Home Taska Page 203

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

NARD: Ba Zamu Janye Yajin Aiki ba Har Sai Mun Samu Tabbaci Mai Karfi...

0
NARD: Ba Zamu Janye Yajin Aiki ba Har Sai Mun Samu Tabbaci Mai Karfi Daga Osinbajo - Likitoci   Kungiyar likitoci mazauna kasa sun bayyana cewa, sun yi imanin Osinbajo zai magance damuwarsu. Sun bayyana haka ne bayan ganawa da suka yi...

‘Yan Bindiga 50 Sun Mutu: Jirgin Yakin Sojojin Saman Najeriya ya Kona Sansanin ‘Yan...

0
'Yan Bindiga 50 Sun Mutu: Jirgin Yakin Sojojin Saman Najeriya ya Kona Sansanin 'Yan Bindiga a Dajin Kawara Dake Kaduna   Jirgin yakin dakarun sojojin Najeriya na sama ya ragargaji wani sansanin kuma ma'adanar 'yan bindiga a dajin Kawara, jahar Kaduna. Jirgin...

Kutsen DSS a Gidan Igboho: Kotun Jahar Ibadan ta Yarda da Bidiyoyin Shaida da...

0
Kutsen DSS a Gidan Igboho: Kotun Jahar Ibadan ta Yarda da Bidiyoyin Shaida da Aka Mika Gaban ta   Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Ibadan ta aminta da bidiyoyin da lauyan Igboho ya mika na kutsen DSS a...

Baɗala: Jami’ar Obafemi Awolowo ta Sallami Lakcara Mai Koyar da Turanci a Jami’ar

0
Baɗala: Jami'ar Obafemi Awolowo ta Sallami Lakcara Mai Koyar da Turanci a Jami'ar   Jami'ar Obafemi Awolowo University, da ke Ile-Ife ta sallami wani lakcara mai suna Dr Adebayo Mosobalaje. An kore Dr Mosobalaje ne bayan samunsa da laifin badala da wata...

‘Yan Sandan Jahar Imo Sun Harbe Hatsabibin ‘Dan Fashi, Modukpe

0
'Yan Sandan Jahar Imo Sun Harbe Hatsabibin 'Dan Fashi, Modukpe   'Yan sanda sun kashe wasu hatsabiban yan fashi da makami biyu a jahar Imo. 'Yan sandan sun kai samame ne mabuyar Modukpe, suka halaka shi bayan musayar wuta. 'Yan sandan sun kuma...

Yadda Kudaden Intanet ke Zama Barazana ga Kasashe – Abdulrasheed Bawa

0
Yadda Kudaden Intanet ke Zama Barazana ga Kasashe - Abdulrasheed Bawa   Shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ya bayyana yadda kudaden intanet ke zama barazana ga kasashe. Ya bayyana cewa, ana amfani da Bircoin da Ethereum wajen biyan kudin fansar hare-haren yanar...

Cutar Kwalara ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 25 a Jahar Ogun

0
Cutar Kwalara ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 25 a Jahar Ogun   Cutar kwalara ta ɓarke a Ogun, inda aka tabbatar da ta kashe aƙalla mutum 25 a Magboro, karamar hukumar Obafemi-Owode a jahar. Barkewar cutar ta shafi garuruwan Arepo, Akeran, Akintonde,...

‘Yan Bindiga Sun Saki ‘Dan Uwan Sakataren Gwamnatin Jahar Katsina

0
'Yan Bindiga Sun Saki 'Dan Uwan Sakataren Gwamnatin Jahar Katsina   Gwamnatin Katsina ta saki mahaifin shugaban yan bindiga don su saki yayan sakataren jahar. Yan bindigan sun sace yayan sakataren ne kimanin mako daya da ya gabata. Gwamnatin jahar ta kafa sabbin...

Jami’ar Jahar Abia ta Rasa Malamanta 3 Lokaci Guda

0
Jami'ar Jahar Abia ta Rasa Malamanta 3 Lokaci Guda   An shiga yanayin ruɗani da jimami a jami'ar jahar Abia yayin da malaman makarantar uku suka kwanta dama a rana ɗaya. Rahotanni sun bayyana cewa har yanzun ba'a gano musabbabin mutuwar malaman...

Jigilar Shanun da Ake Sacewa Shi ya Kara Tura Kasar Nan Cikin Matsalar da...

0
Jigilar Shanun da Ake Sacewa Shi ya Kara Tura Kasar Nan Cikin Matsalar da ta ke Ciki - Sheikh Gumi   Sheikh Ahmad Gumi, ya sake jaddada cewa, ba laifin 'yan bindiga ne yadda suke aikata barna. Ya ce, mafi yawan shanun...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta