Hukuncin da Ƴan sandan Somaliya Suka Dauka Kan Mata Masu Saka Niƙabi
Hukuncin da Ƴan sandan Somaliya Suka Dauka Kan Mata Masu Saka Niƙabi
Ƴan sanda a birnin Kismayo da ke kudancin Somaliya sun ce za su ɗaure ko su ci tarar matan da ke rufe fuskarsu da niƙabi saboda fargabar cewa...
Ba za su Amince a Riƙa Kaɗa Tutar Wata ƙasa ba a Najeriya –...
Ba za su Amince a Riƙa Kaɗa Tutar Wata ƙasa ba a Najeriya - Shugaban Hafsan Tsaro
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya Christopher Musa ya ce ba za su amince a riƙa kaɗa tutar wata ƙasa ba a Najeriya.
Christopher Musa...
Shugaba Tinubu na Ganawar Sirri da Manyan Hafsoshin Tsaron Nigeriya
Shugaba Tinubu na Ganawar Sirri da Manyan Hafsoshin Tsaron Nigeriya
FCT Abuja - Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu na ganawar sirri yanzu haka da manyan hafsoshin tsaron ƙasar nan a Aso Villa da ke birnin tarayya Abuja.
Taron dai na gudana...
Bulama ya Gargaɗi Masu Amfani da Tutar Rasha a Wajen Zanga-Zanga
Bulama ya Gargaɗi Masu Amfani da Tutar Rasha a Wajen Zanga-Zanga
Daruruwan masu zanga-zanga sun bi titunan yawancin jihohin arewacin Najeriya da kuma Legas, a yayin da aka shiga rana ta biyar da fara zanga-zangar kuncin rayuwa a kasar.
An ga...
Zanga-Zanga: Najeriya ta Gargaɗi ƴan ƙasarta Masu Shirin Zuwa Birtaniya
Zanga-Zanga: Najeriya ta Gargaɗi ƴan ƙasarta Masu Shirin Zuwa Birtaniya
Gwamnatin Birtaniya ta gudanar da taron gaggawa inda aka tattauna a kan yadda za a shawo kan hargitsi mai nasaba da kin jinin ƴan ci-rani a sassan ingila da kuma...
Adadin Mutanen da Aka Kashe a Zanga-Zangar Bangladesh
Adadin Mutanen da Aka Kashe a Zanga-Zangar Bangladesh
Masu zanga zanga a Bangladesh na kira ga Firaimistan kasar Sheikh Hasina ta sauka daga mukaminta, yayin da dubban masu zanga zangar suka hallara don maci zuwa Dhaka.
Halin da ake ciki a...
Zanga-Zanga: Firaiministar Bangladesh Sheikh Hasina, ta yi Murabus
Zanga-Zanga: Firaiministar Bangladesh Sheikh Hasina, ta yi Murabus
Firaiministar Bangladesh Sheikh Hasina, ta yi murabus sannan kuma ta bar kasar.
Rahotanni sun ce ta gudu ta bar kasar ne tare da ‘yar uwarta inda ta nufi kasar India.
Dubban masu zanga zanga...
Adadin Mutanen da Aka Kama Masu Fasa Shaguna da Sunan Zanga-Zanga a Kano da...
Adadin Mutanen da Aka Kama Masu Fasa Shaguna da Sunan Zanga-Zanga a Kano da Jihar Nasarawa
An sa dokar hana zirga-zirga ta awa 24 a Kano bayan zanga-zangar tsadar rayuwa ta rikide zuwa tarzoma a jihar.
Hakan na zuwa ne bayan...
Gwamnatin Jigawa da Katsina Sun Saka Dokar Hana Fita
Gwamnatin Jigawa da Katsina Sun Saka Dokar Hana Fita
Jihar Jigawa - Gwamnatin jihar Jigawa ya sanya dokar zaman gida ta tsawon sa'o'i 24 yayin da zanga-zangar lumana ya riƙide ta zama tashin hankali ranar Alhamis.
Gwamnan Jigawa, Malam Umar Namadi...
Yayin Zanga-Zanga: An Wawashe Wurin Ajiyar Abinci na Gwamnatin Jigawa
Yayin Zanga-Zanga: An Wawashe Wurin Ajiyar Abinci na Gwamnatin Jigawa
Wasu mutane da ke iƙirarin zanga-zanga sun auka wa wuraren ajiyar abinci na gwamnatin jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya tare da wawashe kayan ciki.
Wani shaida ya faɗa wa BBC...