Wakilan Hukumar leken Asiri ta Pakistan Sun Isa Kabul

 

Shugaban hukumar leken asiri ta Pakistan laftanar janar Faiz Hameed ya ce wakilan hukumar su isa Kabul, lokacin da ake tsaka da yunkurin kafa gwamnati a Afghanistan.

Kamfanin dillancin labarai na Pakistan ya ce wakilcin wasu manyan jagorori da Janar Faiz Hameed ke jagoranta suna wata tattanawa kan yadda gwamnatin Taliban za ta kasance.

Wani rahoto na cewa shugaban ISI zai tattauana da manyan kwamandoji da kuma shugabannin Taliban.

Kamar yadda jaridu ke rawaito wa Pakistan da Afghanistan za su hadu da shugabannin Taliban domin tattaunawa kan maganar tsaro da tattalin arziki da wasu batutuwa masu mahimmanci.

 

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here