Home Taska Page 22

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kungiyar NCL ta yi Allah Wadai da Kama Shugabanta

0
Kungiyar NCL ta yi Allah Wadai da Kama Shugabanta   FCT, Abuja - Kungiyar kwadago ta yi martani bayan jami'an DSS sun kama Joe Ajaero a yau Litinin. Kungiyar NCL ta yi Allah wadai da lamarin kuma ta bukaci a gaggauta sake...

A Janye Karin Kudin Fetur: DSS ta Mamaye Ofishin SERAP

0
A Janye Karin Kudin Fetur: DSS ta Mamaye Ofishin SERAP   Abuja - Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun karbe ikon ofishin kungiyar kare hakkin al’umma da tattalin arzikin kasa (SERAP) da ke babban birnin tarayya Abuja. Mamaye ofishin SERAP...

Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta Sanya Ranar Sake Ganawa da ASUU

0
Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta Sanya Ranar Sake Ganawa da ASUU   FCT, Abuja - Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta tabbatar da cewa gwamnati da kusoshin ASUU za su sake ganawa a ranar Laraba, 11 Satumba, 2024. Wannan na zuwa...

Gwamnatin Najeriya ta Musanta ƙara Harajin Kayayyaki

0
Gwamnatin Najeriya ta Musanta ƙara Harajin Kayayyaki   Gwamnatin Najeriya ta musanta raɗe-raɗin cewa ta ƙara yawan harijin kayayyaki zuwa kashi 10%, daga kashi 7.5%. Ministan kuɗi na Najeriya, Wale Edun a cikin wata sanarwa ya ce har yanzu dokokin ƙasar sun...

Sojoji na yin Murabus: Rundunar Sojin Najeriya ta Musanta Rahotannin

0
Sojoji na yin Murabus: Rundunar Sojin Najeriya ta Musanta Rahotannin   Rundunar Sojin Najeriya ta musanta rahotannin kafafen yaɗa labarai na baya-bayan nan da ke nuna cewa jami'anta sun yi murabus daga aikinsu ne saboda cin hanci da rashawa, da rashin...

DSS Sun Kama Shugaban ƙungiyar ƙwadago Ajaero

0
DSS Sun Kama Shugaban ƙungiyar ƙwadago Ajaero   Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta DSS sun kama shugaban ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya NLC, Joe Ajaero. Kungiyar ta NLC ta bayyana a shafin sada zumuntarta na X cewa an kama shugaban nasu ne...

Kare Fararen Hula: Sudan ta yi Fatali da ƙudirin MDD

0
Kare Fararen Hula: Sudan ta yi Fatali da ƙudirin MDD   Sudan ta yi watsi da ƙudurin Majalisar Dinkin Duniya na girke jami'an tsaron ƙasashen duniya a ƙasar domin kare fararen hula. Wata tawagar ƙwararru ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayar da...

Ƴan Najeriya na ji a Jika – Jigon APC ga Tinubu

0
Ƴan Najeriya na ji a Jika - Jigon APC ga Tinubu   Jihar Osun - Wani jigo a jam'iyyar APC a jihar Osun, Olatunbosun Oyintiloye, ya ba Shugaba Bola Tinubu shawara. Olatunbosun Oyintiloye ya buƙaci Shugaba Tinubu da ya gaggauta cire ƴan...

SERAP ta Soki Karin Kudin Fetur

0
SERAP ta Soki Karin Kudin Fetur   Abuja - Kungiyar kare hakkin jama’a da tattalin arzikin kasa (SERAP) ta bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya umurci kamfanin NNPCL ya gaggauta janye karin kudin fetur. A wata wasika mai kwanan wata 7 ga...

Mutane 30 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Tankar Mai a Neja

0
Mutane 30 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Tankar Mai a Neja   Neja - Sama da mutane 30 ne aka tabbatar da mutuwarsu sakamakon fashewar tankar mai a karamar hukumar Agaie ta jihar Neja. An bayyana cewa tankar man ta yi karo ne...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta