Home Taska Page 177

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Ina Fatan Za’a Tabbatar da Kare Ruyuwar ko Wanne ‘Dan kasa – Paparoma ga...

0
Ina Fatan Za’a Tabbatar da Kare Ruyuwar ko Wanne 'Dan kasa - Paparoma ga Gwamnatin Najeriya   Paparoma Francis ya yi kira ga gwamnatin Najeriya ta tabbatar da kare rayukan al’ummar kasar biyo baya ga mugayen hare-haren da ke faruwa a...

Hukumar NCC ta ce za’a Daina yi wa Marasa NIN Fasfo da Lasisin Tuki

0
Hukumar NCC ta ce za'a Daina yi wa Marasa NIN Fasfo da Lasisin Tuki   Hukumar dake lura da harkokin sadarwa ta Najeriya NCC ta shawarci masu amfani da harkokin sadarwa su hada layukan wayarsu da lambarsu ta katin dan kasa...

Tony Ojukwu ya Shawarci Gwamnatin Najeriya Kan Kare Makarantu Daga Hare-Haren ‘Yan Bindiga

0
Tony Ojukwu ya Shawarci Gwamnatin Najeriya Kan Kare Makarantu Daga Hare-Haren 'Yan Bindiga Shugaban hukumar kare hakkin dan adam ta kasa Tony Ojukwu ya shawarci gwamnatin Najeriya kan kare makarantu daga hare-haren 'yan bindiga. Ya yi wannan kiran ne a ranar...

Ecuador: Fursunoni 116 ne Suka Rasa Rayukansu a Rikicin Gidan Kaso

0
Ecuador: Fursunoni 116 ne Suka Rasa Rayukansu a Rikicin Gidan Kaso   Shugaban Ecuador, Guillermo Lasso, ya tabbatar da mutuwar fursunoni 116 a tarzomar da ta barke a gidan kaso da ke birnin Guayaquil da ke gabar teku a ranar Talata. An...

A Nahiyar Afrika, Kashi 40 ne Suka yi Cikakkiyar Rigakafin Cutar Corona – Hukumar...

0
A Nahiyar Afrika, Kashi 40 ne Suka yi Cikakkiyar Rigakafin Cutar Corona - Hukumar Lafiya ta Duniya   Hukumar lafiya ta duniya ta ce kasashen Afurka 14 ne kacal suka yi wa sama da kasha 10 cikin 100 na al’ummarsu rigakafin...

Gwamna Zulum ya Bayyana Cewa Siyasantar da Harkokin Tsaro ne ke Ta’azzara Al’amura a...

0
Gwamna Zulum ya Bayyana Cewa Siyasantar da Harkokin Tsaro ne ke Ta'azzara Al'amura a Najeriya   Gwamnan jahar Borno da ke arewacin Najeriya Babagana Umara Zulum ya yi zargin cewa siyasa da aka sanya wajen daukar jami'an tsaro a kasar ita...

Corona: Karin mutane 437 sun kamu da Cutar a Najeriya

0
Corona: Karin mutane 437 sun kamu da Cutar a Najeriya Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya, NCDC, ta ce karin mutum 437 ne suka kamu da cutar korona a faɗin ƙasar a ranar Litinin. Hukumar ta ce akasarin waɗanda suka...

Shugaban Jami’ar UMYUK da ke Katsina, Farfesa Sunusi Mamman ya yi Barazanar Hana Budurwarsa...

0
Shugaban Jami'ar UMYUK da ke Katsina, Farfesa Sunusi Mamman ya yi Barazanar Hana Budurwarsa Kammala Jami'ar   Shugaban jami’ar Umaru Musa Yar’Adua da ke jahar Katsina, Farfesa Sunusi Mamman ya yi barazanar hana budurwar sa kammala jami’ar. Ya bukaci kada ta nuna...

Wahalar Man Fetur: Tsohon ‘Dan Wasan Man U, Paul Scholes Dauke da Galan a...

0
Wahalar Man Fetur: Tsohon 'Dan Wasan Man U, Paul Scholes Dauke da Galan a Kan Titi a Ingila   Ana cigaba da fuskantar matsalar fetur a gidajen man da ke kasar Birtaniya. A cikin makon nan aka ga Paul Scholes yana rike...

Dr Akunyili: Duk Wadanda Suke da Alhakin Kisan za su Fuskanci Hukunci a Duniya...

0
Dr Akunyili: Duk Wadanda Suke da Alhakin Kisan za su Fuskanci Hukunci a Duniya da Lahira - Shugaba Buhari   Shugaba Buhari ya tabbatar wa ‘yan uwan wadanda su ka rasa rayukansu su a harin da ya janyo kisan Dr Chike...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta