Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo ya Samu Karin Matsayi Zuwa Mataimakin Farfesa
Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo ya Samu Karin Matsayi Zuwa Mataimakin Farfesa
Yan kwanaki bayan samun sabon matsayi, Dr Sani Umar Rijiyar Lemo ya zama Farfesa.
Dakta Sani na cikin jerin manyan Malaman da jami'ar ta yiwa karin girma.
Mutane da dama...
Jami’in ‘Dan Sanda ya Harbe Abokin Aikinsa a Jahar Kano
Jami'in 'Dan Sanda ya Harbe Abokin Aikinsa a Jahar Kano
Wasu jami'an 'yan sanda sun samu sabani tsakaninsu, lamarin da ya kai daya ya harbe daya.
Rahoto ya bayyana cewa, jami'in ya harbe dan uwansa ne saboda yana masa dariya kawai.
Tuni...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Sama da 300 a Jahar Neja
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Sama da 300 a Jahar Neja
Sanata mai wakiltar mazabar Neja ta gabas, Mohammed Sani-Musa, ya bayyana yadda ‘yan bindiga suka hallaka fiye da mutane 300.
A ranar Talata, ya bayyana yadda suka janyo a kalla...
Harin 9/11: Ofishin Jakadancin Saudiyya na Amurka ya ƙaryata zargin
Harin 9/11: Ofishin Jakadancin Saudiyya na Amurka ya ƙaryata zargin
Saudiyya ta yi maraba da sakin wasu bayanan sirri da suka shafi harin 11 ga watan Satumban 2001 a Amurka a ranar Laraba.
A cikin wata sanarwa, ofishin jakadancin Saudiyya na...
Abinda Taron Majalisar Malaman Jahar Kano ya Kunsa
Abinda Taron Majalisar Malaman Jahar Kano ya Kunsa
Majalisar Malamai ta ƙasa reshen jahar Kano da ke arewacin Najeriya ta bayyana dalilanta na yin kira a rage gina Masallatai barkatai a jahar.
A wata sanarwa da ta fitar bayan wani babban...
Shugaba Buhari Ya Sallami Shugaban NAPTIP, Bashir Garba
Shugaba Buhari Ya Sallami Shugaban NAPTIP, Bashir Garba
Ministar tallafi da jin dadin jama'a ta bada shawarar sauya shugaban NAPTIP da sabuwa.
Buhari ya amince da shawarar nadin Dr Fatima don maye gurbinsa.
Garba Shehu yace Dr Fatima Waziri ta samu kwarewa...
5G: Gwamnatin Najeriya ta Amince da Fara Amfani da Sabuwar Fasahar Sadarwa
5G: Gwamnatin Najeriya ta Amince da Fara Amfani da Sabuwar Fasahar Sadarwa
Gwamnatin Nigeria ta amince da fara amfani da sabuwar fasahar sadarwa na 5G.
Majalisar Zartarwa na Tarayya, FEC, ce ta bada amincewar a ranar Laraba 8 ga watan Satumban...
Muna Bukatar Lokaci Don Horar da Makiyaya Kan Yadda za a Daina Yawon Kiwo...
Muna Bukatar Lokaci Don Horar da Makiyaya Kan Yadda za a Daina Yawon Kiwo a Fili - MACBAN ga Gwamnatin Legas
Kungiyar Miyetti Allah a jahar Legas ta roki gwamnatin jahar da ta daga musu kafa kan dokar hana kiwo...
Macizai Sun Addabi Jami’ar Umaru Yar’ adua Dake Jahar Katsina
Macizai Sun Addabi Jami'ar Umaru Yar' adua Dake Jahar Katsina
Macizai sun addabi jami'ar Umaru Yar' adua dake jahar Katsina, lamarin da yake haifan dardar.
A halin yanzu, jami'ar ta dauki matakin ci gaba da feshin maganin dabbobi domin fatattakar macizai.
Jami'an...
‘Yan Sanda Sun Kama Wadanda Suka Kashe Mahaifin Tsohon Gwamnan Plateau,Pa Defwan Dariye
'Yan Sanda Sun Kama Wadanda Suka Kashe Mahaifin Tsohon Gwamnan Plateau,Pa Defwan Dariye
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta cafke wadanda suka kashe Pa Defwan Dariye, mahaifin tsohon gwamnan jahar Filato, Joshua Dariye, inji rahoton jaridar Punch.
An kashe dattijon dan shekara...













