Home Taska Page 237

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

NARD: Marasa Lafiya Sunyi Kira ga Gwamnati Akan ta Kawo Karshen Yajin Aikin Likitoci

0
NARD: Marasa Lafiya Sunyi Kira ga Gwamnati Akan ta Kawo Karshen Yajin Aikin Likitoci Yau Kwana na biyu da Likitoci a Najeriya suka sake shiga yajin aiki. Likitocin sun zargi gwamnatin tarayya da rashin cika alkawuranta. Marasa lafiya na jin jiki a...

Ɗaliban Jami’ar Fasaha ta Tarayya ta Jahar Ondo Sun Toshe Babbar Hanyar Akure-Ilesa

0
Ɗaliban Jami'ar Fasaha ta Tarayya ta Jahar Ondo Sun Toshe Babbar Hanyar Akure-Ilesa Akure, Ondo:- Wasu fusatattun ɗalibai na jami'ar fasaha ta tarayya dake Akure (FUTA), jahar Ondo, sun toshe babbar hanyar Akure-Ilesa, kamar yadda punch ta ruwaito. Rahoto ya nuna...

Nasarorin da Shugaban Hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ya Samu a Cikin Kwanaki 100

0
Nasarorin da Shugaban Hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ya Samu a Cikin Kwanaki 100   Shugaban hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC), Abdulrasheed Bawa ya cika kwanaki 100 a kan kujerar shugabanci. Domin murnar hakan, hukumar...

Shehu Sani ya Bayyana Yadda ‘Yan kungiyar IPOB Suka fi ‘Yan Bindiga Hatsari

0
Shehu Sani ya Bayyana Yadda 'Yan kungiyar IPOB Suka fi 'Yan Bindiga Hatsari Tsohon Sanata ya bayyana yadda yan bindiga suka fi IPOB da Igboho hatsari. Ya fadi haka ne a wata tattaunawa da yan Jarida. Ya kuma yabawa gwamnatin Kaduna kan...

‘Yan Banga Sun Bindige Masu Garkuwa da Mutane a Jahar Taraba

0
'Yan Banga Sun Bindige Masu Garkuwa da Mutane a Jahar Taraba   'Yan banga sun bindige wasu masu garkuwa da mutane a yayin da suka zo karbar kudin fansa. Masu garkuwar sun sace wani dattijo ne kuma suka umurci yan uwan su...

Rikice ya Tsinke Tsakanin ‘Yan Kungiyar Shi’a da Jama’ar Yankin Dorayi Babba a Jahar...

0
Rikice ya Tsinke Tsakanin 'Yan Kungiyar Shi'a da Jama'ar Yankin Dorayi Babba a Jahar Kano A ranar Litinin, an ruwaito barkewar rikici tsakanin jama'an yankin Dorayi Babba a jahar Kano da mabiyar kungiyar IMN da aka fi sani da mabiyar...

Mike Ozekhome ya Caccaki FBI Kan Umarnin Kama Abba Kyari

0
Mike Ozekhome ya Caccaki FBI Kan Umarnin Kama Abba Kyari   Wani babban lauya a Najeriya ya caccaki FBI kan umarnin kame jami'in dan sanda Abba Kyari. Lauyan ya ce, FBI ba ta da ikon tasa keyar Abba Kyari zuwa Amurka ba...

Yadda Taron ASUU da Gwamnatin Tarayya ya Kasance

0
Yadda Taron ASUU da Gwamnatin Tarayya ya Kasance Gwamnatin tarayya ta nuna gamsuwarta game da taron da ya gudana tsakaninta da ASUU. Ministan kwadugo, Chris Ngige, ya bayyana taron na su a matsayin wanda aka ci nasara. Shugaban ASUU ta kasa, Farfesa...

ɗaliban FGC Yauri Guda 2 Sun Tsere Daga Hannun ‘Yan Bindiga

0
ɗaliban FGC Yauri Guda 2 Sun Tsere Daga Hannun 'Yan Bindiga   Wasu ɗalibai guda biyu daga cikin waɗanda aka sace a FGC Yauri, jahar Kebbi sun kubuta daga hannun yan bindiga. Rahotanni sun bayyana cewa an gano ɗaliban ne a dajin...

Sufeton ‘Yan Sanda Usman Alkali ya Bada Umarnin Dakatar da Abba Kyari

0
Sufeton 'Yan Sanda Usman Alkali ya Bada Umarnin Dakatar da Abba Kyari   Sufeton 'yan sanda IGP Usman Alkali ya ba da umarnin a gaggauta dakatar da Abba Kyari. Wannan na zuwa ne yayin da korafe-korafe suka yi yawa kan zargin Abba...
- Advertisement -
Latest News
EFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar BornoShugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-NaɗaRikici ya ɓarke Tsakanin Jami’an Tsaro da Mazauna ƙauyuka a Jihar Kano'Yan Bindiga Sun Kashe Basarake a Jihar EbonyiZaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INECMa'anar Falle Ɗaya CeZaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-Rufai