Home Taska Page 206

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Wakilan Hukumar leken Asiri ta Pakistan Sun Isa Kabul

0
Wakilan Hukumar leken Asiri ta Pakistan Sun Isa Kabul   Shugaban hukumar leken asiri ta Pakistan laftanar janar Faiz Hameed ya ce wakilan hukumar su isa Kabul, lokacin da ake tsaka da yunkurin kafa gwamnati a Afghanistan. Kamfanin dillancin labarai na Pakistan...

Cutar Kwalara ta yi Ajalin Mutane 104 a ƙasar Nijar

0
Cutar Kwalara ta yi Ajalin Mutane 104 a ƙasar Nijar Hukumomi a Nijar sun tabbatar cewa cutar kwalara ta yi ajalin mutum 104 a ƙasar. Ma’aikatar lafiya ta ƙasar ta bayar da rahoton cewa mutum 2,874 suka kamu da cutar a...

Mafarauta Sun Kashe ‘Yan Bindiga 47 a Jahar Niger

0
Mafarauta Sun Kashe 'Yan Bindiga 47 a Jahar Niger   Mafarauta sun yi nasarar kashe yan bindiga kimanin guda 47 a kananan hukumomin Shiroro da Rafi a jahar Niger. Mafarautan sun kai wa yan bindigan harin bazata ne a wani mabuyarsu da...

Sheikh Abdullahi Dalla-Dalla ya Gargadi ‘Yan Bindigan Jahar Zamfara

0
Sheikh Abdullahi Dalla-Dalla ya Gargadi 'Yan Bindigan Jahar Zamfara   Sheikh Abdullahi Dalla-Dalla, babban limamin masallacin Juma'a na Sambo Dan Asafa da ke Gusau ya gargadi 'yan bindigan jahar. Sheikh Dalla-Dalla yayin hudubarsa na ranar Juma'a ya shaidawa 'yan bindigan cewa fushin...

‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da ‘Dan Uwan Sakataren Gwamnatin Katsina

0
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da 'Dan Uwan Sakataren Gwamnatin Katsina   Matsalar 'yan bindiga na cigaba da munana a jahar Katsina, mahaifar shugaban kasa. Duk da sabbin dokokin da gwamna Masari ya sanya, ana cigaba da sace mutane. Gwamna Masari ya kalubalanci...

Kin Biyansa N25,009,243: ‘Dan Kwangila ya Kaiwa EFCC Korafin Shugaban Karamar Hukumar Gwarzo Dake...

0
Kin Biyansa N25,009,243: 'Dan Kwangila ya Kaiwa EFCC Korafin Shugaban Karamar Hukumar Gwarzo Dake Jahar Kano   Wani dan kwangila, Mustapha Umar-Tallo ya kai wa ofishin EFCC takardu dauke da korafin shugaban karamar hukumar Gwarzo, Bashir Abdullahi da ke Kano. Ya bayar...

‘Yan Sanda Sun yi Musayar Wuta da ‘Yan Bindiga a Jahar Zamfara

0
'Yan Sanda Sun yi Musayar Wuta da 'Yan Bindiga a Jahar Zamfara   Rundunar ‘yan sanda ta musamman da sauran jami’an tsaro sun mayar da harin da ‘yan ta’adda suka kai garin Shinkafi a jahar Zamfara. Jami’in hulda da jama’an jahar na...

PCACC ta na Shirin Karya Farashin Kayan Abinci a Fadin Kano

0
PCACC ta na Shirin Karya Farashin Kayan Abinci a Fadin Kano   Hukumar yaki da rashawa da korafin jama’a ta jahar Kano, PCACC, tana shirin karya farashin kayan abinci a jahar. Shugaban hukumar, Mahmoud Balarabe ne ya sanar da hakan a ranar...

Mun Dade Muna Harba Roka Sansanin Sojoji Dake Mallam Fatori a Jahar Borno –...

0
Mun Dade Muna Harba Roka Sansanin Sojoji Dake Mallam Fatori a Jahar Borno - ISWAP   Mayakan ISWAP wadanda aka fi sani da Boko Haram sun yi ikirarin jefa roka a garin Mallam Fatori a jahar Borno. ‘Yan ta’addan sun kai wa...

Dalilin da Yasa Gudumuwar NNPC a FAAC ya yi Kasa Sosai a Bana

0
Dalilin da Yasa Gudumuwar NNPC a FAAC ya yi Kasa Sosai a Bana   Gwamnatin Tarayya ta kashe N540bn wajen cike rara farashin fetur a watanni 6. Hakan ya na nufin kullum biyan tallafin mai yana cin Naira biliyan 1.9 a Najeriya. A...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta