Home Taska Page 22

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

An Kama Masu Zanga-Zanga 24 a Kaduna

0
An Kama Masu Zanga-Zanga 24 a Kaduna   Rundunar ƴansanda a jihar Kaduna ta ce ta kama mutum 23 cikin masu zanga-zangar nuna fushi kan matsin rayuwa a jihar. Mai magana da yawun rundunar, Mansur Hassan ya tabbatar wa BBC cewa wadanda...

Kwamishinan ‘Yan Sanda ya Raba wa Masu Zanga-Zanga Ruwa da Biskit a Jihar Edo

0
Kwamishinan 'Yan Sanda a Raba wa Masu Zanga-Zanga Ruwa da Biskit a Jihar Edo     Kwamishinan 'yansanda na Edo ya faɗa wa masu zanga-zanga a jihar cewa shi "abokinsu" ne kuma sun je inda suke ne domin su ba su kariya. Da...

Kano: An Kashe Mutum ɗaya Yayin Wawaso a Rumbun Abinci na Hajiya Mariya 

0
Kano: An Kashe Mutum ɗaya Yayin Wawaso a Rumbun Abinci na Hajiya Mariya      Rahotonni daga jihar Kano na cewa an kashe mutum ɗaya yayin da wasu ɓata-gari suka fasa wurin ajiyar kayan abinci mallakar Hajiya Mariya Sanusi mahaifiyar Aliko Dangote. Wani...

Yayin Zanga-Zanga: Jihohin da Suka Saka Dokar Hana Fita

0
Yayin Zanga-Zanga: Jihohin da Suka Saka Dokar Hana Fita Yayin da zanga-zangar tsadar rayuwa ke ƙara ƙamari a fadin Najeriya, wasu gwamnatoci na saka dokar hana fita. An samu rahotonnin tashin hankali da ƙone-ƙone a mafi yawan wuraren da ake yin...

Zanga-Zanga: ‘Yan Daba Sun Raunata ‘Yan Jarida a Kano

0
Zanga-Zanga: 'Yan Daba Sun Raunata 'Yan Jarida a Kano Jihar Kano - 'Yan jarida a Kano sun shiga barazana yayin da wasu 'yan daba da su ka shiga rigar zanga-zanga su ka fara tare mutane a Kano. Ibrahim Ayuba Isa, wanda...

Yayin Zanga-Zanga: An Sanya Dokar Hana Fita a Borno 

0
Yayin Zanga-Zanga: An Sanya Dokar Hana Fita a Borno      Gwamnatin jihar Borno da ke arewacin Najeriya ta ayyana dokar hana fita ra awa 24 a faɗin jihar. A cikin wata sanarwa, wadda ta samu sa hannun mai magana da yawun rundunar...

Yadda Zanga-Zanga ta Kasance a Babban Birnin Tarayya

0
Yadda Zanga-Zanga ta Kasance a Babban Birnin Tarayya   Yan sanda sun harba hayaki mai sa hawaye kan masu zanga-zanga domin tarwatsa su a Abuja, Babban birnin Najeriya. Masu zanga-zanga an Abuja, babban birnin Najeriya sun mamaye titunan birnin suna bayyana takaicinsu...

Babu Alamar Masu Zanga-Zanga a Enugu

0
Babu Alamar Masu Zanga-Zanga a Enugu   Wakilan BBC da ke jihar Enugu sun ruwaito cewa jama'a ba su fita zanga-zanga ba kamar yadda aka gani a wasu jihohin Najeriya a yau. Kafa ta dauke a titunan jihar sannan kantuna sun kasance...

Zamfara: Masu Zanga-Zanga na Son a Inganta Tsaro

0
Zamfara: Masu Zanga-Zanga na Son a Inganta Tsaro   Masu zanga-zanga ma sun fito a jihar Zamfara, daya daga cikin jihohin arewacin Najeriya da ke fama da kangin matsalar tsaro. Masu zanga-zangar sun nemi gwamnati ta samar masu da tsaro tare da...

Ana Gudanar da Zanga-Zanga Cikin Lumana a Legas

0
Ana Gudanar da Zanga-Zanga Cikin Lumana a Legas   Tituna sun zama kufai yayin da bankuna da shaguna suka kasance a rufe a fadin jihar Legas daidai lokacin da yan Najeriya suka fara zanga-zangar adawa da matsin rayuwa. Masu zanga-zangar na ihun...
- Advertisement -
Latest News
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga