Home Taska Page 219

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Watanni Babu Wuta: NNPC Zai Samar da Wutar Lantarki a Jahar Borno

0
Watanni Babu Wuta: NNPC Zai Samar da Wutar Lantarki a Jahar Borno   NNPC da wasu kamfanoni za su samar da wutar lantarki na gaggawa a Maiduguri. Mutanen garin Maiduguri da kewaye sun dade suna fama da matsalar rashin wuta. CMEC da GE...

Kungiyar MURIC ta yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Kula da Tubabbun ‘Yan...

0
Kungiyar MURIC ta yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Kula da Tubabbun 'Yan Boko Haram/ISWAP   Kungiyar kare hakkin musulmai (MURIC) tayi kira ga gwamnatin tarayya da hukumar sojojin Najeriya akan shiryawa da tubabbun ‘yan Boko Haram da mayakan ISWAP. Kungiyar...

Covid-19: Prince Samuel Adedoyin ya Rasa ‘Yarsa, Lola Olabayo

0
Covid-19: Prince Samuel Adedoyin ya Rasa 'Yarsa, Lola Olabayo   Prince Samuel Adedoyin, wani hamshakin dan kasuwa ne dan asalin jahar Kwara, ya rasa diyarsa, Princess Lola Olabayo ranar Talata. Mummunan lamarin ya faru ne bayan wata biyu da Subomi, dan sa...

‘Yan Bindiga Sun Sace ɗan Tsohon Sakataren Kungiyar Likitoci ta Kasa, Dr. Adewunmi Alayaki

0
'Yan Bindiga Sun Sace ɗan Tsohon Sakataren Kungiyar Likitoci ta Kasa, Dr. Adewunmi Alayaki   Wasu yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun yi awon gaba da ɗan tsohon sakataren kungiyar NMA. Rahotanni sun bayyana cewa maharan sun sace Adedamola...

Manyan Dalilai 4 da Yasa ‘Yan Boko Haram Suka Ajiye Makamansu

0
Manyan Dalilai 4 da Yasa 'Yan Boko Haram Suka Ajiye Makamansu   Da alama lokaci ya kure wa mayakan Boko Haram a cikin yankin arewa maso gabashin Najeriya yayinda da yawa daga cikinsu ke karbar shirin afuwa. Wannan na zuwa ne makwanni...

Tubabbun ‘Yan Boko Haram ba Asalin Mayakan Boko Haram Bane: Janar Sawyer ya Musanta...

0
Tubabbun 'Yan Boko Haram ba Asalin Mayakan Boko Haram Bane: Janar Sawyer ya Musanta Batun   Akwai kokwanton cewa yawancin wadanda suke zubar da makamansu gaban sojoji ba asalin mayakan Boko Haram bane kawai wasu mutanen ne daban. Akwai wadanda suka yarda...

‘Yan Bindiga Sun Harbe ɗalibin Jami’ar Jahar Ribas

0
'Yan Bindiga Sun Harbe ɗalibin Jami'ar Jahar Ribas   Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun harbe ɗalibin jami'ar jahar Ribas har lahira da safiyar Alhamis. Rahotanni sun bayyana cewa an kama wani ɗalibi ɗan aji 2 da hannu a lamarin...

Labarin Naɗin Sarautar Sarkin Shuwa Arab a Jahar Edo ya Haifar da Tashin Hankali...

0
Labarin Naɗin Sarautar Sarkin Shuwa Arab a Jahar Edo ya Haifar da Tashin Hankali a Jahar   Zafafan kalamai sun biyo bayan shirin da wata kabila daga Borno ke yi na nada daya daga cikin membobinta a matsayin Sarkin Shuwa Arab. Wasu...

Magance Matsalar Tsaro: Janar Irabor na Neman Dabaru da Taimakon Manyan Sojojin da Sukai...

0
Magance Matsalar Tsaro: Janar Irabor na Neman Dabaru da Taimakon Manyan Sojojin da Sukai Murabus   Shugaban ma'aikatan tsaro, Janar Leo Irabor, ya ce akwai bukatar sojoji su nemi dabaru da kwarin guiwa daga sojojin da suka yi murabus don samar...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Najeriya 7 a Jahar Katsina

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Najeriya 7 a Jahar Katsina   Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kai wani mummunan hari a karamar hukumar Jibia ta jahar Katsina. Miyagun sun kashe sojojin Najeriya bakwai bayan da sojojin suka bi sahun...
- Advertisement -
Latest News
Zaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-RufaiGwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma'a da Litinin Ranakun HutuBa Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - BirtaniyaChina da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra'ila Domin Kawo ƙarshen YaƙinGawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADCHarin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ilaAn Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ila