Home Taska Page 180

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Yawan Tambayoyi: Tsohon Shugaban ‘Yan Sandan Kasar Kenya ya Naushi Lauya a Kotu

0
Yawan Tambayoyi: Tsohon Shugaban 'Yan Sandan Kasar Kenya ya Naushi Lauya a Kotu   Tsohon darektan ayyukan ‘yan sandan kasar Kenya, John Edward Njeru ya naushi lauya a kotu bayan ya dame shi da tambayoyi. Sanadiyyar hakan lauyan, Alex Kimani ya samu...

PDP ta Mutu Muddin ta Kai Takara Zuwa Arewa a 2023 –  Ohanaeze

0
PDP ta Mutu Muddin ta Kai Takara Zuwa Arewa a 2023 -  Ohanaeze Ohanaeze Ndigbo ta yi wa gwamnonin jahohin Arewa raddi game da batun 2023. Kungiyar ta ja-kunnen jam’iyyar PDP kan ba ‘Dan Arewa tikitin shugaban kasa. Kakakin Ohanaeze Ndigbo yace...

Rundunar ‘Yan sandan Jahar Kano ta Dakile Yunkurin Sace Mutane, ta Kama Wanda Ake...

0
Rundunar 'Yan sandan Jahar Kano ta Dakile Yunkurin Sace Mutane, ta Kama Wanda Ake Zargi   Hukumar 'yan sandan jahar Kano ta yi nasarar dakile wani yunkuri na garkuwa da mutane a kauyen Danzabuwa, da ke karamar hukumar Bichi. Hakan ya kasance...

Matar Mai Martaba Sarkin Orile-Kemta ta Kai Karar Shi Gaban ‘Yan Sanda Kan Damfarar...

0
Matar Mai Martaba Sarkin Orile-Kemta ta Kai Karar Shi Gaban 'Yan Sanda Kan Damfarar ta N150m   Mai dakin Mai martaba Sarkin Orile-Kemta, Adetokunbo Tejuoso, tana karar shi. Halima Oniru tace Mai gidan na ta ya karbi wasu kudi kimanin N150m hannunta. Oba...

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Fadar Sarkin Kagara

0
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Fadar Sarkin Kagara   Bayan wata daya da sako daliban Tegina, yan bindiga sun sake kai hari Neja. Sun far wa fadar Sarkin Kagara amma an ci sa'a mai martaba ya yi tafiya. Gwamnatin jahar ta katse layukan...

‘Yan Majalisar Tarayya Sun yi Gargadin Cewa Ana Amfani da Sakamakon Gwajin Corona na...

0
'Yan Majalisar Tarayya Sun yi Gargadin Cewa Ana Amfani da Sakamakon Gwajin Corona na Karya don damfarar 'Yan Najeriya a Kasar Ghana   Majalisar wakilai ta nuna damuwa kan yadda wasu bata-gari ke samar da sakamakon rigakafin corona na karya. Wannan lamari...

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Matashi ɗan Shekara 25 Bisa Zargin sa da Kashe...

0
'Yan Sanda Sun Gurfanar da Matashi ɗan Shekara 25 Bisa Zargin sa da Kashe Mahaifiyarsa a Jahar Oyo   Rundunar yan sanda reshen jahar Oyo, ta gurfanar da wani matashi ɗan shekara 25, Solomon, bisa zargin kashe mahaifiyarsa. Rahoton yan sanda ya...

‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Mutane 3 Tare da Yaran Ma’aikacin Gwamnatin Tarayya...

0
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Mutane 3 Tare da Yaran Ma'aikacin Gwamnatin Tarayya 2   Wasu bata gari da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai hari Unguwar Chukuku da ke Abuja. Mutanen dauke da bindigu sun kutsa...

Kotun Jahar Legas ta Garkame Mata Mai Shekaru 55 Bisa Zargin ta da Marin...

0
Kotun Jahar Legas ta Garkame Mata Mai Shekaru 55 Bisa Zargin ta da Marin Jami'in ɗan Sanda   Wata kotu dake zamanta a Ikeja, babban birnin jahar Lagos, ta garkame wata mata yar kimanin shekara 55 bisa zargin faɗa da ɗan...

Sakataren Kungiyar ‘Daliban Shi’a ya Bayyana Cewa an Kashe Musu Mutane 6 a Abuja

0
Sakataren Kungiyar 'Daliban Shi'a ya Bayyana Cewa an Kashe Musu Mutane 6 a Abuja   Sakataren kungiyar daliban Shi'a yace an kashe musu mutum shida. Ya Zargi jami'an tsaron da tafiya da gawawwakin wadanda aka kashe. Yan Shi'a sun yi muzaharar Arba'in a...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta