Home Taska Page 212

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 11 a Jahar Katsina

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 11 a Jahar Katsina 'Yan bindiga sun kai mummunan hari kauyen Dan-Kumeji da ke karamar hukumar Kankara a jahar Katsina. An tattaro cewa sun kashe mutane 11 tare da jikkata wasu shida a harin da suka...

Rikicin Jos: An Kona Shaguna 14 da  Masallatai  2

0
Rikicin Jos: An Kona Shaguna 14 da  Masallatai  2   Rikicin jahar Plateau ya ki ci, ya ki cinyewa har yanzu. Bayan kisan kimanin mutane 35 a garin Yelwa, wasu sun kai hari kasuwa. Sun kona Masallatai biyu tare da shagunan mutane duk...

Matsalar Tsaro: A Sokoto Kawai Mun Taba Binne Mutane 76 a Rana Daya –...

0
Matsalar Tsaro: A Sokoto Kawai Mun Taba Binne Mutane 76 a Rana Daya - Sarkin Musulmai   Sarkin Musulmi ya sake koka wa kan yadda ake fama da matsalar rashin tsaro. Muhammad Sa’ad Abubakar III yace ba zai daina fadawa gwamnati gaskiya...

Rashin Biyan Albashi: Kungiyar NARD ta yi Allah-Wadai da Gwamnatin Jahar Abia

0
Rashin Biyan Albashi: Kungiyar NARD ta yi Allah-Wadai da Gwamnatin Jahar Abia   Kungiyar NARD tace akwai Likitocinta da sun yi wata da watanni babu albashi. A jahar Abia, NARD ta na zargin gwamna da kin biyan albashin watanni har 19. Likitocin da...

‘Yan Bindiga Sun Sace Mutane 7 a Unguwar Zango Dake Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Sace Mutane 7 a Unguwar Zango Dake Jahar Kaduna   'Yan bindiga sun afka unguwar Zango da ke Samarun Zaria a jahar Kaduna sun sace a kalla mutane bakwai. Wani shaidan gani da ido ya ce maharan sun afka...

Karamar Hukumar Rano ta Jahar Kano ya Hana Zancen Dare

0
Karamar Hukumar Rano ta Jahar Kano ya Hana Zancen Dare   An saka dokar hana yin zancen dare tsakanin samari da 'yan mata a karamar hukumar Rano ta jahar Kano. Tuni dai an umurci 'yan Hisbah da sauran jami'an tsaro da su...

Fatakwal Zuwa Bonny: Mutane Sun Mutu Sanadiyyar Bude Wuta da Helikafta ya yi wa...

0
Fatakwal Zuwa Bonny: Mutane Sun Mutu Sanadiyyar Bude Wuta da Helikafta ya yi wa Jirgin Ruwa   Wani jirgi mai saukan ungulu da ba a tabbatar na wanene ba ya bude wa jirgin ruwa wuta a Bonny. Wani ganau ya bayyana cewa...

Sifeto Janar na ‘Yan Sanda ya Karbi Rahoton Binciken Abba Kyari

0
Sifeto Janar na 'Yan Sanda ya Karbi Rahoton Binciken Abba Kyari   Bayan makonni da kafa kwamitin bincike, an kammala binciken Abba Kyari . Shugaba kwamitin ya mika takardun sakamakon binciken ga Sifeto Janar. IGP Alkali ya yi alkawarin tabbatar da cewa an...

‘Yan Sanda Jahar Osun Sun Aika ‘Yan Bindiga 3 Lahira

0
'Yan Sanda Jahar Osun Sun Aika 'Yan Bindiga 3 Lahira Rudunar ‘yan sandar jahar Osun ta ce ta sheke mutane 3 ya yin musayar wutar da ta shiga tsakaninsu a jahar. Dama wadanda ake zargin sun kai wa motar ‘yan sandan...

‘Yan Bindiga Sun Sako Daliban Kwalejin Noma ta Jahar Zamfara Dake Bakura

0
'Yan Bindiga Sun Sako Daliban Kwalejin Noma ta Jahar Zamfara Dake Bakura   Rahoto daga jahar Zamfara na tabbatar da cewa, an sako daliban da aka sace a kwalejin noma ta Bakura. An rawaito cewa, gobe Juma'a za a kai daliban da...
- Advertisement -
Latest News
Zaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-RufaiGwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma'a da Litinin Ranakun HutuBa Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - BirtaniyaChina da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra'ila Domin Kawo ƙarshen YaƙinGawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADCHarin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ilaAn Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ila