PCACC ta na Shirin Karya Farashin Kayan Abinci a Fadin Kano
PCACC ta na Shirin Karya Farashin Kayan Abinci a Fadin Kano
Hukumar yaki da rashawa da korafin jama’a ta jahar Kano, PCACC, tana shirin karya farashin kayan abinci a jahar.
Shugaban hukumar, Mahmoud Balarabe ne ya sanar da hakan a ranar...
Mun Dade Muna Harba Roka Sansanin Sojoji Dake Mallam Fatori a Jahar Borno –...
Mun Dade Muna Harba Roka Sansanin Sojoji Dake Mallam Fatori a Jahar Borno - ISWAP
Mayakan ISWAP wadanda aka fi sani da Boko Haram sun yi ikirarin jefa roka a garin Mallam Fatori a jahar Borno.
‘Yan ta’addan sun kai wa...
Dalilin da Yasa Gudumuwar NNPC a FAAC ya yi Kasa Sosai a Bana
Dalilin da Yasa Gudumuwar NNPC a FAAC ya yi Kasa Sosai a Bana
Gwamnatin Tarayya ta kashe N540bn wajen cike rara farashin fetur a watanni 6.
Hakan ya na nufin kullum biyan tallafin mai yana cin Naira biliyan 1.9 a Najeriya.
A...
Har Zuwa Yanzu ba a Halasta Amfani da Twitter a Najeriya ba – NCC
Har Zuwa Yanzu ba a Halasta Amfani da Twitter a Najeriya ba - NCC
Hukumar NCC tace har zuwa yanzu ba a halasta amfani da Twitter a Najeriya ba.
Ikechukwu Adinde yace kawo yanzu babu wata takarda daga Ministan sadarwa.
Rahotanni sun...
Ambaliyar Ruwa: An Saka Dokar Ta-ɓaci a Birnin New York da Jahar New Jersey
Ambaliyar Ruwa: An Saka Dokar Ta-ɓaci a Birnin New York da Jahar New Jersey
An sanya dokar ta-ɓaci a birnin New York da kuma jahar New Jersey mai makwabtaka yayin da ambaliyar ruwa da mamakon ruwan sama ya haifar ya...
Kungiyar ACF ta Magantu Kan Sace Dalibai 73 a Jahar Zamfara
Kungiyar ACF ta Magantu Kan Sace Dalibai 73 a Jahar Zamfara
Kungiyar Arewa Consultative Forum ta yi Allah wadai da sace dalibai guda 73 da wasu 'yan bindiga suka yi a jahar Zamfara.
ACF ta bayyana cewa babu wani amfani a...
Babu Lasisi: Jahar Kano ta Rufe Asibitoci Masu Zaman Kansu
Babu Lasisi: Jahar Kano ta Rufe Asibitoci Masu Zaman Kansu
Kano ta rufe wasu asibitoci masu zaman kansu guda uku wanɗanɗa aka gano suna aiki ba tare da rajista ba.
Asibtocin da ke karamar hukumar Kumbotso an rufe su ne a...
Kotu ta yi Umarni da a yi wa Abduljabbar Kabara Gwajin Kwakwalwa
Kotu ta yi Umarni da a yi wa Abduljabbar Kabara Gwajin Kwakwalwa
Wata kotun Musuluncin da ke shari'ar Malamin addinin nan Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ta umarci a yi masa gwajin kwakwalwa da kunne a wani zaman ci gaban shari'ar...
Yadda ‘Yan Majalisar Nasarawa 3 Suka Sha Daga Harin ‘Yan Bindiga
Yadda 'Yan Majalisar Nasarawa 3 Suka Sha Daga Harin 'Yan Bindiga
Wasu mambobin majalisar dokokin jahar Nasarawa uku sun tsallake rijiya da baya a hannun 'yan bindiga da suka kusa aika su lahira.
'Yan majalisar sun yi gamo da maharan ne...
Direba ya Mayar da Jakar da ya Tsinta Dauke da $20,000 ga Mai...
Direba ya Mayar da Jakar da ya Tsinta Dauke da $20,000 ga Mai Ita a Jahar Legas
Wani direban daya daga cikin motocin da ke jigilar fasinjoji daga filin saukar jirgin sama na Murtala Muhammad da ke Lagas ya nuna...












