Home Taska Page 207

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Har Zuwa Yanzu ba a Halasta Amfani da Twitter a Najeriya ba – NCC

0
Har Zuwa Yanzu ba a Halasta Amfani da Twitter a Najeriya ba - NCC   Hukumar NCC tace har zuwa yanzu ba a halasta amfani da Twitter a Najeriya ba. Ikechukwu Adinde yace kawo yanzu babu wata takarda daga Ministan sadarwa. Rahotanni sun...

Ambaliyar Ruwa: An Saka Dokar Ta-ɓaci a Birnin New York da Jahar New Jersey

0
Ambaliyar Ruwa: An Saka Dokar Ta-ɓaci a Birnin New York da Jahar New Jersey   An sanya dokar ta-ɓaci a birnin New York da kuma jahar New Jersey mai makwabtaka yayin da ambaliyar ruwa da mamakon ruwan sama ya haifar ya...

Kungiyar ACF ta Magantu Kan Sace Dalibai 73 a Jahar Zamfara

0
Kungiyar ACF ta Magantu Kan Sace Dalibai 73 a Jahar Zamfara   Kungiyar Arewa Consultative Forum ta yi Allah wadai da sace dalibai guda 73 da wasu 'yan bindiga suka yi a jahar Zamfara. ACF ta bayyana cewa babu wani amfani a...

Babu Lasisi: Jahar Kano ta Rufe Asibitoci Masu Zaman Kansu

0
Babu Lasisi: Jahar Kano ta Rufe Asibitoci Masu Zaman Kansu   Kano ta rufe wasu asibitoci masu zaman kansu guda uku wanɗanɗa aka gano suna aiki ba tare da rajista ba. Asibtocin da ke karamar hukumar Kumbotso an rufe su ne a...

Kotu ta yi Umarni da a yi wa Abduljabbar Kabara Gwajin Kwakwalwa

0
Kotu ta yi Umarni da a yi wa Abduljabbar Kabara Gwajin Kwakwalwa   Wata kotun Musuluncin da ke shari'ar Malamin addinin nan Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ta umarci a yi masa gwajin kwakwalwa da kunne a wani zaman ci gaban shari'ar...

Yadda ‘Yan Majalisar Nasarawa 3 Suka Sha Daga Harin ‘Yan Bindiga

0
Yadda 'Yan Majalisar Nasarawa 3 Suka Sha Daga  Harin 'Yan Bindiga   Wasu mambobin majalisar dokokin jahar Nasarawa uku sun tsallake rijiya da baya a hannun 'yan bindiga da suka kusa aika su lahira. 'Yan majalisar sun yi gamo da maharan ne...

Direba ya Mayar da Jakar da ya Tsinta Dauke da $20,000 ga Mai...

0
Direba ya Mayar da Jakar da ya Tsinta Dauke da $20,000 ga Mai Ita a Jahar Legas   Wani direban daya daga cikin motocin da ke jigilar fasinjoji daga filin saukar jirgin sama na Murtala Muhammad da ke Lagas ya nuna...

Rashin Tsaro: Afenifere ta Bayyana Cewa Yarabawa na ta Barin Yankunansu

0
Rashin Tsaro: Afenifere ta Bayyana Cewa Yarabawa na ta Barin Yankunansu   Wani shugaban kungiyar yarabawa, Afenifere ya ce yarabawa suna ta tserewa jamhuriyar Benin da sauran kasashen yamma saboda rashin tsaron Najeriya. Ya bayyana hakan ne a wata takardar taron kungiyar...

Karbar Kudin Fansa: Yan Banga Sun Harbe Mai Garkuwa da Mutane a Jahar Adamawa

0
Karbar Kudin Fansa: Yan Banga Sun Harbe Mai Garkuwa da Mutane a Jahar Adamawa   Rundunar 'yan sandan jahar Adamawa sun sanar da yadda 'yan banga suka bindige mai garkuwa da mutane yayin karbar kudin fansa. Miyagun sun kutsa wani gida a...

‘Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Bazu Cikin Daji Don Ceto Dalibai 73 Daga ‘Yan...

0
‘Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Bazu Cikin Daji Don Ceto Dalibai 73 Daga ‘Yan Bindiga   Rundunar ‘yan sandan jahar Zamfara ta ce ta baza jami’anta cikin daji domin ceto daliban makarantar gwamnati ta Kaya ta jeka ka dawo a yankin...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta