birnin Sokoto da kasuwa sun kai na Naira miliyan 2. An...

Gwamnatin Jahar Anambra za ta Bada N20m ga Wanda ya ke da Masaniya Kan...

0
Gwamnatin Jahar Anambra za ta Bada N20m ga Wanda ya ke da Masaniya Kan Kisan Dr Akunyili Gwamnan jahar Anambra ya ba da sanarwar cewa zai ba da ladar N2Om ga duk wanda ya ke da bayanai kan kisan Dakta...

Shugaba Buhari ya Fara Killace Kansa

0
Shugaba Buhari ya Fara Killace Kansa    Bayan shafe sati daya a New York, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya tare da mukarrabansa. Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai, Femi Adesina ya bayyana dalilin da ya sa...

Majalisar Wakilai za ta Binciki Musabbabin Hauhawar Kayan Abinci a Najeriya

0
Majalisar Wakilai za ta Binciki Musabbabin Hauhawar Kayan Abinci a Najeriya   Majalisar wakilai a Najeriya ta ce za ta binciki musabbabin hauhawar kayan abinci a kasar. Honorabul Adekunle Isiaka daga jahar Ogun ne ya gabatar da bukatar a gaban majalisar a...

Sabon Harin: ‘Yan Sanda Sun Bata, An Kona Mutun da Ransa a Sokoto

0
Sabon Harin: 'Yan Sanda Sun Bata, An Kona Mutun da Ransa a Sokoto   Kwanaki kadan bayan kai hari sansanin sojoji, 'yan bindiga sun sake kai hari jahar Sokoto. Rahotanni sun bayyana cewa, a halin da ake ciki wasu 'yan sanda sun...

Gwamnatin Tarayya ta Amince Maza da Matansu Suka Haihu da su Tafi Hutun Kwanaki...

0
Gwamnatin Tarayya ta Amince Maza da Matansu Suka Haihu da su Tafi Hutun Kwanaki 14   Gwamnatin tarayya ta amince da ba maza hutun kwanaki 14 yayin da matansu suka samu karuwa. Wannan na zuwa ne yayin da ake zaman majalisar zartarwa...

Kasuwanci Sun Tsira Duk da Annobar COVID-19 – Yemi Osinbajo

0
Kasuwanci Sun Tsira Duk da Annobar COVID-19 - Yemi Osinbajo   Yemi Osinbajo ya bayyana yadda gwamnatinsu ta tsare tattalin arzikin Najeriya. Mataimakin shugaban kasa yace kasuwanci sun tsira duk da annobar COVID-19. Farfesa Osinbajo yake cewa gwamnatin tarayyar ta hana kasuwanci tashi...

Sojoji Sun Kashe Wadanda Suke Kai wa ‘Yan ISWAP Kayayyakin Bukata 28 a Garin...

0
Sojoji Sun Kashe Wadanda Suke Kai wa 'Yan ISWAP Kayayyakin Bukata 28 a Garin Kukawa da ke Borno   Dakarun sojojin Najeriya sun sheke rayuka 28 na wasu da ke kai wa 'yan ta'addan ISWAP kayayyakin bukata. Majiyar tsaro ta ce wadanda...

Kiwon Fili: ‘Yan Bindiga Sun budewa Shanu Wuta a Jahar Anambra

0
Kiwon Fili: 'Yan Bindiga Sun budewa Shanu Wuta a Jahar Anambra   An kashe Shanun makiyaya a jahar Anambra da sunan dabbaka dokar hana kiwo. Wadanda suka budewa Shanun wuta ba jami'an gwamnati bane. Mutan gari sun arce yayinda suka ji karar harbin...

Kotu ta Saka Ranar Zartar da Hukunci Kan Dakatar da Kafar Sada Zumunta ta...

0
Kotu ta Saka Ranar Zartar da Hukunci Kan Dakatar da Kafar Sada Zumunta ta Twitter   Kotun kasashen yammacin Afrika da ke Abuja na shirin yanke hukunci kan dakatar da kafar sada zumunta ta Twitter da hukumonin Najeriya suka yi. Kotun ta...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta