Sauke Ministoci 2: Shugaban ƙasa ya ce Wannan Saukewar Somin Taɓi ne – Garba...
Sauke Ministoci 2: Shugaban ƙasa ya ce Wannan Saukewar Somin Taɓi ne - Garba Shehu
Shugaba Muhammadu Buhari ya sauke ministoci biyu na ma'aikatun Noma Sabo Nanono da kuma na Lantarki Sale Mamman.
Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa...
Femi Falana ya Bukaci Shugaba Buhari ya yi wa Sojojin da Aka Samu da...
Femi Falana ya Bukaci Shugaba Buhari ya yi wa Sojojin da Aka Samu da Laifin Bore Afuwa
Femi Falana, babban lauya mai kare hakkin bil-adama ya bukaci Shugaba Buhari ya yi wa sojojin da aka samu da laifin bore afuwa.
Sojojin...
Anyi Asarar Rayukan Mutane 20 da Kuma N5.6m Sakamakon Gobara a Jahar Kano
Anyi Asarar Rayukan Mutane 20 da Kuma N5.6m Sakamakon Gobara a Jahar Kano
Hukumar kwana-kwanan jahar Kano ta ce mutane 20 ne suka rasa rayukansu sakamakon gobara a jahar a watan Augusta.
A cewar hukumar, an yi asarar dukiyoyi wadanda za...
Mataimakin Shugaban NLC ya yi Alla-wadai da Karin Kudin Wutar Lantarki
Mataimakin Shugaban NLC ya yi Alla-wadai da Karin Kudin Wutar Lantarki
Hukumar NERC ta baiwa kamfanonin raba wuta umurnin kara farashin lantarki daga yau.
Mataimakin shugaban NLC ya yi Alla-wadai da wannan abu.
Wannan kari ya biyo bayan karin farashin iskar gas...
Kungiyar Arewa ta Tsakiya ta Magantu Kan Kisan da Makiyaya ke wa Yankin
Kungiyar Arewa ta Tsakiya ta Magantu Kan Kisan da Makiyaya ke wa Yankin
Kungiyoyin matasa a yankin arewa ta tsakiya na Najeriya sun ce ba su da wani zabi illa su fara kare kansu daga yanzu.
Yan bindiga sun mamaye yankin...
Corona: Karin Mutane 603 Sun Kamu da Cutar a Najeriya
Corona: Karin Mutane 603 Sun Kamu da Cutar a Najeriya
Hukumar daƙile yaɗuwar cutuka ta NCDC a Najeriya ta ce mutum 14 sun rasa rayukansu a ranar Talata sakamakon kamuwa da annobar corona.
NCDC ta ce a yanzu adadin mutane da...
Mutane Sama da 9 Sun Rasa Ransu Sandaiyyar Harin ‘Yan Bindiga a Jahar Kogi
Mutane Sama da 9 Sun Rasa Ransu Sandaiyyar Harin 'Yan Bindiga a Jahar Kogi
Sama da mutum 9 aka kashe a daren jiya Talata sannan an jikkata da dama a wani harin bindiga da aka kai yankin Bagana da ke...
Za mu yi ƙoƙarin Sasanta Tsakaninmu – Iran ga Saudiyya
Za mu yi ƙoƙarin Sasanta Tsakaninmu - Iran ga Saudiyya
Iran na shirin gudanar da zagaye na hudu na tattaunawa da abokiyar hamayyarta Saudiyya a Iraƙi bayan kafa sabuwar gwamnatin Iran, kamar yadda aka ambato jakadan Iran a Bagadaza yana...
Yajin Aiki: A Taron NEC za a Bayyana Mataki na Gaba da za a...
Yajin Aiki: A Taron NEC za a Bayyana Mataki na Gaba da za a Dauka - ASUU Reshen Legas
Da alama cewa malaman jami’o’i ba za su shiga yajin-aiki a ranar Talata ba.
A daren yau wa’adin da kungiyar ASUU ta...
‘Yan Bindiga Sun Kaiwa Asibiti Hari a Jahar Bayelsa
'Yan Bindiga Sun Kaiwa Asibiti Hari a Jahar Bayelsa
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu fashi da makamai ne sun kai hari asibitin gwamnati na jahar Bayelsa a ranar Talata.
Sakamakon harin, sun sace duk wasu kudade da tsadaddun abubuwan...













