Home Taska Page 202

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Harin 9/11: Ofishin Jakadancin Saudiyya na Amurka ya ƙaryata zargin

0
Harin 9/11: Ofishin Jakadancin Saudiyya na Amurka ya ƙaryata zargin   Saudiyya ta yi maraba da sakin wasu bayanan sirri da suka shafi harin 11 ga watan Satumban 2001 a Amurka a ranar Laraba. A cikin wata sanarwa, ofishin jakadancin Saudiyya na...

Abinda Taron Majalisar Malaman Jahar Kano ya Kunsa

0
Abinda Taron Majalisar Malaman Jahar Kano ya Kunsa   Majalisar Malamai ta ƙasa reshen jahar Kano da ke arewacin Najeriya ta bayyana dalilanta na yin kira a rage gina Masallatai barkatai a jahar. A wata sanarwa da ta fitar bayan wani babban...

Shugaba Buhari Ya Sallami Shugaban NAPTIP, Bashir Garba

0
Shugaba Buhari Ya Sallami Shugaban NAPTIP, Bashir Garba   Ministar tallafi da jin dadin jama'a ta bada shawarar sauya shugaban NAPTIP da sabuwa. Buhari ya amince da shawarar nadin Dr Fatima don maye gurbinsa. Garba Shehu yace Dr Fatima Waziri ta samu kwarewa...

5G: Gwamnatin Najeriya ta Amince da Fara Amfani da Sabuwar Fasahar Sadarwa

0
5G: Gwamnatin Najeriya ta Amince da Fara Amfani da Sabuwar Fasahar Sadarwa   Gwamnatin Nigeria ta amince da fara amfani da sabuwar fasahar sadarwa na 5G. Majalisar Zartarwa na Tarayya, FEC, ce ta bada amincewar a ranar Laraba 8 ga watan Satumban...

Muna Bukatar Lokaci Don Horar da Makiyaya Kan Yadda za a Daina Yawon Kiwo...

0
Muna Bukatar Lokaci Don Horar da Makiyaya Kan Yadda za a Daina Yawon Kiwo a Fili - MACBAN ga Gwamnatin Legas   Kungiyar Miyetti Allah a jahar Legas ta roki gwamnatin jahar da ta daga musu kafa kan dokar hana kiwo...

Macizai Sun Addabi Jami’ar Umaru Yar’ adua Dake Jahar Katsina

0
Macizai Sun Addabi Jami'ar Umaru Yar' adua Dake Jahar Katsina   Macizai sun addabi jami'ar Umaru Yar' adua dake jahar Katsina, lamarin da yake haifan dardar. A halin yanzu, jami'ar ta dauki matakin ci gaba da feshin maganin dabbobi domin fatattakar macizai. Jami'an...

‘Yan Sanda Sun Kama Wadanda Suka Kashe Mahaifin Tsohon Gwamnan Plateau,Pa Defwan Dariye

0
'Yan Sanda Sun Kama Wadanda Suka Kashe Mahaifin Tsohon Gwamnan Plateau,Pa Defwan Dariye   Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta cafke wadanda suka kashe Pa Defwan Dariye, mahaifin tsohon gwamnan jahar Filato, Joshua Dariye, inji rahoton jaridar Punch. An kashe dattijon dan shekara...

Hana Fita: Gwamnatin Jahar Plateau ta Sassauta Dokar Tare da Janye Dokar Hana Tuka...

0
Hana Fita: Gwamnatin Jahar Plateau ta Sassauta Dokar Tare da Janye Dokar Hana Tuka Keke NAPEP   Gwamnatin Filato ta janye dokar hana tuka Keke NAPEP a garin Jos da kewaye tare da sassauta dokar hana zirga-zirga, a Karamar Hukumar Jos...

‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Banga 5 a Hanyar Birnin Gwari Dake Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Banga 5 a Hanyar Birnin Gwari Dake Jahar Kaduna   'Yan bindiga sun kai wa wasu 'yan banga farmaki inda suka kashe mutum biyar a hanyar Birnin Gwari da ke jahar Kaduna. Lamarin ya afku ne a...

‘Yan Fashin Daji da Aka Kora Daga Jahar Zamfara Sun Kai Hari Sokoto

0
'Yan Fashin Daji da Aka Kora Daga Jahar Zamfara Sun Kai Hari Sokoto   Rahotanni daga Sokoto da ke arewacin Najeriya sun ce wasu mahara da ake zaton ƴan fashin dajin da jami'an tsaro suke yi wa luguden wuta ne a...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta