‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Matafiya 5 a Jahar Ondo
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Matafiya 5 a Jahar Ondo
'Yan bindiga sun kai farmaki kan wata motar haya da ke dauke da fasinjoji 18 a kan babbar hanyar Ido Ani-Ifira, jahar Ondo.
Maharan sun yi garkuwa da mutane biyar...
Hana Kiwon Fili a Legas: Kungiyar Miyetti Allah ta Bayyana Cewa Farashin Saniya Zai...
Hana Kiwon Fili a Legas: Kungiyar Miyetti Allah ta Bayyana Cewa Farashin Saniya Zai Koma 2m
Kungiyar Miyetti Allah ta makiyaya ta bayyana kokenta kan haramta kiwo a fili a jahar Legas.
Miyetti Allah ta ce, idan aka hana kiwo a...
Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta Kama Motoci 2 Dauke da Kwalaben Giya 5,760
Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta Kama Motoci 2 Dauke da Kwalaben Giya 5,760
Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta ce ta samu Nasarar kama Motoci biyu ƙirar J5 maƙare da giya.
Babban kwamandan Hisbah a Kano Dr Harun Ibn-Sina, cikin...
Indonesia: Mutane 40 Sun Rasa Ransu Sanadiyyar Tashin Gobara a Gidan Yari
Indonesia: Mutane 40 Sun Rasa Ransu Sanadiyyar Tashin Gobara a Gidan Yari
Gobara a wani gidan yari da ke Indonesia ta kashe a kalla mutum 40.
Mai magana da yawun gwamnatin kasar ya ce gobarar ta tashi ne a gidan yarin...
Ministan Kula da Ayyukan Agaji na Kasar Rasha ya Rasa Ransa Garin Ceto Mai...
Ministan Kula da Ayyukan Agaji na Kasar Rasha ya Rasa Ransa Garin Ceto Mai ɗaukar Hoto
Ministan da ke kula da ayyukan agajin gaggawa na Rasha Yevgeny Zinichev ya mutu yayin wani atasaye da ake yi a yankin Arctic mai...
Gwamnatin Jahar Jigawa ta Saka Dokar Hana Amfani da Babura Daga Karfe 9 na...
Gwamnatin Jahar Jigawa ta Saka Dokar Hana Amfani da Babura Daga Karfe 9 na Dare Zuwa 6 na Safe
Jahar Jigawa ta sanya sabuwar doka ta hana hawa babura a fadin jahar domin magance rashin tsaro.
Wannan na zuwa ne bayan...
‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Dan Sanda 1, Sun yi Garkuwa da Mutane 23 a...
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Dan Sanda 1, Sun yi Garkuwa da Mutane 23 a Jahar Kaduna
‘Yan bindiga sun hallaka sifetan ‘yan sanda sannan sun yi garkuwa da mutane 23 a wani farmaki da suka kai karamar hukumar Chikun.
An samu...
Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo ya Samu Karin Matsayi Zuwa Mataimakin Farfesa
Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo ya Samu Karin Matsayi Zuwa Mataimakin Farfesa
Yan kwanaki bayan samun sabon matsayi, Dr Sani Umar Rijiyar Lemo ya zama Farfesa.
Dakta Sani na cikin jerin manyan Malaman da jami'ar ta yiwa karin girma.
Mutane da dama...
Jami’in ‘Dan Sanda ya Harbe Abokin Aikinsa a Jahar Kano
Jami'in 'Dan Sanda ya Harbe Abokin Aikinsa a Jahar Kano
Wasu jami'an 'yan sanda sun samu sabani tsakaninsu, lamarin da ya kai daya ya harbe daya.
Rahoto ya bayyana cewa, jami'in ya harbe dan uwansa ne saboda yana masa dariya kawai.
Tuni...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Sama da 300 a Jahar Neja
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Sama da 300 a Jahar Neja
Sanata mai wakiltar mazabar Neja ta gabas, Mohammed Sani-Musa, ya bayyana yadda ‘yan bindiga suka hallaka fiye da mutane 300.
A ranar Talata, ya bayyana yadda suka janyo a kalla...












