‘Yan Sandan Jahar Katsina Sun Kama ‘Dalibin Jami’a da ya yi Garkuwa da ‘Dan...
'Yan Sandan Jahar Katsina Sun Kama 'Dalibin Jami'a da ya yi Garkuwa da 'Dan Uwansa Mai Shekaru 5
Matasa biyu sun shiga hannun hukumar kan garkuwa da karamin yaro.
Hukumar yan sanda ta bayyanasu gaban manema labarai a Katsina.
Har yanzu matsalar...
Jahar Eikiti Zata Nada Shugaban Majalissar Dattawa, Ahmed Lawan da Fitattun ‘Yan Najeriya 6...
Jahar Eikiti Zata Nada Shugaban Majalissar Dattawa, Ahmed Lawan da Fitattun 'Yan Najeriya 6 Saurautar Iyin-Ekiti
Za a nadawa Ahmad Lawan sarautar Iyin-Ekiti, a karamar hukumar Irepodun/Ifelodun.
An bayar da rahoton cewa za a nada masa masarautar ne bisa ga irin...
‘Yan Siyasa Sun Kashe ‘Yan Najeriya da Basu ji ba Basu Gani ba fiye...
'Yan Siyasa Sun Kashe 'Yan Najeriya da Basu ji ba Basu Gani ba fiye da 'Yan Fashin - Sheikh Gumi
Shahararren malamin addinin Musulunci da ke zaune a Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi karin haske kan tattaunawar da ya...
Idris Jere ya Zama Sabon Mukaddashin Kwanturola Janar na Hukumar Kula da Shige da...
Idris Jere ya Zama Sabon Mukaddashin Kwanturola Janar na Hukumar Kula da Shige da Fice
Kwanturola Janar na Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya, Muhammad Babandede, ya yi ritaya bayan ya shafe shekaru 36 yana aiki.
Zuwa lokacin da...
‘Yan Fashin Dajin Zamfara Sun Fara Bukatar Kayan Abinci a Madadin Kudin Fansa
'Yan Fashin Dajin Zamfara Sun Fara Bukatar Kayan Abinci a Madadin Kudin Fansa
'Yan fashin daji a jahohin arewa maso yamma sun fara shiga mawuyacin hali tun bayan rufe kasuwanni.
Sun fara bukatar buhunan shinkafa, kwalayen taliya da na ruwan lemo...
Sojojin Najeriya Sun Kama Babban Kwamandan Boko Haram, Yawi Modu
Sojojin Najeriya Sun Kama Babban Kwamandan Boko Haram, Yawi Modu
Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kama wani babban kwamandan Boko Haram da ake kira Yawi Modu, wanda a kwanan nan ta ce tana nema ruwa a jallo.
Cikin wata sanarwa...
‘Yan Sandan Jahar Edo Sun Tsinci Gawar Budurwa a Motar Basarake
'Yan Sandan Jahar Edo Sun Tsinci Gawar Budurwa a Motar Basarake
Jami'an 'yan sanda a jahar Edo sun gano gawar wata budurwa mai shekaru 27 cikin motar wani basarake a jahar.
'Yan uwan marigayiyar sun tafi asibitin inda suka rika kuka...
Kiran Gwamna Masari ‘Dan Giya: Kungiyar Meyetti Allah Reshen Katsina ta ce ba ta...
Kiran Gwamna Masari 'Dan Giya: Kungiyar Meyetti Allah Reshen Katsina ta ce ba ta da Alaka da Furuncin Alhassan
Miyetti Allah nisanta kan ta daga furucin sakatarenta, Saleh Alhassan da ya yi akan gwamnan jahar Katsina, Aminu Bello Masari, inda...
Yadda Injiniya ya Tsere Daga Hannun ‘Yan Bindiga – Sheikh Gumi
Yadda Injiniya ya Tsere Daga Hannun 'Yan Bindiga - Sheikh Gumi
Wani Injiniya da ‘Yan bindiga suka nemi su dauke a garin Kaduna ya tsere.
Mutumin ya sha da kyar ne bayan ‘Yan bindiga sun shiga inda ba su sani ba.
Ahmad...
‘Yan Daba Sun Kai wa Jami’an Hukumar Kwana-Kwana Hari a Jahar Kogi
'Yan Daba Sun Kai wa Jami'an Hukumar Kwana-Kwana Hari a Jahar Kogi
‘Yan daba sun kai wa wasu jami’an hukumar kwana-kwana farmaki a Lokoja, jahar Kogi inda suka ji masa miyagun raunuka.
Jami’in hulda da jama’an hukumar ne ya bayyana hakan...












