‘Yan Bindiga Sun Hallaka Jami’an ‘Yan Sanda Huɗu a Jahar Enugu
'Yan Bindiga Sun Hallaka Jami'an 'Yan Sanda Huɗu a Jahar Enugu
Aƙalla jami'an yan sanda huɗu aka kashe a wani hari da yan bindiga suka kai wurin binciken abun hawa dake yankin Obeagu-Amechi, ƙaramar hukumar Enugu ta kudu, jahar Enugu,...
Abduljabbar Nasiru Kabara Na Fama da Rashin Lafiya Har Yana Fitsarin Jini a Gidan...
Abduljabbar Nasiru Kabara Na Fama da Rashin Lafiya Har Yana Fitsarin Jini a Gidan Gyaran Hali
Jaridar Africa Daily News ta rawaito cewa, Abduljabbar Nasiru Kabara, Malamin nan dan asalin jahar Kano wanda gwamnatin jahar Kano ta gurfanar da shi...
Yadda Sabon Jakadan Najeriya, Tukur Buratai ya Taimaka Wajen Kama Sunday Igboho
Yadda Sabon Jakadan Najeriya, Tukur Buratai ya Taimaka Wajen Kama Sunday Igboho
Tukur Yusuf Buratai ya taimaka wajen cafke Sunday Igboho a garin Cotonou .
Sabon Jakadan Najeriyan ya rubuta takarda zuwa ga Gwamnatin kasar wajen.
Tsohon shugaban hafsun sojan kasan ya...
Hukumar NDLEA ta Kama Mata Biyu ɗauke da ƙwayoyin Diazepam da Exol-5
Hukumar NDLEA ta Kama Mata Biyu ɗauke da ƙwayoyin Diazepam da Exol-5
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta kama wasu mata biyu ɗauke da ƙwayoyin magani Diazepam da Exol-5 har 296,000.
An kama matan ne a...
Muna da Ikon Gurfanar da Masallatai da Coci-Cocin da ke Amfani da Amsakuwa Fiye...
Muna da Ikon Gurfanar da Masallatai da Coci-Cocin da ke Amfani da Amsakuwa Fiye da Kima Yayin da Suke Ibada -Hukumar NESREA
Hukumar NESREA ta ce akwai masallatai da coci-coci da masana’antun da ke damun jama’a da hayaniyar amsakuwa.
A cewar...
Shehun Borno ya Roƙi Shugaban Hafsan Sojoji Akan ya Taimaka ya Maida Manoma Yankunan...
Shehun Borno ya Roƙi Shugaban Hafsan Sojoji Akan ya Taimaka ya Maida Manoma Yankunan su
Shehun Borno, Alhaji Abubakar Elkanemi, ya yi kira ga sabon hafsan sojoji ya maida hankali kan wasu wurare a Borno.
Sarkin yace yanzun an samu zaman...
ASUU: Kungiyar na Barazanar Shiga Sabon Yajin Aiki
ASUU: Kungiyar na Barazanar Shiga Sabon Yajin Aiki
Wata takaddama ta masana'antu tsakanin ASUU da gwamnatin tarayya na iya faruwa idan har ba a biya bukatun malaman ba.
Kungiyar ta fitar da sanarwa inda ta bayyana dalilin da zai sa a...
Kayan Abinci Biyar da Suka Fi Tsada a Kasuwa
Kayan Abinci Biyar da Suka Fi Tsada a Kasuwa
Kayan abinci yayi masifar tsada amma a hakan akwai masarufin da tsadar su ta musamman ne.
Duk sanda mutum ya ziyarci Kasuwa zai iya gama yawo ya dawo batare daya siya wani...
Ma’aikatan da Gwamnatin Tarayya ta ɗauka a Shirin SPW Sun Koka Kan Rashin Biyan...
Ma'aikatan da Gwamnatin Tarayya ta ɗauka a Shirin SPW Sun Koka Kan Rashin Biyan su Hakƙokinsu
Har yanzun gwamnatin tarayya bata biya mafi yawancin ma'aikatan SPW hakƙokin su ba.
Rahotanni sun bayyana cewa an biya wasu kuɗin wata ɗaya yayin da...
Asari Dokubo ya Bayyana Yadda Femi Fani-Kayode ya Hada Shi da Shugaban IPOB
Asari Dokubo ya Bayyana Yadda Femi Fani-Kayode ya Hada Shi da Shugaban IPOB
Tsohon kwamandan tsagerun Neja Delta, Mujahid Asari Dokubo, ya bayyana yadda Nnamdi Kanu ya turo masa.
Fani-Kayode Kamar yadda Dokubo ya bayyana, ya ce sun hadu da tsohon...