Jahohin Najeriya 5 da Suka Bada Hutun Sabuwar Shekarar Musulunci
Jahohin Najeriya 5 da Suka Bada Hutun Sabuwar Shekarar Musulunci
Ranar farkon sabuwar shekarar Hijra zai kama ranar Litinin ko Talata dangane da ranar da aka ga wata. Don murnar wannan shekara ta 1443 bayan Hijra, wasu jahohin Najeriya sun...
Abubuwa 20 Game da Marigayi Babban Masallacin Quba a Saudiyya, Sheikh Zarban – Dr...
Abubuwa 20 Game da Marigayi Babban Masallacin Quba a Saudiyya, Sheikh Zarban - Dr Abu Aisha Disina
Bauchi - Shugaban gidan Talabijin Sunnah TV, Dr Abu Aisha Ibrahim Disina, ya lissafo wasu abubuwa da ya sani game da marigayi babban...
Kungiyar Matasan Arewa Sun Bukaci Gwamnatin Najeriya ta Haramta Haska Shirin BBNaija
Kungiyar Matasan Arewa Sun Bukaci Gwamnatin Najeriya ta Haramta Haska Shirin BBNaija
Kungiyar matasa a Arewa ta yi kira ga gwamnati da babban murya.
Shirin BBNaija wani shiri ne da ake tara gardawa maza da mata ajanabai kulle cikin wani gida...
An Kama Amarya da Mutane 5 a Kasar Habasha da Zargin Kashe Angonta
An Kama Amarya da Mutane 5 a Kasar Habasha da Zargin Kashe Angonta
An cafke wata amarya da wasu mutum 5 a kasar Habasha da zargin kashe angonta kwanaki kaɗan bayan aurensu.
Da farko angon ya bata, amma binciken yan sanda...
Yajin Aikin NARD: Ministan Kwadago ya Bayyana Dokar da Zai Dauka Kan Likitoci
Yajin Aikin NARD: Ministan Kwadago ya Bayyana Dokar da Zai Dauka Kan Likitoci
Ministan kwadago Chris Ngige, ya ce ya ja kunnen 'ya'yansa likitoci da kada su shiga yajin aikin nan na rashin hankali.
Ngige ya bayyana cewa ba zai cigaba...
‘Yan Sanda Sun Samo N3m da Mota a Hannun Wacce ta Kashe Matashi a...
'Yan Sanda Sun Samo N3m da Mota a Hannun Wacce ta Kashe Matashi a Jahar Akwa Ibom
Hukumar ‘yan sandan jahar Akwa Ibom ta samu akalla naira miliyan 3 da wata mota kirar marsandi daga hannun wata Loretta Anoh.
Ana zargin...
Malaman Addinai na Jahar Plateau Sun yi Alla-Wadai da Asarar Rayuka da Dukiyoyi da...
Malaman Addinai na Jahar Plateau Sun yi Alla-Wadai da Asarar Rayuka da Dukiyoyi da Kai a Jahar
Rikici a Pleteau kwanakin baya ya yi sanadiyyar asarar rayuka da dukiya.
Gwamnatin Plateau ta ce an kwantan da kuran yanzu bayan kwanaki hudu.
Malaman...
Jahar Osun Sun Sanar da Ranar Litinin, 9 ga Agusta a Matsayin Ranar Hutun...
Jahar Osun Sun Sanar da Ranar Litinin, 9 ga Agusta a Matsayin Ranar Hutun Shiga Sabuwar Shekarar Musulunci
Gwamnan jahar Osun, Gboyega Oyetola, ya sanar da ranar Litinin, 9 ga Agusta, a matsayin ranar hutu don murnar shiga sabuwar shekarar...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta Bayyana Cutar da ta fi Kashe Yara a Duniya
Hukumar Lafiya ta Duniya ta Bayyana Cutar da ta fi Kashe Yara a Duniya
Hukumar lafiya ta duniya ta ce cutar sanyi ta Nimoniya ita ce a gaba a cikin jerin cututtukan da ake dauka, wanda kuma ya fi kashe...
Zahra Bayero: Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta yi Magana Kan Shigar Amaryar Yusuf...
Zahra Bayero: Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta yi Magana Kan Shigar Amaryar Yusuf Buhari
Bayan kwanaki da bikin Bridal Shower, Hisbah ta mayar da martani ga jama'a.
Kwamandan Hizbah ya ce laifi ne a addini cigaba da yada hotunan a...












