Home Taska Page 179

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Amfani da Fasahar 5G za ta Taimaka Wajen Shawo Matsalar Tsaro – Pantami

0
Amfani da Fasahar 5G za ta Taimaka Wajen Shawo Matsalar Tsaro - Pantami   Ministan sadarwa a Najeriya ya ce gwamnatin na kokarin lalubo hanyoyin amfani da fasahar zamani wurin shawo kan matsalar tsaro, da ya hada da amfani da mutum...

kwalara: Mutane 2,791 a Najeriya Sun Rasa Rayukansu

0
kwalara: Mutane 2,791 a Najeriya Sun Rasa Rayukansu   Hukumar dakile cutuka masu yaduwa a Najeriya, NCDC ta ce cutar amai da gudawa ta kashe mutun 2,791 a jahohi 28 da kuma Birnin Tarayya Abuja, daga farkon shekara zuwa yanzu. Rahoton na...

‘Yan Sandan Jahar Katsina Sun Ceto Mutane 10 da AKai Garkuwa da su, Sun...

0
'Yan Sandan Jahar Katsina Sun Ceto Mutane 10 da AKai Garkuwa da su, Sun Kama 'Yan Ta'adda 2   Rundunar ‘yan sandan jahar Katsina ta ce ta kama mutane 2 da ake zargin ‘yan ta’adda ne. Har ila yau ta samu nasarar...

Nan Gaba Kaɗan Za’a Fara ɗaukar ƙananan Jami’ai 20,000 – Hukumar ‘Yan Sanda

0
Nan Gaba Kaɗan Za'a Fara ɗaukar ƙananan Jami'ai 20,000 - Hukumar 'Yan Sanda   Hukumar 'yan sanda ta bayyana cewa ba da jimawa ba zata fara shirin ɗaukar sababbin kananan jami'ai 20,000. Sufeta janar na yan sandan ƙasar nan, IGP Usman Baba,...

‘Yan Bindiga Sun Buɗewa Jami’an ‘Yan Sanda Wuta a Jahar Ogun, Sun Kwace AK-47

0
'Yan Bindiga Sun Buɗewa Jami'an 'Yan Sanda Wuta a Jahar Ogun, Sun Kwace AK-47   Wasu miyagun yan bindiga sun mamayi tawagar jami'an yan sanda sun buɗe musu wuta a wurin binciken abun hawa a jahar Ogun. Rahoto ya nuna cewa ɗaya...

Mutanen Yankin Madamai da Kacecere da ke Jahar Kaduna Sun Koka da Rashin Tsaro

0
Mutanen Yankin Madamai da Kacecere da ke Jahar Kaduna Sun Koka da Rashin Tsaro   Jami'an tsaro a kananan hukumomin Kaura da Zangon Kataf na jahar Kaduna sun sake gano gawawwaki 3 a yankunan. Tuni mazauna kauyukan Madamai da Kacecere suka fara...

An Kashe Mijin Marigayiya Farfasa Dora Akunyili, Dr Chike Akunyili

0
An Kashe Mijin Marigayiya Farfasa Dora Akunyili, Dr Chike Akunyili   An kashe Dr Chike Akunyili, miji ga tsohuwar Shugabar Hukumar da ke kula da ingancin abinci da magunguna a Najeriya ta NAFDAC, marigayiya Farfesa Dora Akunyili. An kashe shi ne tare...

 Hukumar FAAN ta Shirya Rufe Filin Jirgin Saman Jahar Kebbi

0
 Hukumar FAAN ta Shirya Rufe Filin Jirgin Saman Jahar Kebbi   Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya ta kammala shirye-shiryen rufe filin jirgin saman jahar Kebbi da ke Birnin-Kebbi, saboda gaza biyan bashin da ya kai naira miliyan 33. Rahotanni...

Jahar Kaduna Zata Datse Layukan Sadarwa a Sassan Jahar

0
Jahar Kaduna Zata Datse Layukan Sadarwa a Sassan Jahar   Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya sanar da al'ummar jaharsa cewa su shirya ya domin za a katse layukan sadarwa a kokarin da jami'an tsaro ke yi na kaddamar da hari kan...

Sanata Teslim Folarin ya yi Karin Bayani Kan Aikin Wutar Lantarkin Mambila

0
Sanata Teslim Folarin ya yi Karin Bayani Kan Aikin Wutar Lantarkin Mambila   Teslim Folarin ya yi bayanin abin da ya jawo bata lokaci a kwangilar Mambila. ‘Dan majalisar yana sa rai nan da karshen shekara ‘yan kwangila su soma aiki. Folarin ya...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta