Home Taska Page 200

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

FIRS: Kotu ta Hana Jahar Legas da Rives Karbar Kudin Harajin VAT

0
FIRS: Kotu ta Hana Jahar Legas da Rives Karbar Kudin Harajin VAT   Kotu ta umurci FIRS, Gwamnatin Legas da Gwamnatin Rivers kada su saka magana kan lamarin VAT. Gwamnatin Rivers ta shirya tsaf don fara karban harajin VAT daga kamfanonin dake...

Siyan Sabulu: Mai Wankin Mota ya Ragargaza Motar Kwastoma Kirar Marsandi a Jahar Edo

0
Siyan Sabulu: Mai Wankin Mota ya Ragargaza Motar Kwastoma Kirar Marsandi a Jahar Edo   Wani mai sana'ar Car Wash ya kira ruwa bayan hawa motar kwastoma ba tare da izininsa ba a jahar Edo. A bidiyon da aka daura a Instagram,...

Ziyara Garin Igboho: Alliance For Oke-Ogun Development ta Nemi DSS da ta Binciki Sheikh...

0
Ziyara Garin Igboho: Alliance For Oke-Ogun Development ta Nemi DSS da ta Binciki Sheikh Gumi   Wata kungiya mai suna Alliance for Oke-Ogun Development ta nemi hukumar DSS da ta binciki dalilin ziyarar da Sheikh Gumi ya kai jahar. Ta yi zargin...

Rikicin Zamfara: Tun Kafin Zuwan Turawa Ake Fama da Matsalar – Dr.Murtala A. Rufa’i

0
Rikicin Zamfara: Tun Kafin Zuwan Turawa Ake Fama da Matsalar - Dr.Murtala A. Rufa'i   Dr. Murtala A. Rufa’i ya gabatar da takarda a game da rikicin yankin Zamfara. Malamin jami’ar ta UDOS yace tun kafin zuwan Turawa ake fama da matsalar. Rufa’i...

Sarkin Musulmai ya yi Kira ga Dukkan Kabilun Najeriya da su Hada Kansu

0
Sarkin Musulmai ya yi Kira ga Dukkan Kabilun Najeriya da su Hada Kansu   Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya yi kira ga yan Nigeria su so juna su kuma hada kai. Sultan din ya yi wannan kiran ne a wurin...

Ni Kwarraren Likita ne Kuma Soja Saboda Haka Nasan Abinda Nake Fada – Sheikh...

0
Ni Kwarraren Likita ne Kuma Soja Saboda Haka Nasan Abinda Nake Fada - Sheikh Gumi   Sheikh Ahmad Gumi yayi martani ga mai magana da yawun shugaban kasa. Malamin yace shi kwarraren Likita ne kuma Soja saboda haka ya san abinda yake...

Jami’an Amotetun na Jahar Ondo Sun kuɓutar da matafiya 9 Daga Hannun ‘Yan Bindiga

0
Jami'an Amotetun na Jahar Ondo Sun kuɓutar da matafiya 9 Daga Hannun 'Yan Bindiga   Jami'an Amotekun na jahar Ondo, sun samu nasarar kuɓutar da matafiya 9 daga cikin 12 da yan bindiga suka sace a Ondo. Rahotanni sun bayyana cewa matafiyan...

Jahar Katsina ta Katse Hanyoyin Sadarwa na Zamani a Kananan Hukumomi 13 na Jahar

0
Jahar Katsina ta Katse Hanyoyin Sadarwa na Zamani a Kananan Hukumomi 13 na Jahar   An toshe hanyoyi sadarwa na zamani a kananan hukumomin jahar Katsina akalla 13 a yau Alhamis, 9 ga watan Satumba, 2021. Wannan sabon abu ba zai rasa...

Sojoji Sun Kama Masu Kaiwa Boko Haram Sinadaren Hada Bom a Borno da Yobe

0
Sojoji Sun Kama Masu Kaiwa Boko Haram Sinadaren Hada Bom a Borno da Yobe   Dakarun Sojojin Najeriya sun samu nasarar damke masu kaiwa Boko Haram sinadaren hada Bom. Sojojin rundunar Operation Hadin Kai sun damke dan Boko Haram da aka dade...

Hukumar NDLEA ta Kama Miyagun Kwayoyi Masu Kimar N6b a Jahar Legas

0
Hukumar NDLEA ta Kama Miyagun Kwayoyi Masu Kimar N6b a Jahar Legas   Shugaban hukumar yaki da safarar miyagun kwayoyi ta NDLEA, Buba Marwa ya bayyana yadda suka kwace miyagun kwayoyi masu kimar naira biliyan 6. A ranar Laraba yayin wani taro,...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta